WAHALAR RAYUWA

59 2 0
                                        

*UMMIN ABBATEE*😘

         *175~180*

*WAHALAR RAYUWA*😪

         

           🏵🏵🏵

AFAF gaskia rashin auren nan naka yana damuna sosai ace kagirma kaga karatu kome kasamu kana da aiki kana da kudi kai harda gida da zaka zauna kasiya to me kuma yarage kake jira? ?..........hmm dady kasan me nake jira?mata nake jira mai hali irin na mamana.......alhaji sulaiman yayi murmushi da aka tabo max inda kemasa kyaiqayu yace afaf kenan tabbas samun irin mamanka sai antona bawai babu bane no akwai dayawa just dat  sai mutum yasha wuya zai samu nima fa sai danakusa zama tuzuru sannan nasamo ta dan haka kacire ma ranka wannan tunanin kaci gaba da addua Allah yazaba maka mata ta gari mai albarka yace amin dady.........amma afaf ina maka shaawar shaheeda da sauri yajuyo yakai dubansa gun matar babansa da shigowar ta kenan palourn taji maganar duk da sukeyi dayake ita ba mai mugun kishi bace gata kuma da kawaici.........AFAF yakara juyawa dakansa yana kallon baban nasa......yadinga girgiza kai yana cewa Allah yatsare ni har abada bazata taba dacewa daniba wannan mara kunyar yarinyar dabata san girman mutane ba...
..
aikuwa afaf yarinyar akwai natsuwa ga girmama nagaba yamike tsaye batare da ya amsa taba yace banason kin wannan maganan ma awaje dan Allah abarta anan sai da safen ku.........

Ah afaf kadawo yace baban baby ina kabar hand bag din taka yau tabarka kafito kai kadai?yace kai ko zakayi auren mugani idan kai kadai zaka dinga fita bada madam ba suka taba yace tun dazu mukazo ay akace ka fita  wayan kuma switch off......mmm wallahi chargy ne babu  gata a aljihuna......wayam yaji yace subhanallah nabar wayar agida dady oh shit!pls aramin phone dinka nakira dady na yi comfirming idan nabarta acan din...............helo naam son dady afaf ne oh kabar phone dinka ba ganinan nafito zanzo gidan naku dama inason ganin dadyn naku yace ok dady nagode yakashe yaba shaheed wayar tare da cewa tnk u bros ina zakaje mukoma ciki mana yace dama   sallar isha zanje nayi  a masallaci.......

After sun dawo daga masallaci sukaga motar dadyn har ya iso.....hanyar zuwa palourn dady sukabi dan Susan suna can.......abakin kofar shiga duka suka tsaya jin yanda Alhaji idris ke daga murya yana fada sosai sunyi mamakin fadan gabansu yafadi  sallama suka yi tare da shiga dan basuyi tunanin zaayi sallamar su baka saboda yanda dady me daga murna........ganin shaheeda sukayi azaune  kasan carpet ga mahmah ga kuma alhaji sulaiman shima ko daya shigo yatarar da abokin nasa inda yake shiga batanan yake fita ba...........

to wallahi tsaya kiji alqawarin da na dauka yau zan cikashi dan kuwa kowa nasamu bashike zanyi gobe idan nakara saka miki doka ki taka dan kinga ina kyaleki kinayin yanda kika fa dama ay ni ne  na haifeki nake kika haifeki ba.........idiris waye zaka bata tambayar bazato kenan da alhaji sulaiman ya  watso ma alhaji idris yace Ahab sulaiman ay  wallah  ko a masalaci naje naga wanda yace zai iya auren fa bashi zanyi.........Ah ah bazaayi haka ba kam kai ai bahaka akayi maka ba ............... shaheeda ta dago jajayen idanun ta da saboda kuka suka rikide daga farare zuwa jajaye yace bakida wani saurayin da me zuwa wurin ki wanda kike so? alhaji idris yace nanawa kuma tana dasu amma kullum cikin korar su take sai kace mai iskokai amina wai kodai zamu kira malam ne yamata rukiya?tace hmm lafian ta kalau.........ka bari ta amsa tambayar dan is tabbatar........aka bude labulen kofar  aka shigo ahlam kenan da tayi alqawarin cika ma yar uwarta burinta..............dady yace ke  kuma lafia?tace dady nazone nafada maka wanda yaya shaheeda take so kunya ne nasan yahanata fada muku.............gaban afaf ne yafadi ya dago da karfi yana watsama ahlam harara ta kauda kanta alhaji sulaiman yace zo mana  ki  zauna  ahlam kifada mana waye take so wanda takasa  fada?ta zauna tare da cewa dady wallahi yaya afaf........! !!!!keeeeee!dakata bata karasa maganan bane  taji muryan afaf yana dakatar da ita yace shaheeda bazata taba son kazami dan talakawa kuma kucaki mai wari ba dan haka kika kanki nima bazan taba sonta  ba yatashi  yafita azuciye haka ba wanda yace masa kala  shaheed yatashi yabisa...... .....

story of an orphanTahanan ng mga kuwento. Tumuklas ngayon