60-65

967 93 0
                                    

ARCH.ABBOOD DAWOUD

       NA

UMMKULTHUM AHMAD (MRS)

A K A AUNTY DIVAA

C.E.O DIVAADOVEYSDIARIES

WATTPAD @DIVAADOVEYSDIARIES03



60-65

5TH MARCH.2019

__________________________



Kallon su Ammi keyi daya bayan daya bayan tasa najwa ta dawo ta zauna.kicin kicin najwa tayi tana kallon wani side.she

just cant believe upon all people naadiya brothern ta ya hadu da kuma yake so.its just crazy.Naadiya,naadiya Abdulhameed?

wadda bata sonta ba tare da tasan dalilin ba,what the heck?



Ammi ce ta kalli najwa ta fara mata magana cikin harshen fillanci.nan ta gaya mata tsaf Abunda naadin ke mata back at

school.bayan haka kuma ta kara da fadin ita bata san me tayi mata ba .thou ma bata taba sata a heart dinta ba,amman she

just cant stand seeign ita ne bee h yake so dan tasan bata sonta kiri kiri..

Nan ammi tace da naadi ba komai tunda ya ruga ya wuce.daman ana tare abu kan ya faru,bayan ya faru se kawai ayi hakuri.

Abunda basu sani ba shine naadi najin conversation din da suke tas.in baku manta ba mahaifin ta mutumin katsina ne kuma

fulani ne shi.

Se dai abunda yafi bawa Naadi mamaki be wuce jin duk abunda najwa ta fada haka bane be.bata kara ba haka kuma batayi

exxergirating ba.se kuma yadda Ammi tayi saurin yin sulhun maganar ba tare da ta damu ba itama.duk da tasan yadda

Ammin ke son najwa da shi kan shi Abbood din.lallai son matar ya sake shiga ranta .ba shakka zatayi koma mene ne dan

ta mallaki Abbood a matsayin mijin ta ko dan Maman shi da take so .

Wata irin faduwar gaba ta tsinci kanta a ciki sanda taji najwa na cewa.."Amma ammi kinsan in bee h yaji ze iya cewa ya

fasa auran tunda har abub haka ne ma.."

Da yarinta ta fadi hakan .se taba Ammi dariya.murmushi tayi kawai bata ce komai ba ta dai bawa najwan hakuri..

ita dai najwa se kumburi take ta dage akan se ta fadawa bee h maganar.nan naadi tayi saurin bawa Ammi hakuri cikin

harshen da suka gama magana da shi.nan ta gaya mata ita she mean no harm ,kawai haushin naadi da take ji na finta

credits ne .nothing more nothing less.

Abun ma dariya ya bawa Ammi har ta basu labarin abu similar to hakan da ya faru sanda tana school tace bata son taga

kowa ya fita point.ta kara da cewa abun da naadin tayi tayi dai dai .sedai kawai su runga kiyayewa.nan dai tayi musu

nasiha sosai .najwa ce ta fara fita bayan tace wa Ammi komai ya wuce .a ranta tana cewa wallahi se ta rama.

fitar da najwa tayi ta nufi gurin bee h ta fada masa yadda ake ciki.da ka kalle ta zaka gane ranta a bace yake.dan

her face says it all.

Shi kuma kallon ta kawai yake yi yana mamakin abun.dan a yadda ya lura ma ita Najwan so take ya fasa auran naadiyan.

lallai najwa ta kwaso da zafi.dan banga abunda ze sa Abbood ya fasa auran his love ba.

ABBOOD DAWOUD ✅Where stories live. Discover now