*🍒🌺AJALIN SO🍒🌺*
_Xplicit romance_
*WATTPAD SURAYYAHMS*32
_trip to S.Africa part 1_
Dan ware dizzy clumsy eyeballs din ta tayi cikin mamaki' da taga har ya bada baya zai haura sama..
hanyar step din dakin sa ya nufa yana cewa be fast ko na tafi na barki ne ...?
Tana shiru sai Ta amsa da girgiza kai alaman a'a itama ta juya ta nufi dakin ta,ko da taje duk sai ta rasa me zata dauka guda daya.'trip to southafrica for what? Nan ne bata fahimta ba
ta kai wani 20minutes tana zagaye da kyar ta jawo handbag din jimmy choo kalar matte black ta fara zuba atms din ta da tarkacen cards da jeweries wanda basu fi biyu ba,..sai kwalban wani after bath traditonal scent da turaren humrahn ta shima guda biyu.
Tuno da dirty dishes din da suka ci yanzu yasa ta sauko kitchen ta shiga wanke wanke tana wiping tana jerawa dan kr ta barsu suyi tsami
In not less than 10minutes ta kimtsa wajen tana fitowa suka ci karo da shi a bakin stairs.
Daga nesa kadan ya tsaya alaman ita yazo dubawa bai ganta ba yake shirun saukowa..Tana kallon sa yana kallon ta,kyakkwan siffar idanun ta ta ware gaba daya tana kare ma dressing dinsa kallo...
"Wasu fitinannun kananan kaya ne fari da baki na kamfanin adidas ya kwama ajikin sa mai tafe da wata shakikiyar farar facing cap da sneakers baka kirin mai farin good logo.
Irin kallon data tayi masa sai da ya dan tsargu sai ya dan kalle kansa in quick glance...ko dai banyi mata bane ya dan ja iska ta baki aransa yana harsashe,first time dayaji fargaban dresing dinsa agaban mace duk dahaka idonsa na nan fixed akanta...
A takaice yayi scoofing ya kau da kai cikin jan aji
fahimtar fargaban data sa masa da idanun nata ya sa itama ta dauke kai"sai da nace miki kiyi sauri ki shirya..ya furta da slow but stern voice
A sadade tace eh dama kitchen naje nayi wanke wanke...baice komai ba
Itama bata motsa ba chan ya dube ta tare da galla mata harara "wai Jira na kike na zo na shirya kin?
Kafin ya kara wani word tayi gaba zuwa dakin ta.Sauke ajiyan zuciya yayi
Ya biyo bayan ta,wayar ta ya dauka zai jawo hannun ta su fice sai tace yaya my bag?plsss... ta dan marairace ..bai sake hannun nata ba ya dauko mata bag din tare suke takowa har suka kai bakin motar ua bude mata ta shige cikiRufe idanun ta tayi da hannu tana jin haushin sa while yana kammala locking main house din,wato shi ya gama cin kwalliyar sa ita kuma ya barta da dogon riga ko ?kyabe kaii tayi taja tsinin baki.
'few minutes drive Har suka isa aiport tana kumbura fuska kO ajikin sa sai ma ya share ta yana harkokin sa.
"itama shiru tayi ta dauke kanta akansa Don haka ne ma bata san komai game da sirrin tafiyar nasu ba
Daga gefen sa ta zauna ayayin da yayi fastening mata belt dakan sa, ko da jirgin ya tashi time to time tana biye da idanun sa dake satan kallon ta wani bin su hade ido wani hin pretending take kamar tana bacci.
After few hrs suka diro wani kasar alaman babu nisa sosai daga Nigeria,bata taba zuwa wani African country ba don haka bata gane ina suka dosa ba.
Ko normal arrivals basu bi ba bare taga sunan airpot din
Nan taga an taho an dauke su ta sashin private exit a wata mota kirar ford formatic jeep..
_agogon hannun sa ya dage sama ya duba 'GPS location: Narok, kenya._
Sannan ya daga wayar sa ya shiga amsa kirar dake faman damun sa tun saukowar su