*UMMIN ABBATEE*😘
*230~235*
*WAHALAR RAYUWA*😪
AFAF yace yes o ku tafi dan Allah kun gama aikin ku kubarmu muhuta sukace ohhh hakane abun zik yace bros baruwana dakai nan gaba idan kazo mana da kuka ta juya baya ko kallon ka bazamuyinba afaf yace karya ne kuma wannan..........
Bayan sun fita sun. barsu su biyu afaf yace to kinsan dai yau ni angone dan haka kishirya ma ango dan wai zai taimaka miki fa rufe ido da tafin hannunta tace zan taimaka maka dai........yace au abun hakane shikenan matsamin naje na kira leemcy jawoshi tayi yakoma ya zauna yana dariya eh nayarda zaka taimaka min ko kuma ince mutaimaki juna dai😉......ta ruga da gudu dakinta ta bugo kofar tana murmushi harda tsallle toilet ta fada ta hada ruwan zafi mai dauke da turaruka kala kala.......... tafada tayi wanka nakusan mintuna talatin sannan tafito ta bade jikin ta da turaruka badaya ba ba biyu ba.........wata hadaddiyar Rigan bacci tafito da ita mai dauke da pant da ribom tasaka kisa ta budo kofar baya palourn(koda ta shiga daki sosa kai yayi tare da mikewa shima dauke da nashi murmushi da wani nishidi dake shigarsa ya haye sama kamar sunyi shawara shima wankan ya fada) ......chicken ta wuce ta wanko Apple da kankana tasaka madara tasha sannan ta samu Zuma takara hadawa da madara ta kwankwade daga tsaye sannan takoma daki tayi brush tafito....... komawa tayi kitchn ta dauko yoghurt da cups guda biyu ta bi hanyan saman sai as yakai bakin kofa sanna yatsaya tana tunanin yanda zata shiga saboda kunyar sa..........
.... alokacin yana kwance adaki yana tunanin ta yabata time ne yagani zata hayo saman ko aa. ........dan yau yayin alwashin cin amarci. .......bude kofan da akayine yasakashi faduwan gaba dakuma murna da taga ba kowa a palourn sai ta wuce dakin kofan abudene ta tura ahankali tayi tsaye saboda duhun dakin ta dai daure ta shiga ta ajiye yoghurt din ita dai bata gani sosai amma shida yadade acikin duhun ya shagala da kallon ta yana murmushi........tana ta tahowa ahankali wai dan takwanta batare da yasan tashigo ba.......
gefen gadon dayaga tana tahowa tacan ya mulmula ta iso tana tattabawa dan yaji ko takawo daidai gadon sai damko fuskar sa tayi rike hannayen yayi ya jawota ta fado jikin sa..........yace ina kallon ki ay kinxo na taimaka miki ne tace aa fa yoghurt na kawo maka yace bana son gulma kenan har yanxu baki fara sona ba kenan menene dan kinxo dakin mijin ki niko baki zoba saki ganni anjiman nan saboda gaskia bazan iya kara jure rashin kina habibty tace hmm aynafi sonka tinda gashi narigaka zuwa yace un toh hakan dai kika gani nabaki lokaci ne saboda kikara shiryamin kanki dakyau sai kuwa gaki wannan irin hadewa haka........yanxu kitashi kiyi alwala sai muyi sallah tace ok bari naje na dauko hijab da xani yace aa karki damu.......banyarda dake ba karki ki dawowa kibari na dauko miki yace haba sahibul khalb yanxu xandawo.....iyyye har wani suna aka samin haka amma gaskia ni mai dadi and sexy nakeso tace to kazaba.......no ke zaki saka min da kanki tace to labari zuwa gobe yace meyasa sai gobe tace kawai sai nayi tunani wai ya lakuta hancin ta yace bawani nagani ki to naki wayon wato sai idan.... ...sannan zaki san wanda zaki saka min tamike yajawo ta yakara fado masa yace ba ko dan kiss ta ce me noo dan Allah kayi hakuri yace wllhi nikam bazan sakekiba sai naji kiss tace akumatu😧noooo yace wane kumatu kuma bari na koya miki irin wanda nake nufi........Tun daga ranar soyayya mai karfi ta bude tsakanin su kula sosai sukeyi da junan su bawanda kewon yaga bacin ran wani duk abunda zai faranta ran junan su shi sukeyi.......
..iyayen su ba karamin murna sukayi ba da ganin canjin yanayin zaman yaran nasu. ....................ahlam tasamu ciki kusan wata biyar amma shaheeda shuru duk da afaf baitaba nuna damuwa ba shi abunma dariya yake bashi daga fara zaman lafia shikenan kowa yasaka su gaba.........
Alokacin da cikin ahlam yakeda wata 8ne..............shaheeda me gida akwance tana ma afaf complain din data saba yi masa kullum na cewa tana jin motsi sosai acikin ta yana daukan abun wasa tunda shidai baiga alamun ciki ba mutane ma nayawan cewa ko cikine da ita amma suna cewa aa....
gashi kullum bata fashi tana yin on sai dai yanzu tana yin 2months kafin yaxo).........ji tayi maranta ta kulle saboda tun safe takeji kadan kadan dayake afaf na gida tana ta masa shagwaba shi ko sai biye mata yakeyi.......dayaga abun yana mata sosai ne da sauri yafito da mota yakoma cikin gida Ya dauko ta yasaka ta aciki...........direct emergency aka wuce da ita suga gano cikine da ita kuma month dinta ne ga baby nan yana so ya cuso kai. ........yana tsaye yana kallo aka zo aka wuce da ita labour room........yabiyo su yaga inda suka kaita yadaga kansa yakaranta haga an rubuta labour room ba karamin mamaki tayi ba komeke damunta gashi sunki masa magana ma........ sai ga wata nurse tafito tace waye yakawo mana wata mata wadda bata da file?emergency aka kaita muka dawo da ita anan afaf yace ya kamanninka yake malama tace wata batada tsawo sanan chocolate colour ce yace nine confirm tace to akawo kayan baby dan Allah yanzun nan........by rukky😘 *luv u all*
