P1

14.1K 760 138
                                    

*🌺🍒AJALIN SO🍒🌺*

*WATTPAD@ SURAYYAHMS*

BRILLIANT WRITERS ASSO
dedicated to umherny nesarllah

*Masoya abun alfahari im giving this page to all fans who messge to pray,call and show concern for me.nagode muku na musamman!*

Maman mubeenah and nafisah Muhammad
🔐💌.

_52 LOVE SIGNATURE p1_

Inda suka je waje ne mai tsari irin tsari na ubangiji wanda bature ko dan adam bai isa ya kirkira miskala zarratin daga ciki ba,dan karamin kauye ne amma yaji niima da yalwatan tsirrai..

"ga yawan stratified canopy trees masu tsayi suna buso sanyin iska mai tsafta daga safiya har maraice..shimfide dasu kuma albarkan kasa ne mai fidda yayan itatuwa kama daga kan fruits har zagwalallun furanni....

Most of them fulani ne da jarawan dutse wanda suke taso tun daga yankin india,"Dagwood" sunan dan karamin yankin da alhaji muamar ya mallaka daga cikin kauyen kuma anan suma zasu sauka.

a bisa tarihin rayuwar su,hjy mamah tace ma alhj muamar anan kauyen aka haifi mahaifin sa sarkin Dagwood wato mai martaba alhj muhammad itfikam aalam shi ya mallakima sauratan da dangin ta a gaba dayan ta,wanda iyaye da kakanni suke gadin ta ayau...

Bisa layi motocin su bakake guda takwas suka shigo muhallin.

tsumamamen fankacecen ginin black bricks ne daya kafe tarihi don shi kadai ne gidan shudadden sarki mai shashe shashe har guda
A shirin da biyar agarin..

Idan aka cire Tsoffin security da Dai daikun bayi,Gaba daya Mutanen da suke gidan sarkin dagwood basu fi goma ba sha biyu
Ba Kuma duk jinin sa ne da yan uwan sa.

A yanzu damuwar su da kulawar su yafi zuwa kan mohan,a nasu tunanin tunda alhj muamar yaki sarautan ko shi zai karbe mulkin yankin wata rana

Basu san shidin ma ta wannan fanni kamar uban sa yake ba a ransa yaki jinin sarauta Don shi sam wannan izza da dokokin dake jikin mulki baya daya daga cikin abunda yake muradi a rayuwar sa

An tarbe su kuma An karramasu in a grand way kamar yadda aka asaba

Dama Sun saba tarairayar hjy mahnoor sabida ta haifo musu mohan,amma a yau zuwan mohan da matar sa Banafsha sai ya jefa su cikin farin ciki mai tsanani. .

For the past 10years da basu zo ba,yau farin cikin su na daban ne musanman da suka ga abun alfaharin auren jinin su Mohan Da yarsa maysam.

da shike anyi auren shi da nimrah a lokaci Takurarre Sai su basu san shi da wata mace ba ,awajen su wannan daya kawo musun ita kadai ce matar sa.

Itama Banafsha tun tana kunya har ta sake ta karbe darajan da suka bata hannu biyu, sosai su hjy Mama da su alhj suka ji dadi don kuwa daga gani ba Tambaya kurwan Banafsha ya samo karbuwa a dangin ma sauratar Dagwood gwanin masha Allah

tun anan kowa aka kaishi masaukin sa waje sai yayi shiru.

Shiko mohan Tun a cikin mota yake kallon ta She looks unease,dan suna sauka site dinsu ta barshi da maysam a hannu ta nufi asalin cikin gidan tare da su mufida

Da yaga Haka shima sai ya fito ya wuce wajen hjy mahnoor da ahalin ta,sallama yayi,Kallon shi sukayi Duka sai suka amsa Mishi
A tare,don kuwa ya same tane a zaune kafar ta cikin ruwan madara ana wanke mata shi,

Hjy mahnoor da ahalin gidan babu abunda suke yi sai hira,Yawancin matan Dake wajen da fara 'a a fuskan su suna tsokana ta cewa ta tsofe yanzu tunda tayi jika.

Ganin shi yasa hirar tayi sanyi Dan kuwa har iyanzu tsoffin Gidan darajar Magajin sarki suke bashi

murmushi hjy mahnoor tayi Ta kalle cute maysam Tace bani twinkle dina ko wayannan zasu dena tsokana ta
....
Dariya take bashi in tana kiran maysam da twinkle,ba musu ya mika mata ta rike anan matan suka rufu akanta kowa na sake fadan albarkacin bakin sa

AJALIN SONơi câu chuyện tồn tại. Hãy khám phá bây giờ