ARCH.ABBOOD DAWOUD
NA
UMMKULTHUM AHMAD [MRS]
AKA AUNTY DIVAA
C.E.O.DIVAADOVEYSDIARIES
WATTPAD @DIVAADOVEYSDIARIES03
19TH FEB,2019
45-50
____________Karfe goma na safe meena ta tashi cikin sanyi da tsamin jiki.a haka ta daure suka lallaba
suka kashe suka binne ba wanda yaji bare ya gani.So kuwa da rawar legs da jiki kar ku so
kuga yadda abun yake a gun Nabeel. lallabata yake yana rarrashin ta .da kanshi ya hada masu breakfast suka ci abunsu
ana ta faman zabga love thou mafi yawan abun ma daga gun nabeel din yake ..Allah ya bada zaman lafiya AMINATU da NABEEL.
________________
Da yammacin ranar Abbood ya zo gidan Nabeel bayan wayar da Nabeel din ya ishe shi akan yaki zuwa.shiko Abbood gani yayi
daga tarewar su jiya se ya kama yazo masa gida dan shi yafi kowa munafurci,dan mafi akasarin masu zuwa gidan Amarya
washe gari sun san tsugudidin da yake kaisu .Ahh toh.
koda Nabeel ya iso gidan se ya tsaya a compound din tare da waya ya sanar da Nabeel zuwan shi. dariya ma abun yake bawa
nabeel .wai shi Abbood ze zo gidan sa ya jira neman izinin shiga gun shi?,girgiza kai yayi ya tashi ya fito compound
din sanye da irin shorts din da suka saba sakawa wanda iyakar shi knees.
tafa wa sukayi abbood na cewa "ba shakka Ango irin fresh haka daga zuwa jiya.."
dariya sukai suka tafa Nabeel na cewa .."nifa nan jina nake kamar sarki wallahi..humhumhum you will not understand
where im coming from.." wato wani murmushi nabeel din keyi yana kallon hayar cikin gidan shi.ko meenan yake gano wa oho
.nana da nan Abbood yaji gaskiya shima gwanma ya samu yayi auren .dan wallahi yadda yaga nabeel nayi din nan in ya kai
wani lokaci be yi auren ba ,bakin cikin nabeel na iya kashe shi.ahp to tun ba'ai nisa ba ya fara saka shi a halin
tausayin kai ,inaga in anyi gaba?
duk a zuciyar shi yake wannan tunanin yana kallon nabeel wanda se sa nabeel ya zungure shi yana fadin "envy envy"
dariya sukayi suka shiga gidan tare.Meena na daki dan haka nabeel yace "a minute men,bari a kira matar gidan.."
wani abu ne ya sake zuwa ya tsaya a wuyan Abbood ..aiko shigar shi keda wuya ya sameta kwance kamar me bacci a kan
gado.nan ko tunani take irin halin da ta shiga a gun nabeel din a jiya.a haka kuma yake ce mata wai "he cant wait
for later.."
zama yayi ya taba ta .murmushi yayi mata itama ta maida mai sannan yace .."tunanin me ake haka ne,ko kina missing dina
ne?" da zolaya ya fadi haka .shiru tai tana girgiza kai.fada mata yayi ga Abbood a parlour tazo su gaisa .haka nan bata
son wannan abbood din ,dan tana kishin yadda nabeel yake nuna kulawa a kanshi.kuma daman tana jin haushin kinta da yayi
.kamar tace bazata ba amma se ta tuna wani abu ta tashi da kyar ta nufi gun d ta ajiye hijab dinta ta saka suka fita.
zaune yake yana tunanin rahamar da Allah yayi wa abokin shi wanda yake fatan Allah ya mai irinta shima.dan wallahi son
ESTÁS LEYENDO
ABBOOD DAWOUD ✅
RomanceLabarin soyayya me dauke da sarkakiya ta rashin abunda wani ke so ,labarin me cike da soyyayya me kyau da tsafta da taba zuciya,labari me ban tausayi da dadawa rai..Labarin Abbood da Nabeel,Abbood da Naadi sannan Ashraf da faa'eey,se kuma Abbood da...