black M

8.2K 844 60
                                    

*AJALIN SO🌺*

Brilliant Writers association
Wattpad surayyahms

*Wannan littafi AjaLin so baki dayanshi sadaukar wa ce ma Umherny neRSallah aminiyata yar uwata kawata Kuma marubuCiyar shaharruN lIttafan nan kamar*👇🏿
*-Mata uku gobara*
*-Yar tsintuwa*
*-Sanadin daukar Amarya*
*-Rayuwar Umhny*
*-Yar karya balance*
*-Dan adam butulu*
Da Kuma
*-Sharrin zuciya*
Jama'a Very few ne cikin wannaN books din wanda is not dedicated to Only me🤣
*SON SO* Nake miki ARADU..

_This page belong to my ZINNEH TA My Kawar cin Mushe, Ki kashe Kowa Ki kwana abayan lady zineta Abunki😸_

And these very important ppl
👇🏿
Nafisah Muhammad
Siyama ibrahim
Fatimah tijjani
Maman mubeenaah
And my
Hapsatu na.

BRILLIANT WRITERS GODIYA TA MUSAMMAN gare ku for all the supports.

*My leemancy i may not show it Alwys but i do pray Allah ya cigaba da ba maman ki lpya*
*Meelat Allah kara lpya Kema*
*Real  Allah ya Sa aci naman suna dani lpya*
*My bestY of life asmeenat zeeyan son so nake miki Fisabillahi*.

TOAST:
Catty is  no one
Bcos She know Herself better,if u envy me is like Ure shooting At ur self and hurtin Alone
..i care less about my enemies Cos My life Tagname Is "busy" U Can eida be my ride Or die💌🔐.

_56....The Black magic_ .

_One month leave_

Cikin kwanakin da suka Shude Nimrah bata iya ta buka Komai ba Kuma ba wanda yasan metake Shiryawa'
cikin banafsha ya shiga fiye da watan sa na biyar Har yau kuma ba a samo musababbin fitinan da suka shiga ba sannnan har yau din ba a dena bincike ba,

Yanzu jikin hjy mamah ya ware ta dena xaman wheel tana kama kafan ta kasa sai dai bata fita ko ina daga gidan.

Bangaren hjy mahnoor da alhj muamar da shike maysam na hannun su yanzu wannan karon tare sukaje urugauy domin attending wata oscar award show wanda sunan designer companyn baby fashion set na maysam yafito a shekaran dan haka suna chan tare ana shagali

Mohan ne ke kula da lpyar su hjyn mamahn anan duk dama yanzu kusan komai ya dawo normal babu wani matsala sosai

anan gidann sa
Tsakanin sa da nimrah kuwa kowa na abunda ya dame shi,shi dai baya takura ta musamman ma da yanzun dukan su kowa ya san zaman me yake yi..

Cikin wannan yanayi yau ta kama ranar da nimrah xata tarbi babbban bakon ta wanda tsawon wannan wata guda din shi take jira.

Wannan mutumi ba karamin yaro bane shi kullum ajikin farin kaya yake,yana da jikin dattako sannan mafi akasarin yan siyasa da uwayen gijiyan shi suna kiran sa da Sunan  "ziko",

Tun daga aiport ya gama magana da lady zineta dan haka a wani filin shan iska suka Hadu da nimrah Inda suka shafi tsawon loKaci tana labarta masa damuwar ta,

Yace muddin xaki iya Yin komai ni ashirye nake mu fara ko yanxu Ne

Tace ai mohan baxai sake fita yau ba sai dare .
Ko xamu jira sai gobe...?

Dan shiru yayi cikin naxari kafin yace mata Ah'a,is risky Kidinga jan lokaci gashi nima bani da lokacin xama A ksar nan ina dai kinsan masu shige da fice agidan Naku

tace masa eh

Yace toh tashi muje,.

Nan suka shiga mota ta aje shi a hotel ta wuce gida

Tuntuni leke take ajikin windown ta Tana Lura da motsin kowa

ganin driver na goge mota ta sauko dama jira take tasan wanda mohan xai fita da shi. .

AJALIN SOTempat cerita menjadi hidup. Temukan sekarang