*UMMIN ABBATEE*😘
*165~170*
*WAHALAR RAYUWA*😪
🏵🏵🏵
Zik yace to mom nizan fita tace toh Allah yabada saa dan Allah zik karka yi abunda kasa ba yi.....yace to ni aydama kome nayi bana miki daidai tace zik nidai addua ta bata wuce kadai na shaye shaye ba ban hanaka yin Sanaa ba ka tausaya min kuma ka dena gudun nan da ka saba yi da bus.......yace natafi idan bansha kwayaba aka gaya miki zan iya daure zaman tukin mota tun daga asuba har tsakar darene. .........haka yabarta tana mai share kwalla saboda tausayin dan nata kwaya daya tak da ta dauki so da buri na duniya ta dorama kanta............
🏵🏵🏵
afaf yana zaune a office dinsa yana aiki......gefen sa wayar sace keta ringing amma saboda aikin files dake gaban sa yana ta faman signing.........bayan yatashi daga aiki ne ya dauki phone din yasa ka a aljihunsa yafita.......bayan ya kai gidane .........yafito daga wanka ya duba wayan yaga number dayace yakira sa har sau hudu ......... .....ya danna dan yakira back ringing daya kamar jira akeyi sai aka cafke suka gaisa sai yake tambaya wanene?.........yace zulkifilu ne nine mai bus din jiya wanda kaba numbern ka.........oh sowie dan Allah dazu kana ta kira aiki ne yayi min yawa wallahi a office zik yace bakomai yallabai.......afaf yace um ban manta ba nayi magana da babana business man ne shi idan ka shirya ko gobe zaka iya zuwa so dat nahada ka dashi.....shine zai san me zai baka but inaso kazamo mai amana mahaifina ne banason kabani kunya dan Allah ka kula da kanka sannan bana Son kadinga yin irin dressing din danagan ka dashi ranar shigar mutunci nakeso..........
🏵🏵🏵
lokacin da sukayi zasu hadu daidai zik yacika alqawari yasamu afaf awurin aikin su sai suka wuce wurin alhaji sulaiman awani katon kamfanin buga ledan sa dake cikin gari............
sun isa yakira dadyn nasa awaya ya dauka afaf yace gamu mun iso dady yace kash wallahi y anxun nan nafita afaf but karka damu na riga nama shi managern magana kushiga kace masa shine yaron dana musu bayani jiya..................
🏵🏵🏵
Amina nagaji da zaman shaheeda agidan nan wallahi yarinya shekaru sun haura ashirin amma kullum idan saurayi yazo sai ta koreshi sai kace wata mai iskokai gaskia kima yarki magana dan wallahi bazan dauki shashanci agidana ba inshort na baku nan da wata uku kusan me kuke ciki wallahi inba haka ba kuma ko abokina ne sai na aura mata.........mahmah tace ashha dadyn shaheed kayi hakuri zan yi magana da ita koni kaina abun yana damuna wallahi yace aa baya damunki kam sai na dawo yace adai kara hakuri Allah yasa adawo lafia yace amin............
tafito palour itama ta kwala ma shaheeda kira shuru bata fito ba ta kara kwala wa nan ma shuru ta tashi ta wuce dakin nata ganin ta tayi kwance tana sharar bacci. .........ta daka mata duka ta zabura ta Mike mahmah tace shashasha aikin ki kenan tashi dallah kisameni a palour yanxun nan.............tafito ta samu mahmah azaune rai abace ta zauna mahmah gani lafia naga fuskan ki wani iri mahmah tace badole ba ayda ma dan kuka kejama uwarsa.........to tsaya kiji bacin ran an danake ciki saboda kene.....nikam bazaki hadani da mijina ba ina zaune dashi shekara da shekaru kuma shaidane bantaba sainsa da mijina ba amma saboda ke yau naga bacin ran mahaifinku sosai. .........shaheeda tace mahmah ni kuma menayi dan Allah?ke karki raina min hankali to tsaya kiji mahaifinki yabaki nan da wata uku kifitar da miji dan haka ruwan ki idan kinga dama ki ci gaba da koran sal1ary yace ida wata uku yacika batare da kin kawo miji na zai hadaki da abokin sa koma waya samu....... ...shaheeda dake saman kujera tazami kasa tana rokon mahmah kitai maka min ya dady zai min haka wallahi duk cikin samarina ba wanda nake so ne mahmah ta Mike tsaye tace to kisamo kuwa dan wata ukune dake kacal........................mahmah na waye yasaki daga murya haka tace ahh sannun ku da zuwa maryam sannun ku suka karaso cikin palourn suka duka suka gaisheta....... shaheed yace ke sarkin kuka me akayi kike kuka kuma mahmah tace bar shashasha dadyn kune yabata wata uku ko ta fitar da miji ko kuma tasha mamaki dan miji zai zabo mata da kansa shaheed ya kwashe da dariya yace Allah yayima dadi albarka yayi min daidai maganin ki kenan saura yarage naki kuma........ .......
