ARCH.ABBOOD DAWOUD
NA
UMMKULTHUM AHMAD (MRS)
A K A AUNTY DIVAA
C.E.O DIVAADOVEYSDIARIESWATTPAD @DIVAADOVEYSDIARIES03
13TH MARCH, 2020.
235-240
___________________________________________
Assalaamu alaikum dear readers,lovely doveys and watpadians..how are you all doing ?,hope yall missed me?
And honestly i aapreciate your comments ,heart you all..
____________________________________________
Wani nauyi taji wanda yasa ta kasa hana shi,wayan ta karba ba tare da kallon shi ba,numbern ta danna ta mika mashi wayan ,yana karba ya kalla numbern ,kawai se ya maida
ta pocket din jacket din shi inda hannun shi daya yake tuntuni..wuce wa tayi ba tare da ta dauka Band din ba,ta tafi da niyyar ta sake dawo wa ta siya a nutse ,dan da kanta tasan yanzu bata da natsuwa,rashin sani yafi dare duhu,bata
san cewa baza ta samu damar siya ba ,har ta gama sauran zaman ta ta tafi..Shi kuwa a nan yayi siyayyan sa yana ta murmushi da ya rasa dalili..
A daren ranar ya kira ta tana ganin new number tasan shine,so ba wani bata lokaci ta dauka tana sallama cikin murya mafi dadin saurare ..
A zaune yake a irin resting chairs din nan na park inda suka fita gaba dayan su sakamako tafiyar da zasuyi gobe ,kowa nata wasa suna jin dadi.inda shi kuma yake zaune
yana jiran Nabeel da yaje siyo musu dan abin tabawa ..Amsa mata yayi da .."wa'alaikissalam madam chinese .."
Dan smiling tayi saboda zakin da taji voice din shi na da. Shiru tayi bata ce komai ba ..se yace .."How are yu doing ?"
Se tace .."Im doing good Alhamdullilah .." shiru tayi ,se yace .."You dont wanna know how i do ?"
se ta sake smiling wanda yake jin shi kamar me azumi ya karya azumin sa da mafi soyuwar abu a gare shi ..wani dadi ne yake ratsa shi,amman kuma jikin shi a mace yake
tubus..Fadin hakan da yayi ne yasa tace .."Im sorry sir,im about to ask,how are you too?"
Shima smiling yayi na yadda take masa magana kamar wani boss dinta,sannan yadda tace sir ya masa dadi..
Dan tabe baki yayi yana fadin.."Ni bazan amsa ba,since i had to beg for it .."
smiling ta sake wanda izuwa yanzu ya maye fuskar ta gaba daya,haka nan ta tsinci kanta a nishadi sakamakon wannan wayar da take..a zuciyar ta kuma take mamkin yadda
yake hira da ita kamar wanda ya santa tuntuni..(Ai ko dai yasanki samada 8 years),se kuma hausar sa wadda ta mata dadi dan in baku manta ba na gaya maku yadda hausan
Abbood take ko? ehhensaurin ce masa tayi .."Sorry sir,i wont repeat that again.."
wani dadi ne ya lullube shi dan yasan daga jin ta yasan zata zama submissive ..cikin wayar da yake ne yaga Nabeel ya dawo,a gefen shi ya zauna yana kallon Abbood saboda
yanayin yadda fuskar shi ta nuna kana gani kasan a cikin jin dadi yake ,ko da ma ba kowa ne ze iya gane hakan ba ,amman shi Nabeel ai yasan Abbood kamar yunwar cikin sa
..Ajje kayan hannun sa yayi ya zubawa Abbood ido kamar wanda ze hadiye sa..Abbood kuma yasan Nabeel kallon shi yake ,se yayi using hannu daya ya juyar da fuskar Nabeel
daga kallon shi yana ma Nabeel kallon "Mind your business" sannan ya juyo yana cigaba da hiran da bata wuce 1 min ba sannan sukai dropping,amman that was after he told
her that he will be living tomowrow ..
YOU ARE READING
ABBOOD DAWOUD ✅
RomanceLabarin soyayya me dauke da sarkakiya ta rashin abunda wani ke so ,labarin me cike da soyyayya me kyau da tsafta da taba zuciya,labari me ban tausayi da dadawa rai..Labarin Abbood da Nabeel,Abbood da Naadi sannan Ashraf da faa'eey,se kuma Abbood da...