trip to southafrica

14.4K 818 76
                                    

*🌺🍒AJALIN SO🍒🌺*

*WATTPAD SURAYYAHMS*

_Wannan shafin sadaukarwar farin ciki ne ga wayanann mataye nan barkan ku da fara sabbin littafai' *bee'att nersallah(sweet umherny)'a littafin ta na "sharrin zuciya"..mamuh geeh a cikin sabo watoh:"tarayyah" e long awaited lol,and my honey crush my baby.. fatima tijjani :sabon littafi"soyayyar mu"thanks for dedicating the whole book for me my love may the blessings and favours of seven heavens reach u beyond my eyes amen*_

*This page is strickly for my fans page(members of whatsp grop surayyahms fans page)masu son so ko abayan idanun ka im proud of u guys gaskiya.*

_Members Taskar surayyahms kubiyo ni bashin peji musamman masu ciko mana emojin kukan nan lol_

           31

Tana jin alaman ya fita haka itama ta daure ta ja jikin ta daga gadon da kyar ta fice a daddafe ta isa dakin ta.

Its almost 5.56am don haka toilet itama ta shiga ta hada ruwan zafi dai dai misali ta shige ciki cike da jarumta da dauriya

nan tayi tsarki sosai sai da taji dan dama dama sannan ta sake warm shower akanta tsawon minti talatin ta kimtsa ta dauro alwala ta fito .

Ko da ya dawo daga masjid dakin shi ya nifa da bai ganta akan gadon ba murmushi ya dan sake haka kawai ya nufo dakin ta don ya duba ta.

Turo kofar sa ke da wuya ya hango ta tana sallah,
Yaji dadi aransa don haka ya ja mata kofar ya nufo downstairs.

Kitchen ya nufa ya hado hot chokolate coffee makan sa ya shiga sha a hankali

"Fridge ya sake budewa yasa hannun sa Wani goran pure dairy milk ya balle ya zuba kusan rabi a glass cup yaje kitchen yayi warming dinsa at room temp ya sake tahowa sama da shi

Kamar tasan zai dawon kuwa tayi saurin mikewa
jiri ke debar ta sosai amma haka tay kintsa kanta sama sama tayi lif akan gado

Lumshe idanun ta tayi cikin shigar dogon rigar d&g mai siririn hannu fara kat mai vneckline.

nan ya turo kofar ya shigo,tana jin sa taki motsawa coffe cup din sa na hannun sa yana kurba yana bin sexy small figuren ta da ido,sai ya ajiye madarar

agefe da ita ya zauna ya ya kure ta da idanun sa.

Haka kawai yaji murmushi na kufce masa sai ya tsinci kansa da tuno ranar da ya fara ganin ta da duk abunda ya faru tsakanin su ijiya zuwa yau.

She's the real defination of pure bliss and pleasure baiki ace ya dawwama ajikin ta ba.

Murmushin yake yi a sace har ya iso daf da ita ya gyara zama ganin yadda kirjin ta ke bugawa Ya sa shi kyabe baki 'a nitse yace i know ure not sleeping so get up...

Tayi masa shiru hannun ta na shaking lightly"gani take in yace zaiyi wani abu da ita zata iya rasa karfin gwiwar yin wani dauriya don sosai take jin ko inanta a tattare sai zugi da farjin ta ke yi..sai yayi tapping gadon da palms dinsa a rude ta juya masa baya alaman tana fushi da shi.

Duk dama Yana cikin mood din jin dadi da yaba niimar ta da kokarin ta bai hana sa basarwa ya dago ta da karfi ba

Tana jin ta ajikin sa ta kankame jiki Wani kara ta sake a wahale kasan makoshi tace ni ka kyale ni ..ta fincike,zirrrr sai hawaye suka biyo baya tana neman kwace kanta ajikin san na dole...
Yace wato na fara wasa dake ko?
Ta zumburo baki tare da bude lunsasshun idanun ta,tayi masa shiru tana kwakwalo silent shessheka..

duk dama hawayen ta ya fara dawo masa weakness amma haka kawai suke tunzira shi yanzu.

Yace  tashi ki sha wannan kafin ki kwanta ya mata nuni da warm milk din da dan yatsan shi.
"Ni Bazan sha ba.. ta furta a raunane cikin kuka tana kauce idan sa akanta with all her might.

AJALIN SOOù les histoires vivent. Découvrez maintenant