Dady gaskia yakamata kayi aure bai kamata kazauna haka ba ni bana jin dadin ganin ka danakeyi haka kana wahala dayawa wallahi.....alhaji sulaiman yayi dariyar su ta manya yace afaf kenan ba aurene bana soba halin mata ne banaso......yanxu nasan kamanta da halin mata da adane ay bazakace nakara wani aure ba......afaf yayi murmushi yace insha Allah halinsu bazai zamo dayaba .. .......nifa har na zabo maka mata kuma ni zan bayar da sadaki dady ya ce tofa waka samo min yace tafiyan nan danayi kebbi cikin dangin mama wallahi naga wata mai hankali wadda akace min mijinta yarasu gashi batada yara ko daya har naji amma tana yaba halinta wai suna zama tarene agidan baka taba ganin taba dakaje ???alhaji sulaiman shidai kallon afaf kawai yakeyi yana murmushi afaf yace talk dady.......yace kayarda da ita?ta kwanta maka arai?kana ganin bazata cuce muba?to nabaka wuka danama.......afaf ya rungume mahaifinsa nagode dad insha Allah zakayi alfahari da wannan.......dady yace amin...........afaf yace yauwa dady wai kuwa kullum inaso na tambaya ka ina su zik ne naga tunda nadawo banji kayi maganan saba nan take dady ya hade rai yace afaf tun ranar da ina kallo tazo tama mahaifina rashin kunya harna saketa bansa ke ganin fuskar taba har yau dinnan........afaf yace amma kana ganin bai kamata mu neme shiba dady bafa shine yamana laifi ba amma mamakin danakeyi mai yasa shi baixoba.......dady yace ka kyalesu indai har inada rana kuma nine uban zulkifilu da gaske to zai kawo kansa wata rana......afaf yace to Allah yasa kasan tunanin me nakeyi afaf yace no dady.......yace walahi baba nakeso na aura ma hajiya shima zaman shi haka yana damuna afaf yace kabarmun komai a hannu na insha Allah tare da tsohon ka zaku angwance dady yace kaifa baka da kunya baban nawa ya kaima ay babana ne........
to uba da d'a gulmar me akeyi ne naji sai kuskus kuke tayi...afaf yace hajiya kenan sirri ne amma idan tayi wari zakujine........wata daya kenan amma afaf yasa komai ya kankama da yardar habiba aka saka rana batare da jan lokaci ba wanda sukayi alqawarin cewa harda na mahaifin sulaiman da hajiya zaa hada a daura a kebbi wani sati mai zuwa bawani buki da zaayi......daga an daura aure zaa wuto da amarya asabon gidan sa daya siya wancan tsohon kuma yasaka yan haya ....... ....
Alhamdulillah andauro auren alhaji sulaima akan sadaki dubu hamsin.......nan take afaf yakara mika wasu dubu hamsin din sai ji sukayi ana sanarwa wani saurin auren kuma Na baba dana hajiya shima akan sadaki naira dubu hamsin......ba karamin mamaki baba yayi ba yarasa mema zai cemusu sai murmushi kawai yake faman yi...............
andauko amarya tare dasu mahmah aka zarce da ita gidan mijinta masha Allah! Allah yaba amarya da ango zaman lafia..............
aranar sai da sulaiman yayi kuka sosai wanda sai da aka dinga lallashin sa saboda tina fateema baima samu yashiga wurin amaryan tasa ba sai yana ganin kamar bazaima fateema adalci ba..........
amamkin ce hajiya take dajin wannan batu haka dai suka share abun sun dauke shi amatsayin kaddara haka Allah yatsara musu rayuwan tasu. ............
by rukky😘 *luv u all*
