WAHALAR RAYUWA

47 2 0
                                        

*UMMIN ABBATEE*😘
      
         *200~205*

*WAHALAR RAYUWA*😪

Da safe tana so ta fada masa cewa zata fara tafiya school yau but fargaban ma tunkarar sa takeyi  saboda bata son taji yana fadan nan nasa yana gaya maga maganganu...........haka ta zauna zaman jiran yafito har larai yar aikin ta tazo tafara share share..........anma shuru har lokacin da yasaba tafiya  office yayi tafara tunanin ko lafia.....??kanshin turaren sa na  212 shine yafargar da ita daga tunanin rashin fitowar nashi yazo ya ajiye jakan laptop dinsa yace larai larai tazo da sauri ta tsugunna tare da gaidashi ya amsa fuska asake yace sannu dan Allah ki kunna kettle dinnan amma fa ki dauraye ta kisa ruwa masu kyau tace to alhaji tamike ta wuce kitchen da sauri shaheeda tace larai yajuyo naam hajiya jekici gaba da aikin ki...........zama yayi ya dauki remote  yayi da dai da duniya baisan ma da zaman taba.......
       mikewa tayi ta  shiga kitchen din ta dora masa ruwan zafin sannan ta hada masa tea  takawo masa dan tasan tunda yanuna alamun tea zaisha koda tamasa wani abun baci zaiyi ba...........tafito tasame shi  a palourn ta ajiye asaman stool tajawo kusa dashi sannan itama ta zauna tace ina kwana ya amsa da lafia ya dauko tean ya kurba sau daya yace um um dama anan akafi auki shazumama dan  Allah samomin bottle wata nakara ruwa bazan iya shan wannan zakin ba tace wayyo sowie bansan baka son zaki ba yace dama ya zaayi kisani tunda  kikazo gidan nan kin taba yin abinda zai faranta min ne ay banga mamakin tashin kunyar dakika ma fara ba ashe har yanxu kina tare da wannan yar iskar nawar taki bata gari karki ga jiya na kyaleki batare da nace komai ba wallahi duk randa zanga wata kawa bama wannan tsigalallar ba wallahi daga ke har ita sai nabaku kunyar da har hawaye sai kun zubar.......tashi ki dauko min ruwan....... tatashi tabude fridge din dinning ta  dauko yadawo tamika masa yace tnx.............bayan yagama ne  yamike yace zanyi tafiya ne zuwa abuja amma insha Allah bazanyi 2weeks ba sai in kula da gidan da kuma kanki banda yawo  zanbiya ta gida nace mahmah ta ara miki ahlam tataya ki zama tamike ta marairaice fuska har sati biyu yace eh to idan nadawo uban me zan miki kema mekike tsinana min bagara naje inda zaa faranta min ba yan dari biyar biyar ya ciro daga cikin jakan laptop tayi godia tace yau  zan fara zuwa school fa yace ayshi kenan bama sai kidinga zuwa tare da ahlam din ba Allah yasa akoyo abun arziki adai maida hankali bata ce masa komai ba tamasa addua Allah yatsare ya bude kofa tare  da cewa amin yafice................

Da yamma kuwa sai ga motan gidan su shaheeda takawo ahlam tayi murna sosai da zuwan yar uwar tata suka sake suna ta rayuwar su gwanin shaawa dayake ahlam nada hankali haka take dan Kara nuna ma yayar yanda yakamata  tadinga ma mijin nata cikin dabara da wasa .............tun daga ranar su shaheeda suka fara zuwa catering  school Alhamdulillah makarantar ana koyarwa sosai dama wata daya ne kawai akeyi amma qcikin wata dayan abubuwa dayawa ake koyarwa dan arana daya kawai ana koyarda abu kusan biyar.............

kwanci tashi  yau satin afaf biyu kenan bai dawo ba wanda suna sati nabiyi kenan dafara zuwa school............. yau sunday bazasu jeba sai sukayi shawaran zuwa gida suyini itadai shaheeda tace su kwana amma ahlam yace aa tunda yaya baice kije kikwana ba ki giji duk abunda zai sashi bacin rai sis..............sun shirya tsaf  zasu fita har sun kulle gida sai ga zik yace ah ah matar bro ina xuwa  zaku fita tace eh wallahi gida zamuje amma kashigo mana bari mukoma yace aaa muje kawai can gidan tare tace ayi haka yace hakan ma zaayi matar bro itadai ahlam  sai  hararosa takeyi yace wai menayi ne?aykasan mekayi dan haka sai kayi tsallen kwado ya kyalkyale da dariya yace kinsan kuwa abunda natsana kenan  wallahi shaheeda tace wallahi karyar ki sai dai karki hakura muje kaji kyaleta yace  aa  kuje zanbiyo  ku abaya dama nayi amaryane shine nakawo kiganta ahlam tace amarya kuma kamar Ya mekake nufi mtsw mtsw ta wucesu tana cewa tana ina amaryar wallahi sai ta koma inda tafito.......sai arba tayi da mota sabuwa dal kirar Honda kia  fara yajuyo tace wooo  wannan hadaddiyar motan fa yace amaryar kenna sarkin kishi ke bakisan daga kanki angama ba anrufe kofa gam bashige ba fice ta rufe  fuskan ta tace Allah yasa......shaheeda tace amin mara kunya..........

