Part 20-25

1.7K 160 2
                                    

ARCH.ABBOOD DAWOUD

      NA

UMMKULTHUM AHMAD [MRS]

AKA AUNTY DIVAA .CEO Divaadoveysdiaries

28 jan.2019

20-25

Hey readers and doveys..hope we all good ?

i hope we all like the previous chapter ?

please your votes and comments means alot to me dont forget to vote on wattpad pleaseeee it wont take your

time ..thanks and i love yall.


________________

Gari ya waye wa kowa cikin farin ciki da annashuwa banda husna da ta samu tayi baccin ta rabi da rabi.

duk akan tunanin Abbood dashi Abbood din

da Abbood da ya kwana yana mafarkin yar kullullubar yarinya faa'eey.basu saba boye wa juna abunda yake damunsu ba

amma se gashi Abbood ya kasa fada wa Nabeel gaskiyar abunda yake damunsa.kuma shima bai san dalilin kin fada mai

din ba,kawai dai bakin shine yayi mai nauyi dan har yanzu kawai yasan cewa dariya yarinya take basa.toh baby ce ma

shiko wa ya aike shi?.ah ah wai shin in ba batun rami wa ya kawo zancen rami?

____________

Koda naadiya ta tashi daga bacci da Asubah ta samu natsuwa da kiran Awesome  da zatayi insha Allah.

sakamakon istikhaarah da tayi kafin tayi bacci a daren jiya

cikin wata iriyar rawar kai ta runga abu har saida mommy ta gane hakan.koda mommy ta nemi karin bayani

se naadi ta cewa mommy "mommy murnar gama makaranta nake yi fa".dariya mommy tayi tace.."lallai kam

murnar gama makaranta.ai da gaskiyar ku"  .da haka dai tai ta faman sama da kasa kai d ganin ta kasan tana

farin ciki.

____________

A dai dai wannan lokacin kuma su Abbood sun tashi daga bacci wanda lokacin yayi dai dai da 9:30 da wanka suka fara

sannan suka shiga kitchen inda Abbood ya samu yayi oath shikuma Nabeel yayi indomie .a table din kitchen din suka

zauna suna breakfast suna yar hirar su.yawanci ma maganar aiki suke yi dan suna da meeting karfe 11:00 daga nan kuma

se su wuce site.

phone din nabeel ce ta fara ringing wanda mom din shi ce ta kira shi nan suka gaisa da Abbood ma sannan suka

discussing wani issue kafin sukai dropping call din da Nabeel kenan.hirar su suka ci gaba sannan karar business

line dinsu ta katse musu zance

____________

bari muga me naadi take ciki.

zaune take a kan gadon ta zuciyar ta na bugu kamar kalangu,hadda ce take faman yi na yadda zata samu ta shawo

kan zuciyar ta ta kira Awesome amma inaa,tayi tayi ta kasa .se tayi dialling se kawai ta kashe cikin haka ko ta tsinkayi

murya kamar ana magana a wayar.tana kallon screen din ta taga ashe ta danna bata sani ba.innalillahi ta fada sannan tayi

azamar saka wayar a kunne tace .."hello"

"hello ..this is ARCH.Nabeel ..how may i help you?" ya fada bayan ya saka a speaker

ABBOOD DAWOUD ✅Where stories live. Discover now