140-145

1.1K 110 9
                                    

ARCH.ABBOOD DAWOUD

       NA

UMMKULTHUM AHMAD (MRS)

A K A AUNTY DIVAA

C.E.O DIVAADOVEYSDIARIES

WATTPAD @DIVAADOVEYSDIARIES03

20TH JULY 2019.

140-145

_________________________________________

Murmushi tayi saboda sanin baya wani kiranta ya wuce sau daya.se gashi yayi mata missed call har 4.dannewa tayi ta kira shi .da sauri ya daga wayan yana cewa.."Rash

Najwa ta tashi ?"

Cewa tayi .."Eh ta tashi ,kada ka damu komai is okay insha Allah.tayi bacci yanzu kuma kar ka kirata se anjima kadan.."

Ajiyar zuciya ya sauke saboda kalma daya ta gaske shine hankalin shi na kan Najwa gaba daya .ce mata yayi.."Thank soo much Rash i knew you would do this ..thank you

rash ,Thank you.."  daga haka suka kashe wayan .bayan tasan flight din shi na yamma time din.wanka tayi daga nan tayi ado cikin sababbin kayan ta dinkin riga da skirt

wanda ya fidda zallan perfect figure dinta.

Fitowa tayi ta dubo Najwa wadda tausayin ta yake dawainiya da ita a yanzu.ta tashi Amman tana kwance still a kan gadon.knocking tayi ta shigo dauke da murmushi a

fuskar ta take fadin.."Alhamdullilah Amaryan mu kin tashi ,ya karfin jikin ?"

A hankali Najwa tace .."eh.Alhamdullilah.."

Rash tace .."kina bukatan wani abu ne yanzu ?"

najwa Tace .."Ah ah ba komai.."

se Rash tace "okay tohm gaya mun numbern ki nayi flashing dinki ,kiga number na so that in da wani matsala se ki kirani.ko in kina son wani abun.zanje kitchen ne na

daura abinci.."

hakan sukayi sannan Rash ta tafi kitchen din.nima dai bari na waiwaya wani bangaren na gani me zamu samu.

____________________________________



Mami wadda laulayi ya sako gaba da tsurface tsurface ce take zaune ta sha kunu saboda yadda papa da faa'eey ke tuntsra mata dariya.wai tace lallai se taji sakwaran

siyarwa.shi dai papa yasan bata son siyan saakwara saboda most of masu sakwara suna using goat meat ne.ita kuma bata son goat meat din.so shine da tace zata ci yake

tuna mata.nan fa ta hau fushi tana ta kumbure kumbure.shi kuma yace zeje ya siyo tace batta so.amman kuma se mita take wai dan baya so ne ya siyo mata.nima yar dariyar

nayi musu na wuce na nufi gidan su Ashfaa'eey.

Shiga ta gate din su Ash naga Daddyn su da Umman su sun fita sun tafi cikin gari gidan Grandma.a dai dai lokacin ne kuma Yaya yake cewa Ash Daddy yace dukkan su

suyi wa kansu lefe.Dan dama shi yace bazeyi musu lefe ba .shiru Ash yayi sannan yace .."ni ba dole ne se nayi wani lefe ba ai.kuma in ma zanyi dole ai ga Umma nan

zata yi mun.shiru dai yayi kafin yace .."wai yay mene ma lefen ne?"

Kallon shi yaya ya tsaya yi sannan yayi dariya yace .."wallahi shi yasa Daddy yace baka kai ayi ma aure ba..kawai dai dan kun saka kanku ne a jidali.."

Dariya shima Ash din yayi yana fadin .."A h ah yaya,nifa nasan mene shi nadai manta ne kawai.."   cewa yaya yayi "ka bari idan Su daddy suka dawo daga kabara se muje

ABBOOD DAWOUD ✅Where stories live. Discover now