WAHALAR RAYUWA

62 1 0
                                        

*UMMIN ABBATEE*😘

         *170~175*

*WAHALAR RAYUWA*😪

           🏵🏵🏵

Daidai saura sati daya cif wata ukun da akaba shaheeda yacika.........shuru shuru bata fitar ba abun duniya duk ya  dame ta duk ciki samarin ta bawanda yayi mata........tarasa gane kanta duk burin ta me tayi auren gata agidan da zata huta amma gasu ta samu basa gabanta............tana zaune tayi tagumi tana tunanin nanne mahmah tashigo palourn ta kalleta tayi murmushi ta zauna bata ce mata komai ba.........sai ga sallamar afaf da ahlam ya dauko ta daga gidan shaheeda dan yadawo daga tafiyar da yayi.......bayaso yabarta ita kadai shine Ya dauki ahlam ta zauna da ita saboda tana fama da laulayin karamin ciki.........da sauri shaheeda ta dago kanta ta kura masa idanu batare da ta amsa sallamar ba sai mahmah ce kawai ta ansa..........suka karaso suka zauna nan ma shaheeda idanun ta na kan afaf kawai wanda shi baima san tana yiba dan ko kallo bata isheshi bama........ .mahmah ta lura da ita tana ta mamakin wannan irin  kallo da shaheeda kebin afaf dashi.......ashe ma ahlam ta kula tace wai sis wannan wane irin kallone ba magana kin tsurama yaya afaf idanu......ahlam baki abun magana ba karamin kunya taba shaheeda ba ta kauda kai tare da dukar wa  kasa mahmah tace ahlam Barta tunani take tayi koda nashigo batasan nashigo ba dan kawai ance tafito da miji shine take tunani so take mubarta ta zauna tazaman mana tuzuruwa acikin gida...........afaf dai baice musu kala ba yatashi yawuce sashen dakin sa nan ma tabisa  da kallo......ahlam tadawo kusa da ita tace wallahi yaya shaheeda ganin nake kamar kinason yaya afaf......mahmah tace oho dai intai wari maji amma anya shaheeda mutumin da ko kallo baki isheshi ba anya kuwa??ahlam tace mahmah kullum sai ta ta kallon  sa......shi kuma yanda ko kallon ya baya yi shine abunda k damuna. .....mahmah tace ayni yayi min daidai wallahi duk irin cin mutuncin datayi ma afaf mema zaiyi dake mace bakula ba iya girki idan kinaso yasoki to wallahi ki gyara halinki ......kuma kikama mutuncin ki na 'ya mace tunda dai baice yana sonki ba inba abun kunya kikeso kiyi ba.......ahlam tace wanda ake cema kazami  yau shi kuma akeso shaheeda ta dago da sauri zata kai mata duka tayi saurin tashi takoma kusa da mahmah .........ohhh lallai wai ita sona take anan tab wallahi kuwa zata gane kuwa danni batada gurbi araina kai matan duniya kaf ma babu wadda ke gaba na me suka ajiye inbanda saka ma namiji hawan jini kuma ni up aure zanyi sai yarinyar da bazata san ma koni waye ba balantana ma ta aure ni dan kudi. ............ya wuce da sauri dan karasowa daki(yana tashi bai wani yi nisa ba yaji anfara magana ana kiran sunan sa shine ya labe yaji me ake cewa.................

           🏵🏵🏵

Kana inane yace yallabai ganinan a camfanin...... to ka dauko ledan alhaji kabiru kazo dashi gidana gashinan yana jira to yallabai kwatancen gidan yace oh sowie baka San gidana ba?yace nasan unguwar layin gidan ne bansani ba dan bantaba zuwa ba......ok ok bari zanruri maka ta text yanxu kazo fa...........ya fito dauke da katuwar leda mai cike da ledodin yatare adaidai ta yakawo layin suka tsaya dan tambayan sunan maigidan dan anuna masa gidan...........wayar alhaji sulaiman ce ke ringing ya dauka yace  ya harka iso ne?yace eh gani abakin gate to ba mai ga din wayar yaba maigadin yamasa bayani da yabar yaron yashigo and kamin masa hanyan shigowa cikin gidan.......
............
Assalamu alaikum.......waalaikumus salam shigo yashiga ya duka ya gaishe shi ya amsa yace yauwa ledan kenan  sannu da kokari nagode yace yauwa alhaj ba komai......ya juya zai wuce alhajin yace yace kajira shi yashiga cikine yanxu nan dai fito............au da wuce wa zaiyi.......ya suka yace ina wuni alhaji tsaye dady yayi yakasa amsa gaisuwan zik...........ya zauna asaman kujera tare da dora kafa daya saman daya yarike bakin shi yace dawo ka zauna...... zik dawo cikin paloun ya zauna kasa alhaji sulaiman yace tashi ka hau kujera.......Ya  tashi yakoma saman kujera haka dai alhaji sulaiman sai kallon sa yakeyi batare da yace komai ba amma akai akai  yana girgiza kai tare da murmushi........

