*UMMIN ABBATEE*😘
*210~215**WAHALAR RAYUWA*😪
kwanci tashi asarar mai rai watan auren afaf da shaheeda hudu kenan amma har yanxu abunda ke hadasu shine haisuwa cin abinci. .......sai kuwa idan tana da bukatar Abu tamasa magana koshi idan yanada........shaheeda hakurin ta yana so yakai bango dan kuwa tagane kaman afaf yana so yaraina mata da hankali ne.......so ay ba hauka bane tana cikin wannan tunanin ne sai aka kirata awaya dagawa tayi saboda ganin numbern aneesah bayan sun gaisa irin nasu na kawaye sai aneesah tace ya akayi naji ki so low?ke bari abun duniya yadameni fa nagaji da hakurin nan.........wai meya faru?inji aneesah.....shaheeda tace meye ma mai faruba inata kyautata ma gayen nan amma abanza kwalliya idan nayi sai dai ya kauda kai ko kuma ya gwaleni......abinci ne kawai zan masa yabude baki yace yayi dadi saboda yacika cikin sa........ya barni kamar gunki ko yar fira na fara masa yanxu zai ce nacika surutu dayawa....... aneesah tace ay ke kika ja ma kanki.......shaheeda tace kaman yaya?aybasai nafada miki irin yanda kike zubar da ajikin ki agunsa ba ......duk bakinki da tsiwarki idan kina gaban sa ko kwakwkwaran mitsi bakyayi kega mai miji sai abunda yace zakiyi to indai shawara kike so zan baki idan tamiki ki dauka idan bata miki ba oho....................kinga tunda kince idan kinji kwalliya ko kallonki baya son yi daga yau karki kara saka zani ko skirt wando da mini skirt zaki fara matsewa dasu shaheeda tace meeee?oh to shikenan sai anjima ah ah kawas tsaya mana yi hakauri ina jinki amma kina ganin bazai dinga gwasaleni ba wai ?oho yarage naki nidai nakira ne nafada miki ansa date dina nida mamman........shaheeda ta ce kedai kema minnace ma gayen mtsw yaron da kuka gama tabe tabe bazai raina kiba ?.........oho ke kika san wannan kibi shawara ta dai dana fada miki kisha mamaki sannan karki kara yin girki ki kawai dinga cin matsu kina kamewa abunki kicire shakku aranki. .....
🏵🏵🏵
Hello hello!yes ina jinki yakike fine kwana biyu bako waya?......sowie dan Allah wllahi dady yabani aiki ne so kind of busy but am so sowie.........eh ayda ko text kamin zanji dadi amma ina kira baka picking ni ay kasa hankalina yatashi ma wallahi oh sowie babe kinsan me wai no sai ka fada hmm nafada ma dady maganan mufa kai haba eh wallahi amma yace sai idan yaga nadage sosai akan business din sannan dan yafiso na dogara da kaina....oh Allah sarki dady sai ka dage toh Allah yataimaka amin ahlamina tace kaiko sunan nawa kake batawa dan kaha naka baida dadi zulkifilu au zaki fara baruwama yarinya sunan annabin Allah ne. ....au can kuma ka koma baruwana nima..................mahmah dake labe take jiyo wannan fira tsakanin zik da ahlam murmushi dauke a fuskan ta tajuya........
samun alhaji idris tayi a daki ta zauna asaman kujeran daki tare da kiran sunan sa ya amsa da naam uwar gida ran gida tace kuma amarya ba ya ce ehh to waya sani dai tukunna.........au haka ma zakace fuuuu tamike zata wuce ya Mike da sauri yajawo hannunta ya manna hannunta asaitin kirjin sa yace nan menene ta ce kirji yace noo meke cikin gefen nan tace zuciya ya ce yauwa to wallahi ke kadai ke cikin ta kuma insha Allah mutu karaba tace takalmin kaza tare da kwantawa akirjin mijinta bayan sun gama dariya ne suka zauna......yace naji kaman zakiyi magana dazu ko?tace eh alhaji abun mamaki najiyo nan ta kwashe masa hiran da taji ahlam da zik sunayi alhaji yayi murmushi irin nasu na jaruman maza yace to menene Allah yasanya alkhairi aci ko? tace aafa gaskia nidai tsoron uwar yaron nan nakeyi kawai yaron bane dan shi yana da hankali daidai gwargwado amma uwarshi itace matsalan ina tsoron taje ta wulakanta min yarinya.......kai mata mata kufa kun iya kananan zance dan Allah bar maganan nan zoki kwanta najiki akusa dani ko nasamu nayi bacci mai dadi...........ay banyi wanka ba nayafe miki yi baccinki............🏵🏵🏵
Oh wai kai ne ke dukan kofa haka sai kace bakasan zafin siyan kofar ba?eh dayake ke kika siya min da kudina ba......hm bani nasiya ba kaima da alama haka.....bakin ta ya.cafko ya murde ke wai so kike ki rainani ne tafara kuka saboda zafin yanda yakama mata baki da hannun sa..........to kiyi hankali dan haduwar mu ta gaba baza tai yi kyau ba badai ke kinci kinji kin gani ba ay sai kita hakuri kuma........yasake bakin nata ta rike tana matsan kwallah sai a sannan ya kalle jikin ta wata damammiyar rigace ko gwiwa bata kaiba kaudah kai yayi tare da cewa irin shigar iskancin da kikemin kenan agida idan bananan ko kyat.............. kai dubansa yayi kan dinning wayam ba komai yanda yakejin cikin sa nata kuka tun a office yaki cin komai saboda yanxu abinci inba na shaheeda ba baicika jin dadin sa sosai ba..............ya juyo da azama dan tana shirin wucewa dakine yace shaheeda asanyaye ya baki karasa girki bane har yanxu 4pm fa?tace bawai bangama bane dorawa ne dai banyi ba dan nagaji.......kin gaji?ya tambaye ta tace eh nagaji mana kullum mutum bashi da aiki sai na girki ay bashi kadai nazo yiba yau wata na kusan nashidda amma ko firar arziki bata shiga tsakanin mu...........hmmmmmm ahhh lallai naga alaman wani salo kika dauko yau dinnan lallai wato kingaji dayin girki kawai ko haha yarinya wato ba girki kawai kika zoyiba dan Allah gayamin me kuma kika zoyi bayan girki?tace umm nibance wani Abuba ce wa nayi ko maganan kirki bata shiga tsakanin mu sai anzo kan abinci hmmm kedai kika sani nidai bazan biki ba amma us daga kafada duk ranar da kika kawo kanki shikenan dan kinsan kirarina kafi sarki mulki😜............ta juya tana sharar kwallah yace shaheeda da muryan nan tashi mai taushi sai da jikin ta yayi sanyi bata san me yasa ba kome afaf zai mata bata jin haushin sa sai ma kara sonshi da tausayin sa. ........yace dan Allah ki taimaka karki horani da yunwa wallahi ayinwace na dawo gidan nan........batare da tace masa uffan ba kai tsaye kitchen tanufa......yadaga murya yace tnks God bless u bakaramin dadi tajiba dan koba komai yasan dai tana da mahimmanci ai......mmmm
by rukky😘 *luv u all*
I think you'd like this story: "wahalar rayuwa" by rukkyumminabbatee on Wattpad http://my.w.tt/UiNb/mh8x6VFe4w
