130-135

1.2K 103 1
                                    

ARCH.ABBOOD DAWOUD

       NA

UMMKULTHUM AHMAD (MRS)

A K A AUNTY DIVAA

C.E.O DIVAADOVEYSDIARIES

WATTPAD @DIVAADOVEYSDIARIES03

18TH JULY,2019

130-135



___________________________



Hello lovelies .. Bayan dogon hutu da nasha sakamakon abubuwa da dama da suka faru wanda suka sa ban samu damar typing ba

har se yau ,nake bawa masoyan Abbood dawoud hakuri na jiran da na saku wanda kai tsaye a iya kiran shi da jiran tsammani.

A yau din kuma nake so naji daga gareku bayan kun karanta wannan chapter din shin ,was the long wait worth it or not?

____________________________



"Naadi ?"

Ammi ta kirata a hankali cikin jan ra'ayin ta.

jan hanci tayi kafin tace .."Na'am Ammi.."

cewa Ammi tayi cikin kulawa kina son kizo gida ne ,kina son kiga mommy ?"

A hankali tace .."eh Ammi.."

cewa Ammi ta sake yi.."yaushe ne zaku taho ?"

se tace ..."is on saturday .."

se ammi tace .."okay okay kiyi hakuri kinji baby ta,zan sa ya kaiki gun mommy kiyi mata kwanaki in kun dawo kinji ,amman

yanzu please ki daina wannan kukan be dace da condition dinki ba kinji naadiya,for me ,for you and the baby youre carrying

o.k?"

shiru naadiya tayi wanda hakan ne ya nuna wa Ammi cewar taji kunyan abunda ta fada,kuma ya tabbatar mata da cewa naadin

na dauke da jikan ta ko jikar ta..smiling Ammi tayi tace .."issokay Naadi ni Amminki ne ba mother in law ba kinji?"

cewa naadi tayi .."tohm Ammi.."

se Ammi tace .."take care of yourself and feel free to tell me duk wani damuwan ki ..and in Abbuuddii ya shigo he should

call me .."

cewa tayi .."yes Ammi insha Allah.."

ta fada tana sauke ajiyar zuciya .ba shakka taji saukin abunda take ji a ranta .ko kafin ta motsa ya shigo da fuskar nan

da tayi jajazir da ita,da ganin yanayin shi kuma yana tare da damuwa wadda kake gani a idon sa kuma duk a kan kukan

naadin ne .

A gefen ta ya zauna yana son matsawa kusa da ita yana tsoron kar ta sake yin kuka dan har a lokacin fuskar na a turbune

take ,kuma abu kadan ne ze dawo da kukan .dan haka kallon ta kawai yake tayi ko kaala ya kasa fadi.chan se ya tabe baki

yana mamakin irin wannan haali sabo na nadiyan.

A bangaren ta kuma irin kallon da yake bin dashi ne yasa ta kara tsarguwa .se kawai wasu hawayen suka fara fitowa .yana

gani yace .."oh my god baby please dont start it again,you've already shed a lot of tears ,inkin sake wani bansan yanda

zanyi ba baby,kamo hannun ta yayi yana murzawa a hankali kuma ya matsa kusa da ita yayi hugging inta.shiru dukkan su

ABBOOD DAWOUD ✅Where stories live. Discover now