alhaji kabiru yaga zaman shurun yayi yawa yace lafia kuwa alhaji sulaiman?yace noo badamuwa ga sakon na kanan ko badamuwa nagode yace to shikenan nikeda godia ay sukayi musabuha yatashi yafice...........

shi kansa zik yaga alaman zaman shurun yayi yawa ga kuma mamaki da ya cikashi amma yakasa yin magana..........hello afaf kana inane dady ganinan ina hanyan dawowa daga gidan alhaji baba ...... ....yace to ka koma najirani ganinan zuwa.........to dady...........

kowa da kowane a palourn zaune saboda jimami da kuma murna zaace kome. ........bayan tambayoyi da alhaji sulaiman yayi ma zik. ......yace meye asalin sunan ka yace zulkifilu,waye babanka? yace nima dai bansan babana ba rabona dashi tun ina yaro mamana ta tafi dani to koda nagirma kona ce mata takaini wurin babana sai taki........baayi shekara uku ba dai tace min taje neman baban nawa akace wai yatafi Paris........hmm alhaji sulaiman yace yasunan shi?yace sulaiman.........Maman naka fa yasunan ta yace sunan ta zainab.........alhaji baba yace yaro kazo gida ga ubanka nan zaune zabura zik yayi yace iyye?hajiya yace tabbas kai dan sulaiman ne gashinan  kama sosai ma a fuskar ka alhaji baba yace amma saboda tabbatar wa  gobe kazo da ita mahaifiyar taka afaf yace bama sai gobe ma alhaji yau dinnan zanje na taho da ita da gudu yafita daga cikin palourn yatare adaidai ta............

        🏵🏵🏵

mum!mum! kina ina tafito da buta daga cikin bandaki.....tace lafia din yace lafian kenan ke da baki nuna min ubana ba  nina gano abuna dakaina dan haka dauko gyale muje dan ki kara tabbatar wa ko  shine jikin ta narawa tace zik ina ka gansa  yace karki tsaya tambaya idan munje can zakiji ne nan adaidai ta yana jirana awaje.........

Sun iso gidan suka shiga kallo daya sulaiman yayi mata ya kauda kansa nan tafadi kasa tafara kuka kamin afuwa kamin gafara dan Allah yakaye  min natuba dan girman Allah sulaiman yace zik kaga zahiri cewa kai danane ko gashinan da shigowar ku uwarka tafadi  kasa tana neman yafiya yamaida kallonsa gareta tare da cewa amma bazan taba yafe mikiba zainab har bada kitashi kifita dama so nake natabbatat da ko zik danane kaman yanda nake zargi......alhaji baba yace bazaayi haka ba sulaimanu kayafe mata tunda har tazo neman yafiyar ka kai kanka kasan cewa alhakin ka yabita bakaga yanda ta komaba kabarta ko ahaka itama taga wahalar rayuwa kayi hakuri ka yafe mata. .......sulaiman yace naji amma ba ita bani banaso nakara ganin ta agidan nan yaro ne yahada mu yanda kika dauki son duniya kika  daura masa gashinan baikare da zama komai ba sai drivern bus shi wanda kika mayar ba  mutum ba shine Ya taimaka masa har yazama mutum yau dan haka kai zik  idan kaga zaka ci gaba da zama da uwar kane to idan kuma zaka dawo wurina ne banda damuwa shawara yarage naka tashi ka mayar da ita gida.......haka suka fita tanata sharar kwalla suna tsaye zasu  hau mota wata mota tayi horn tare da zuge glass. din motar ta tsaya tana kallon ko waye shi zik yagane fuskar afaf  tagani yace zik bude mata baya tashigo kuxo nabarku gida.........Sun isa gidan ne tafi to zik yace  mata ni zankoma wurin aiki ta ce Allah yataimaka yadawo daidai wurin kofar afaf ta tsugunna tace afaf dan Allah kayafemin kaji yace tashi kishiga gida komai ya wuce ay batare da kallon tana yaja motar suka wuce ya sauke zik abun aikin sa shi kuma yakoma gida...........

by rukky😘 *luv u all*

story of an orphanOù les histoires vivent. Découvrez maintenant