*🍒🌺AJALIN SO🌺🍒*
_XPLICIT ROMANCE_*WHATPAD SURAYYAHMS*
Dedicated to umherny nersallah_PAGE8....
'Kallon kallon suka maida ma juna sai ta dauke kanta"kasan makoshi tace ina wuni anty...
Harara da murmushin keta nimrah ta sake ta matso daf da ita ta zauna tace"rike gaisuwar ki don ni bana ragar ma munafuki ko makiri... wato ke har kin kai kanki inda zakki hada kafada dani ko?
Mamaki ya sa banafsha tayi fighting little strenght din dake tafiya da ita tace mekike nufi anty ni menayi miki?adan tsorace tace kinga ni ba ruwa na dake pls leave me alone ni bana son hayaniya...'
Tace da Allah rufa min baki stupid girl..,hayaniya ai kin saye shi tunda kika sa kanki shigowa Hidimar gida na..da haka kike so da tuni kin sanar da kwadayyun iyayen ki tun farko sun tseretar da ransu ba yanzu da kika sa aka lika masa ke ba...
Wannan Maganan yayi ma banafsha zafi amma tsoro ya hanata magana
NimrahnTa cigaba Mmmm ba gida na kika shigo ba to kuwa zaki ko san kin hada miji dani..
Ta mike kamar a fusace zata bar dakin muryan banafsha ta sinkayo yana rawa tace.."anty, Rayuwar iyaye na yafi karfin abunda wani ya mallaka a duniya,ki sani mutuwar iyaye na qaddarar su ce mijin ki baida wannan ikon da har za a lika masa ni akai.
Cikin zuciyan ta tace "A Wani banzan mijin nakin?
Mai kama da Shedan din?Ni walhy ko akafata aka daura min shi yarwa zanyi mugu azzalumi
... me akayi aka yi sa banda kasa abun banza,toh ki dafa sa a tukunya ki shanye sa mana who bloody cares
Ke da shi baku gaba na..
Kwara ke ma but i hate him so much if u care to know..kece kk damu ai sai kuyi tayi Ta karasa da karamin hadiyan yawu ita kanta bata san meya shiga kanta tayi maganganun ba gashi sai taji tana mugun jin tsoron nimrah ita sam bata son hayaniyar ta..But She just hates it musamman idan aka sa iyayen ta acikin maganan auren ta da mohan abun na mugun kona mata rai
Dadi kashe nimrah,yanzu kam ba tantama tasan komai akan layin ta yake tafiya kenan banafsha ta karanta letter lady"?
lokaci guda ta harde rai"tace nidai nagaya miki gidana ba wajen zaman ki bane"idan kunne yaji jiki ya tsira....kamar bata san komai ba taja tsaki ta fice
Tana rufe kofar ta sake wani murmushi tsaban murna da gudu ta koma dakin ta ta dialing nunber mahaifiyar ta
Ta shiga gaya mata labarin nata mai dadi"
Watoh Banafsha ta karanta letter su"
Yanzu burin ta bai wuce ta dasa mata tsoron ta aranta ba sannan tana so ta Tabbatar da tsana a tsakanin su.Ita kam banafsha lumshe idanun dole tayi tsaka kanta bacci sabida bata son tama kawo wani tunani...
Tun 5 din nan ba ita da tashi ba sai na daf zaa kira ishai..Hjy mahnoor ce ta hana a daga ta cewar ta ai sauki ne ya fara samuwa shiyasa take bacci abarta sai ta tashi kar tayi ciwon kai..
Zaune tayi kan gadon gani tayi har an zare canula dake hannun ta plaster ne kawai ya rage alaman ma ya shigo kennan...
A hankali ta tabe baki ta lafe jikin pillow wani irin zaazafan yunwa ke ratsa hanjin cikin ta..
Da kyar ta daure ta mike ta shiga bathrum fuskan ta kawai tayi nasaran wankewa daganan taji shigowar mutane
Da sauri ta warware kwalin kanta ta kife shi ta fito sum sum ta tsaye tayi nesa da su kusa daga bakin kofar bayin bata ce komai baMai aiki ne da faranti abayan sa babu wanda ya iya furta komai
Da kyar ta dage ido ta dube sa
Sanye yake da shirt din ericdress wanda ta so ta matse jikin sa kalar wandon sa ne ajikin citizen watch dake manne da writst din sa
Daga yadda ya bata rai ya daure fuska tasan dan dole ya shigo nan din yanzun"
But who cares ita sam ma bata son ganin sa da zai dena zuwa dayafi mata"
