MY

13.3K 779 35
                                    

*🍒🌺AJALIN SO🌺🍒*
       _XPLICIT ROMANCE_

*WATTPAD SURAYYAHMS*
_Dedicated to umherny nersallah_

_Sincere love and appreciations to_
_Asmeenat zeeyan_
_Fatima tijjani_
_Zinne tah_
_Mamuh-gee_
_Real mai dambu_
_Siyamah ibrahim_
_Hafsat ay_
_Maryam m Hassan_ .
_leemahty_
_And_
_Halemah twenty_ ..
_Can you imagine kakar ka ta haifa maka dayan kakan ka?hhh Allah ya raya mana baby khadijah dear kakus ummu farhana_ .

PAGE2...
Your VOTES AND COMNTS MATTERS

_Atlanta blck bdr107 @4pm Maitama housing estate abuja state nigeria_

Bayan banana island dake ikoyi a jihar lagos wannan anguwa ita ce na biyu a tsarin most luxurious and expensive estate a nigeria domin kowani muhalli is worth $2,687,500 equal to 430million nigerian currency

a wannan layin Wata gatafaren gida ce yelwatacce mai fadi a tsaye chur take kamar  shinfedeta akayi ba gine ta ba..

Sabida yanayi na high standard of living anan Ko ina shiru ne sai tarin kyarman tsuntsaye da sanyin rairayin bishiyoyi da furannin zamani da suka kawata ko ina.

Daga wajen gidan ya nuna alaman sashi uku ne sai dai tagaban yafi gefe da gefen girma  its a huge designated tringular shape mansion rabi an tsime sa da deep blck bricks wasu site din kuma paints.

Gidan ya tsaru iya tsaruwa kalar  shigar security da sauran makaikatan dake jeka ka dawo ma kawai ya isa ya sanar da maka da ana tsananin girmama mutanen cikin ta.

Well dressed in uniforms wanda mafi akasari deep blue ne da brown kowa kalar sa ke banbance aikin sa sai daidaikon security armed forces da basu fi shida ba.

Surutu ne ke tashii Daga ciki a wani katafaren palour na barazana yan mata ne guda hudu zaune suna hira wanda basufi shekaru 13 zuwa 14 ba..

Nusaiba ce ta soma tashi sabida dama black dyes ake sakaya ma farcun hannun ta cijim kaudi ta juyo eye balls din ta tace.."hala ladies"Kunga yadda yamman nan ya rufa ya kamata Kuzo muje bakin pool mu wala

Mmm"Yep..daya siriiriyar cikin su tace sigar rigima da kaudi itama..sauran ma suka ce to muje..

Nan suka mike tsaye Sai da suka fara takawa sannan daya daga cikn su ta ja musu birki"
Nussy ,..hope akwai chilled strawberry juice a wajen,i need to relax my windpipe u know...

Dariya duka sukayi sabida maganan take a langwashe cike da rigima kamar wacce take addresing wasu top fashion models ..

"Naaa..but kar ki damu i will get some..ee" bata karasa maganan ba ta tsaya don taga wulgawar banafsha zuwa site din kitchen

Kuje ina zuwa... tafada musu da sauri ta biyo bayan ta..

Itako banafsha a Lokacin har ta dauke bottle water zata rufe fridge ta dauko glass cup..

Kallon kallo suka watsa ma juna As usual babu wanda ya tanka sabida ko sallama nusaibah batayi ba itama ta zo gaban fridge din

Its been a year data zo gidan nan amma ba karamin wulakanci da cin zarafi nusaiba take mata ba

Nusaibah Sam bata son a dinga dai dai ta su duk dama itama ba asalin yar cikin su bane amma bata kaunar a daidaita banafsha da ita.

Yanzu haushin ta baifi da hjy mamah ke dakatar da ita akan banafshan ba don ko makarantar da suke zuwa tare yanzu ma sam baso take yi ba aganin ta ai itace yar gida so she shud be above anyone else

A takaice ta shiga jero drinks ta hade four walah cups na chilled drink tayi musu yadda suke so..

Banafsha na tsaye tana kan shan ruwan ta bata ko kalle ta ba..

AJALIN SOWhere stories live. Discover now