*UMMIN ABBATEE*😘
*220~225*
*WAHALAR RAYUWA*😪
Wuraren karfe shidda suka farka daga nau yayyen baccin daya kwashe su.........amma afaf yariga tashi ya kalle ta tare da shafa kanta yana murmushi yayi kissing goshinta Allah yayi miki albarka nazata rawan kanki bazai bari kizo gidan nan ba a virgin.....ahankali yakeyin maganan kamar rada dan baya so taji......mike wa yayi yashiga toilet yayi wanka tare da dauro alwala.......yatayar da sallah after ya idar ne......yaje kitchn yahada musu sandwich da kunna ruwan zafi......yahada tea sannan yadawo saman yashigo da nashi ya kunna tvn palourn shi yana karyawa........s
Sheshshekar kuka yajiyo daga cikin dakin yasake dan murmushi tare da mikewa ya isa cikin dakin.......ganin ta yayi azaune tana so ta sauko daga daga dariya yasake ta dago tana kallon sa tana bata fuska yace hmm su oo kenan meye haka ni dallah sakko kigyara min gado duk kin wani bata.........tace dan Allah meyasa baka da tausayi kakamani mana yace nakama ki fa haba wa danine nakawo dakin da shine zan kamaki amma ke kika kawo kanki dan rashin hakuri nina zata ma fanko ce ashe da dan sauki sauki........sai dai managing mike dallah banasom ragwhwanci tafashe da kuka tare da komawa ta kwanta......
tausayi tabashi sosai yashiga toilet dinsa ya hada mata ruwan zafi sannan yafito yamiko mata hannu alaman takamashi ta tashi da taimakonta yakai ta. bakin toilet,NO dan Allah dakina zaka taimaka kakaini ......... wallahi zan sakeki daga taimako zaki fara saka ni aiki inzaki yi anan kiyi idan bazakiyi ba kuma me kika sani.........haka dai yashiga ta kulle kofan ta gasa jikin sosai tare da yin wanka tafito daure da towel hanyar kofa tabi ta sauka kasa. ......binta da kallo afaf yayi tare da lumshe ido ya jingina da kujeran dayake zaune akai ya lumshe idanu..................
🏵🏵🏵
Tun daga ranar shaheeda ta shiga taitayinta tadaina saka English wears kullum da yafe da gyale take zama tadaina zama a palour ma idan yana gida.......
Hakan ba karamin konama afaf rai yakeyi ba tun abun baya damun sa har yafara damuwa.......yama dena zama a sama sai akasa yata jira ko zata fito amma sam bata ko lekowa..........balanta na ayi maganan dafa abinci.......
🏵🏵🏵
Sannu da shigowa dan albarka yauwa mumy yagidan lafia kalau ya zauna kusa da ita asaman kujera lafia kike zaune anan ke kadai badai tunani kikeyi ba?wannan tsohuwar taki da tsufa tana ta damunta sai ta dinga saukewa akanki to sha kuruminki mumy na kalla zaro idanu tayi tace menene mukullin meye?tace gida wane gidan ahh dady na ne yau yabani halak malak kinsan da taimakon wa?afaf tadafa kirji afaf kwallah yacika mata idanu tace oh duniya ina zaki damu wanda na wulakanta gashi shine ke jin kanmu nida dana lallai duniya makaranta ce......zik yace tabbas mumy Allah ya kara karemu da son zuciya dakuma mutuwar zuciya suka amsa tare da cewa amin amin kinga gobe idan Allah yakaimu sai kishirya muje kiyi mah dady godia ko tace ay harda afaf din zanyima godia kam...........ta kalle shi tace zik nikuwa yaushe zaka kawo min suruka ta ne yace ay kinyi saurin tambaya mumy harda wannan albishir din nazo miki ta washe baki aa a ina take yace yar gidan abokin dady ce kanwar shaheeda yaya afaf........toh kai zik inakai ina yaran masu kudi........mumy kenan yarinyar tana da hankali sosai kuma kin manta wane ne babana?abokin sane fa kuma babana ay ya wuce ace masa talaka tab ko mahaifin nata ay dakadan zai nuna ma babana kudi............toh Allah yatabbatar mana da alkhairin dake cike ya kauda sharri........
🏵🏵🏵
Su afaf ankoma gidan da alhaji sulaiman ya basu wani flat ne mai kyau mai dauke da daki hudu sanan akwai wani gefe kaman bQ amma ba karamin haduwa yayi ba......zik yayi yayi tashigo sushiga main house tace sam aa amarya sa yakamata yasaka ita can din ma is isheta haka kuwa akayi.........anfara shirye shiryen aure inda agidan mijinta ahlam zataci gaba da karatun jamia.................
🏵🏵🏵
Shagalin bukin zik da ahlam zaa fara wanda tace bata son bidia walima kawai zaayi mai rai da lafia ta hadu Amira malamai daban daban mata suyi nasiya........su shaheeda ba xama tunda tafito ta tambaye shi zuwa gida ana gobe zaa fara buki......... dole yabarta saboda fuskar nan tata bako annuri shifa yakasa gane kansa akan shaheeda wani shakkarta ma yakeji........ shikenan ta tare taki dawowa. ......koda ya dawo baiga motan taba gashi abun haushi baida numbern ta..........haka yajuya da mota ya je gidan koda yaje mahmah tace au bata fada maka ba sunje gidan kanwata acan zasu kwana...........kawai sallama yamata yakoma gida adaddafe yayi kwana biyun nan bada itaba acikin gidan.........
🏵🏵🏵
Alhamdulillah ankai amarya ahlam Sai fatan Allah yabada zaman lafai. ...............yana zaune a palour ga bude kofa tashigo bata kalli wurin dayake ba saboda mikewa yayi tsaye yana washe baki takusa shiga dakinne yace shaheeda baki iya sallama bane ko kala bata ce masa ba sai ma sauri da tayi tashige daki tare da bako kofa ta Danna mata key.....................
koda safiya ta waye yayi shiga tsaf yafita da mota waje yayi parking ya zauna aciki kusan minti goma sannan tafito ya rufe motan yakoma cikin gidan maigadi ya taso ahh alhaji sannu da dawowa yace yauwa dan Allah kadinga kula da motan nan tana waje na rufe dai nayi mantuwa ne zan koma ciki yanxu zan fito............shigarsa palourn yayi mamaki dan ta kofar baya ya shigo dama sai da ya bude yazare key din sannan yafita. .............ganin kofar dakinta abude da azama yafada dakin ya kulle karar kulle kofan ne yasa ta zabura towel din dake daure ajikinta tana kokarin daurawa ya subuce wata kara ta kwallah😉I think you'd like this story: "wahalar rayuwa" by rukkyumminabbatee on Wattpad http://my.w.tt/UiNb/mh8x6VFe4w
by rukky😘 *luv u all*