part 5-10

2.9K 212 5
                                    

ABBOOD DAWOUD
          
              NA

UMMKULTHUM AHMAD (MRS)

EPISODE (2)

7 November. 2017

@Divaadoveysdiaries03 on wattpad.follow,share,comment and vote

Naadi da garin Abuja ya isheta take Allah Allah ayi grad dinsu ta wuce kano dan neman abun sonta ne yanzu ta fasa tafiya kano. Dan ganin cewa abun da ze kaita kanon ma kuma ta samu ganin shi anan .haka ne yasa taci alwashin zagaye garin abuja a Dan iya zaman da zatayi.kuma zatayi duk wani kokari da zatayi dan ganin ta samu damar binciken inda  guy in wato "awesome" yake .

Dalilin da yasa ta fasa tafiya kenan. Koda ta isa unguwar ta sunny Vail inda gidan uncle abban su yake. Nan su mommy zainaba suka sauka. dama  yan uwan mommy zainaba har mutum biyu ke nan cikin estate din na sunny vail. Saboda haka yasa suka sauka da nufin yin kwana biyu a garin sannan su wuce kano ..

******

Najwa ce kwance a parlor tayi shiru kamar tana bacci. Me kula ne kadai zai iya gane cewa ba bacci take  ba. Tsabar gajiya ce kawai ta sata kwanciya haka tare da sauke ajiyar zuciya tana fadin finally.. Alhamdulillah. ..

Tunanin ta ya tsaya sanda aunty rahinat kanwar maama Hindu ta shigo take cewa..

"Najwa kwanciya ba naki bane ba fa, gwamma kuzo acigaba da shirin grad dinner dinnan .."

Najwa ce ta tashi zaune, tare da fadin..
"Aunty rahi wani tunani nake. me ze hana muyi postponing dinner in a hada da birthday din bee h. A mashi suprise party kawai..kinga saura 4 days fa"
Ta fada tana Dan juya idon ta

Dariya aunty rahinatu tayi sannan tace..

"Najwa kenan. Shin kin manta da halin mutumin naki, shida baya ko son shiga mutane ne zaki ce mu mashi surprise party salon ya watsa mana kasa a Ido?.. "

Najwa ce tayi shiru tana nazarin magan ganun aunty rahi. Tabbas gaskiya ne. dan ko dinnern nata ma da za ai tasan ba zai zo ba. Especially in yaji cewa za a cika a dinnern. Dan kuwa gagarumin dinner ne za a shirya mata na irin kwazon da take dashi. Sannan kuma 19th da 20th birthday dinta cewa tayi bata son komai saboda ta kusan grad. Se akace to duk Sanda ta tashi yin grad za'a hada mata grand dinner ta gaske wadda zata tara duk Wanda take so ta tara.

Murmushi tayi tare da cewa..

"Aunty ba damuwa duk yadda za ai yazo dinnern nan zanyi dan yazo. A dai hada dashi din aunty"..

"Shekenan najwa wannan bazai zama problem ba. Ki nemo yan uwanki a bawa kowa aikin shi nan da two days komai ya kammala. Yadda zan kama kowa da laifi in abubuwa suka tafi ba dai dai ba"

Dariya najwa tayi tace
"daman ni ba a samun problem daga gurina.. Bari nayi  sallah aunty se mu taru a raba dan ni nasan inda nafi kauri.. "

*****---*****

A bangaren su nabeel kuwa basu zame ko ina ba se gidan Haadi abokin su da matar sa ta haihu suna nan a wuye ..basu ma samu haadin ba a gida. Se matarsa da baby. Koda suka ga baby,se suka saka wa babyn 30k a flannel dinta suka Kara gaba .

*************

Naadiya kuwa a ranar ta fara yawo Amman har sanda ta gaji bata ga ko me kamar awesome ba. Ko naadiya zatayi sa'ar samun awesome?..

***--***

Aminatu boov ce kwance tana Dan dube duben ta a waya cikin paging instagram. daga nesa ta hangi picture kamar na Abbood dinta. Wata ta saka shi a insta tare da cewa guy dinta ne kowa ya kula..

Hankalin boov ba karamin tashi yayi ba.. Bata tsaya dogon tunani ba ta danna kiran prince a wayar ta.. Koda kiran ya shigo wayar nabeel suna tare da abbood. Be tsaya bata lokaci ba ya daga wayar sa. Cikin natsuwa yake amsa mata wayar da muryar sa me kamar ta "yammazaa".. Bata katse shi ba, saida ya kai aya ta tambayeshi abun da yasa ta kiran shi. Koda yaji haka se yayi murmushin shi mai sauti. Ya Kara da fadin..

ABBOOD DAWOUD ✅Where stories live. Discover now