Abun tun yana damun shaheeda  harya dena wanda yace bazai kai sati biyu ba amma gashi harya shude sati biyun cikin na uku........kodai dagaske yakeyi wurin wata yaje kilama rikeshi tayi taki bari yadawo. ..................ahlatashi go dakin sis mekike tinani ne ko bro kike tunani  shin tsaya ma nifa tunda nazo banga kunyi waya ba shaheeda tace sannu uwar sa ido sai akace idan zanyi waya da mijina dole sai agaban ki zanyi ohh sisi sowie wasa ne ............mtsw ni  yau kwadayi ma nakeji ahlam zo muje muhada wannan abun da mukayi jiya mana ahlam eh wallhi sis tunda munsiyo kayan yin shawarma muyi harda ita mana shaheeda tace to muje mufara kinga maci da rana ko. ...........

kai lallai wannan catering school sunyi kokari saboda launin da kanshin abincin na yau ya banbanta dana kullum gida ya gauraye da kanshin dadi shaheeda tace sis zafi bari naje nayi wanka kema kije kiyi ko kiji dadin jikin ki..........aa sis sai mun sauke komai sannan zanje nayi.......ok nikam natafi ki kula pls karya kama ohhk sis...................tafi to daga wanka tasaka wata gown ta material bata daura dan Kwali ba tufke kan kawai tayi tafesa turare sai powder tare da saka jan baki maroon  na classic.............ko da tafito ahlam tana kwashe kulolin  daga kitchen xuwa saman dinning.......well done sis bari naje ni nahada zobotini jekiyi wankan kema tace ok........tana kitchen tana hada zobo dinne sai taji knocking yesss ina zuwa waye haka haba........harta bude kofar tana korafin kararrawar da aketa dannawa ba ko tsayawa tace au sannu da zuwa ashe kaine yace da wa kike tsammani tace wakuwa ta riko  jakar tasa da wasu ledodi ahannunsa ya zauna jagwab a tare da karema palourn kallo  ta zauna tace sannu da hanya yace kema sannu da gida tace yauuwa sannu (yanda ta amsa masa bakaramin dadi yaji ba saboda inya tuno da  bai isa yace sannu da gida ba sai ahausa da zagi )yace komai lafia ko tace alhamdulillah.......sai ga ahlam tafito tace ahhh bro saukar yaushe ta zauna yace gani kuwa yanxu tace ohhh no wonder yace akayime ?naga yau anyi mana better mana yace bangane ba tace hmmm zaka gane ne yaya da idanunka. .........yace gidan sai tashin kanshin  dadi da sanyi yake kawai ahlam tace tace ahto yaya kokaima kafada........to bari naje karsu kayan nan nafito............

Cn sai gashi yafito Sanye da jallabiya fara yace au baki dauke kayan nan ba fruit ne fa da su snacks  tace oh sowie nazata kayan kane ay. .......komai baice mata ba saboda ganin ahlam.............ya zauna  ya bude wayan sa yana kokarin bude Twitter shaheeda tace ahlam jeki dauko plates dan Allah sai ki dauko zobon nahama hadawa..........ok tawuce kitchn sannan shaheeda tasamu damar cewa gafa abinci  baiyi magana ba tace afaf yadago kansa yane nace ga abinci bimillah yace waa niwai daga dawowana zaki sakani cin abunda zaisani ciwon ciki tab  kuci lafia zan fita  anjima nasamu abunda zanci. ......dai dai nan ahlam tace aykuwa xaa barka baya wllhi yayi dadi sosai bros yace Allah tace kwarai kuwa yace samin kadan na dandana naji..........

kai ahlam haka kika iya girki sosai waiwai wannan kuma ua sunan shi ahlam ta kwashe da dariya  ta ce yaya ni yar tayawace yaya shaheeda tadafa fa yace wace shaheedan??tare da zaro idanu ahlam tace matar ka juyawa yayi  ya kalle ta yace ita  kuma sai murmushi takeyi yakara juyawa gun ahlam yace ke  banason karya tace gatanan ka tambaye ta  mana yaya yace ahhhhhh lallai banyi asarar kudina ba amma gaskia jinjina ga wannan school gaskia hmmm ke ahlam kayimin nan na huce haushin kudina mikomin shawarma daya.........

by rukky 😘 *luv u all*

story of an orphanWhere stories live. Discover now