115-120

1.4K 93 0
                                    

ARCH.ABBOOD DAWOUD

       NA

UMMKULTHUM AHMAD (MRS)

A K A AUNTY DIVAA

C.E.O DIVAADOVEYSDIARIES

WATTPAD @DIVAADOVEYSDIARIES03

1ST-3RD MAY.2019

115-120



__________________________

Hey lovely doveys and readers from other groups..to be honest i was so impressed by your comments really,i was really

motivated and encouraged.here i thank all of you both the teams #TeamNaadi #TeamFaaeey #TeamAbboodNaadi and lastly

#TeamAbboodFaaeey and #TeamAshrafFaaeey...now the results are here







___________________________

daga wanka suka fito wanda ya zame masu al'ada yin wanka tare tun bayan tarewan Naadi a gidan wanda haka yayi dai dai da

kwanan ta 5 a gidan Abbood.da towel dinsa a daure a kirjin sa ya nufi kan dresser yana zama ya shafa lotion.itama nata

ta dauka ta fara shafawa .kallon ta yake yana ayyana yadda ze sake aiwatar da niyyar shi.ba shakka ya dandani zuma a

bakin sa.wanda be sake samun natsuwa tun bayan ranar.lallai yau kam hakurin shi ya kare.ai ta huta izuwa yanzu .dan haka

a yanzu be se anjima ba ze sake daukan hanyan lulawa duniyar da su kadai zasu gane ta.

A tsayen da take take kallon yadda yake shafa lotion din yana tunani.haka nan se ta tsargu .da yake a dakin shi suke se

kawai ta juya da nufin zuwa nata dakin.inaa ai da sauri ya tashi ya ruko ta yana mata wani irin kallo.gashin idon shi

wanda ruwa ya hade su take kallo abun sha'awa.shima kallon nata yayi kafin ya girgiza mata kai alamun kar ta tafi.

daga mai kai tayi alamun taji.amman se ta kalli hannun shi wanda ya ruke mata nata hannun dashi.shima kallon hannun

yayi dan ya gane me take nufi .tana nufin ya cikata ne.tabe baki yayi yayi smiling sannan ya cikata.

Man ta cigaba da shafawa wanda daman anyi mixing nashi da ol perfs masu dadi.so nan take wannan mayataccen kamshin

nata ya fara tashi yana isa ga hancin sa .shidai yana son kamshin nan nata a rayuwar duniya .ji yayi ya kasa bari ta

gama shiryawa ya tashi kawai.daman dakin nashi daman black ne.so cuttains dinsu ya sauke ya kashe fitila .se dakin

yayi kamar dare .A hankali ya tako ya iso gareta .tana ganin haka tasan cewa fa yau me kwacen ta baya kusa.

Beyi wata wat ba ya kai mata wani mugun chafka a baki,wato wani irin kiss ne me sage kafa.irin kiss din da kafa take

kasa daukan mutum.nan naadi ta bada kai bori ya haye dan kuwa itama tayi rawar gani a kisses din.taba nan kama chan

har dai ya kaita kan wata couch dake dakin.a rikic yake komai kamar wani hungry man.ko da yake hungry man din ne ai.

ita kanta ya rikitata .kuma da yake a jiya Naadin tayi masu Dates smoothie wanda yaji fresh milk da kanunfari ,ginger

da honey..kuma sosai suka sha abunsu .dan haka kowa ya taro match.ko ayi deleting abunda akai uploading ko a samu

matsala.

ABBOOD DAWOUD ✅Where stories live. Discover now