ARCH.ABBOOD DAWOUD
NA
UMMKULTHUM AHMAD (MRS)
A K A AUNTY DIVAA
C.E.O DIVAADOVEYSDIARIESWATTPAD @DIVAADOVEYSDIARIES03
15TH MARCH, 2020.
250-255
____________________________________
Coincidence kenan wanda shi yasa Faa'eey ta shiga wellcare ta siyo croissants ,koda Abbood yaga motar ta a gun ya saka a ranshi indai sun hadu face to face to fa yau ze
mata magana ,koda ya shiga be ganta ba ,be matsa ba ,a hankali ya gama siyan txs din Nabeel ya fita daga shagon,be gantan ba dai,haka ya tafi ..koda dare yayi se ya gaza samun
natsuwa da kwanciyan hankali,ba yadda ya iya ,haka ya hakura yace bari ya kira ta tunda dai yana da numbern ta ...Haka yayi dialing numbern yana kokwanton barin wayar ta shiga ko ya katse,sannan kuma yana kokwanton ko har yanzu tana using numbern ko bata yi....
Zaune take tana karasa saka sauran abubuwan ta a karamin trolley dinta,se kawai ga kira ,A yadda take zaune tana bakin gado ne take packing se ta dan juya ta kalli wayan nata
,ganin numbern yasa tayi saurin dauka,dan ta gane numbern ..Dauka tayi tana kwanciya daga bakin gadon akan bayan ta..Shi ya fara magana ..."Hello chinese girl..or lady?"
Dan smiling tayi tace.."woman .."
se yace .."if you say so..how have you been ? ..ooops by the way its the stranger from Dubai,remember ?"
Cewa tayi .."sure..ive been good Alhamdulillah .."
se yace.."mind asking how ive been too?"
Dariya tayi tana fadin .."Im sorry,im about to ask you.."
dariya yayi kadan yace .."chinese girl,youre always like that ko?,well tunda baki tambaya ba,bazan fada ba.."
smiling tayi tace .."I'm sorry please ..nifa its like ban san sunan ka ba ?"
cewa yayi .."yup,because you never asked,like you care not to know .."
cikin shagwaba wadda bata san tayi ba tana kokarin kare kanta tace .."Ah ah wallah ba haka bane ,kawai dai ..umm kawai daikawai kawai.."
wato wani sirrin dadi da ya shiga ran shi ne ya sashi saurin cewa .."Ah ah ,ba gashi ba,you dont even have any excuse .."
cewa tayi .."Naji,i'm sorry tohm,yanzu dai ka gaya mun ,i promise bazan manta ba.."
cewa yayi .."Ah ai zaki manta kenan ,nikam bazan gaya miki ba ...."
cewa tayi .."Haba mana dan Allah,nidin?" shima cikin shagwaba
se yace .."Ah ah nidin.."
dariya tayi sannan tace.."You see ko,youre not telling me,anjima kuma zaka ce ban tambaya ba .."
kan yayi magana yaji alaman ana mata waya ..
Ita kuwa tana dubawa taga Abdullah ne,tasan baze daina kira ba har se ta dauka.se kawai tace ma Abbood .."Uhmm please give me a minute .."
cewa yayi .."Sure ,take your time .."
Dip tayi holding din shi ,duk da maganar bata fi two mins ba ta dawo taga ashe be kashe ba..cewa tayi .."Hello chinese man.."
cewa yayi .."Da wa kikai waya ?"
Abun ya bata mamaki duba da yadda voice din shi ta chanja,kai infa tani da dai ma kamar kishi taji a voice din shi ..tasha jikin ta kadan,se tace .."Uhm Abdullah wai?"
cewa yayi .."Kai,bari mana,why are you calling his name here?"
YOU ARE READING
ABBOOD DAWOUD ✅
RomanceLabarin soyayya me dauke da sarkakiya ta rashin abunda wani ke so ,labarin me cike da soyyayya me kyau da tsafta da taba zuciya,labari me ban tausayi da dadawa rai..Labarin Abbood da Nabeel,Abbood da Naadi sannan Ashraf da faa'eey,se kuma Abbood da...