Assalaam alaikum..da fatan kowa yayi sallah lafiya,Allah ya maimaita mana.Ameen.
A gaskiya mutane na votes dinku sunyi kadan.haba mana .Reads 12k amman votes ko 2k be kai ba?,don't break my heart mana my people.using every bit of my energy,brain and strength to do this? Amman ku karanta ku kasa voting? Why this naa..please ku gyara .voting won't take a second kayi ka gama.Amman se ku runga kinyi?
Mind we not all..some do vote and comment kuma muna gani muna sane dasu..please encourage us by giving us the support we need..Na gode
Abbood na nan zuwa in naga vote sun karu..
YOU ARE READING
ABBOOD DAWOUD ✅
RomanceLabarin soyayya me dauke da sarkakiya ta rashin abunda wani ke so ,labarin me cike da soyyayya me kyau da tsafta da taba zuciya,labari me ban tausayi da dadawa rai..Labarin Abbood da Nabeel,Abbood da Naadi sannan Ashraf da faa'eey,se kuma Abbood da...