50-55

1.2K 121 0
                                    

ARCH.ABBOOD DAWOUD

       NA

UMMKULTHUM AHMAD (MRS)

A K A AUNTY DIVAA

C.E.O DIVAADOVEYSDIARIES

WATTPAD @DIVAADOVEYSDIARIES03

01/03/2019

FRIDAY

_________________

Haka rayuwa taci gaba da garawa.wanda yayi dai dai da cigar iyaye cikin soyayyar Abbood da naadi wanda har a yanzu be

be gaya mata cewar bashi da wata mata ba kamar yadda take zato.sedai ita da take mamakin irin time din da yake bata wada

yasa take jin cewa lallai ya dauketa da mutunci ko kuma dai ita matar tashi bata da matsala dan sau da dama basa gama

waya se pass two,three haka.har wani sa'in ma se mommy ta leko tashi yan matan nata sallah tunda kamar yadda kuka sani

mommy uwace me kula sosai da sosai .bata sakaci da sha'anin su.haka kuma soyayyar su tayi karfin da basa iya cikkakkiyar

one hour ba tare da text ko phone call ba .kai abun dai abun birgewa .Abbood da naadiya kenan

Bangaren soyayyar faa'eey kuma har ila yau tana nan daram a ranshi .sedai kawai presence in naadiya wadda ta kasa ta

tsare ne yake dan mantar da shi wani abun.dan akwai ranar da yaje gidan khalil yaga faa'eeyn ta dawo daga school,wanda

an chanja da daga school din da take an maida ta yandutse tun sanda akai case din nan na class party da sukai

.kawancen su da yusra me mugun karfi ne .wanda hakan yasa

itama tayi kutun kutun tasa aka maida ta yandutse mai makon intercontinental da da za'a maidata.

A ranar yazo ya tarar da ita tana rokon Mami akan ta barta taje da wayan ta school tunda yussy ma na zuwa da tata

wanda ita kuma Mami tace bata yarda ba.muhawara ce suke ta tabka wa ,wanda abun yake bashi dariya yanayin yadda ta dage tana rokon a barta taje

da wayan ta school.a lokacin suna ss2.ba laifi kuma ta zama budurwa .sedai har yanzu da jikin ta wanda haka

ne ya taimaka wajen fitowar surorin ta wanda inba fuskar ta da take tona mata asiri ba wanda inka kalla za kasan

yarinya ce ba kai tsaye zaka dauka babbar mace ce dan komai ya fito kan lokacin shi ya karasa yi.

shi dai Abbood har ya bar gidan yana mamakin yadda ta girma haka tayi wayo take manyance kamar ba faa'eey ba wadda

take mai shirme inta ganshi kuma take ce mai papa Abbood india.

kai yaran yanzu suna saurin girma.inbanda haka a iya shekara biyu ne har tayi wannan mugun chanjin???. ga wasu well

shaped front and back ? wannan fa irinsu ake kira da orobo! full option OROBOO!

A haka ya tafi yana ta tunanin girman nata tare da kara jaddadawa kanshi yana sonta har yanzu bayan shekaru biyu

da sanya ta a idon shi da suka shude kuma suke tafiya tare da soyyayyar naadi wadda yake jin rayuwar shi bata cika ba

inba ita.nan fa ake yin ta.dan har yanzu yana jin shi incomplete da be samu faa'eey yar kubulliya ba.ko ya zata kaya?

se an biyo divaa za'aji.

ABBOOD DAWOUD ✅Where stories live. Discover now