*🌺🍒AJALIN SO🌺🍒* _XPLICIT ROMANCE_
*WATTPAD SURAYYAHMS*
Dedicated to herny nersallah_this page For you hawa'u m.u real smasher_
PAGE 11.
Hannu yasa zai tallafo ta ta dada tsala masa ihu...
a lokacin ba abunda ta kawo aranta shine duk yayi hakan ne don baya son yakaita makaranta..Aranta ba irin surutun da bata yi ba tana aibanta sa duk dama radadi ya hanata furtawa cikin kukan nata...
Ya tausaya mata amma Ko da yaga abun nata nayi ne yasan kuma ba amsa shi zata yi ba,gashi shi sam ya tsani wannan ihun nata....Kawai sai ya fice ya dauki phone dinsa yaje strght site din hjy mamah..
Tun daga tsayuwar sa suka gaisa yace mata" hjy ya kamata kixo fa yarinyar ta zame a bathrum tana cahn tana kuka...
A take Tayi masan kallon mene?
Wata yarinya?
Bai amsa ba sai ma Ya daure fuskan sa tam kamar zai fasheItama Bata tsaya dogon magana ba ta wuce gaba suka kai dakin nas tare
Da sauri ta wuce hanyar bathrumYana kaita bakin door din ya tsaya sabida yasha mamakin ganin har ta mike ta tashi tana kokarin ta fito a dingishe
Ohh thank god ya furta cikin ransa...Allah ya so ba karye wa tayi ba
Hjy ta riko ta tace sannu,garin yaya kika fadi,..
Shesskekr kukan ta danne Ta dan dafa hjy tace zamewa nayi...
Tana dagowa suka hade da shi 'da sauri kowa ya janye nashi..cikin ranta tace Allah ya isa min kuma duk abunda kake son bazai taba faruwa da ni ba...Kan ta dago na biyu baya wajen...
Haka suka ci kasuwar su da hjy mamah baya son ace yaki cika alkwarin sa ne don yaga ta fadi so sai ya zauna kan dinning yana shan simple coffee.
Yasan a yadda ta fadin nan da wuya idan bata ji ciwo ba.
Jin kadan gani kawai sun fito tare surutu hjy mamah take "tana cewa ni naga taurin kai nace ki zauna aduba kafar nan ko?.ko makarantaf gufu zaiyi ne
Ta kumburo baki tace nidai zanje ai ba wani ciwo naji ba..
Sanye take cikin neatly pressed uniform din pinafor white and black wanda ya zarce giwar ta kadan
Sabida zafin da kafar yake mata ta sakaya stocking dan dai dai bata sa cover shos din ta ba tasa sandalz.Kallon 1scnds bai gama ba ya dauke kan sa ya tabe baki..
Haka suka zo suka iske shi..
Duk iya surutun da hjy mamah take yi yana shiru don koda tace ya duba kafar cewa yayi ai tunda tace ba tajin komai da sauki kenan kawai abarta,
Don ta basa haushi Itama ta rake cewa bata jin komai..Haka ya kaita har makarntar ba wanda ya iya tankawa a motar.
Da shike ma nuzaibah ta dena kulata sai itama ta dena shiga damuwa ta tamkar ba yan gida daua ba haka suke yanzu a schl
Zaman aji tayi kafar ba karamin zugi yake mata na gashi ba halin fita tayi yawo kamar da chan kowa yana mata kallon matar aure...Duk bakin cikin hakan Ya dama ta ya ishe ta gashi sai yau xa ta zo makarntar ta dada gani cewa hanklin ta baya jikin ta
Bata minti biyar bata kawo tunanin zaman nata da shi ba.Kafin atashi ranar tsaban zama haka kafar ya kumbura yayi sukutum bata iya motsawa ba sai sa ta cire stockings da takalman ta ga azaban radadi a dingishe ta shiga motar driver aka koma da ita gida yqre da nusaiba..
Ko da suka isa gidan ma abu sai gaba gaba yake. Wasa wasa abun yayi tsamari kafa sai zugi yake yana hawa ba abunda hjy mamah bata sa mata har ice block tasa amma bata jin saukin sa.
Gashi An kira mohan iya kira as usual bai daga ba
Sabida already dr umar ya fada masa hjy mamah ta kira office dinsu bata same su ba duka kuma akan kafar banafshan ne..
Shi dai baya cewa komai yanzu sai dai kuma bazai zo din bane..
Aransa ya gudira bazai iya jure taurin kai ba kuma idan har haka banafsha take to sai ya cire mata shi ta dawo dai dai...

KAMU SEDANG MEMBACA
AJALIN SO
RomansaMeet DR MOHAN...and his two weird wives. #Banafsha #mohan #nimrah