page 12

6.2K 503 4
                                    

*🍒🌺AJALIN SO🌺🍒*
      _XPLICIT ROMANCE_

*WHATPAD SURAYYAHMS*
Dedicated to umherny nersallah

_PAGE12.._

Yana jin tahowar ta sai ya Dauke idon sa yayi kamar bai lura da ita a bayan sa ba yana kaiwa bakin corridor ta fashe masa da wani irin fitinannen kuka irin wanda yayi mugun tsana yaji sautin..

He just can't ignore this...wai yarinyar nan so take ta rika zubar min da mutunci na ako ina just look at how she is crying like a baby doll....ya dan ja tsaki
Juyowa yayi zai mata magana..

Just in time sai ga wata dattijuwar mata tafito sanye da uniform alaman mai aikin makarantar ce amma da alama daga departmet of Guidance nd councelling ne sabida badge dinta ya nuna haka,its obvious dattijon ne ya kira ta don ta taro banafshan tun da yaga ta fita yasan ba lapya ba
Dama sun saba sukam yawancin yaran masu kudin are very spoilt so tamkar koyi haka ake bi da su..
ba takuri ba daga murya suma anan kasuwancin su kawai suke yi.

Da murmushi mai kayatarwa matar ta iso ta dafa banafsha tace haba yan mata"da girman ki..why are you crying?
hannun ta ta jawo kadan tana neman controlling din ta calmly...anan ne ta soma rage sautiin kukan tana nokewa cike da sakalci..

Shima Yadda matar ta bada kulawa yasa lokaci guda suka samu nitsuwa dukan su
Sai Yayi dan karamin ajiyan zuciya a cikin taushin kalamai matar "tace excuse me sir,.. ko dai bata son schl din ne..
Bai ma amsa ba stil ta tare uneaseness din nasa da murmushi

Ta daga chin dinta sofly tace hey look at me meye sunan ki..
a hankali ta furta "banafsha"
wow so beutiful and unique shine kike kuka ai zaki bata kyakywan fuskan ki kuwa baki son schl din ne?...cike da shagwaba ta gyada kai

Kansa kawai ya girgiza bai ce komai ba

Matar tace o..ooo...But my dear u have to try it pls..dint you see how beautiful you look in us..i assure you zakiji dadin nan mmmh?
Out of no choice aNan ma ta gyada kai..

Shikam sai yanzu ya gane komai..He perfectlly get that matar aikin ta kawai take yi..

Yace alright,thanks alot maaam...alaman shi zai tafii

Sai Tayi masa smiles yana juyawa ta ya jawo hannun banafsha tace muje ko i will walk you to ur class princess...

Kamar ba zatayi magana ba,tace but maam pls can i speak with him.

Not withstanding Matar tace its ok amma banda kuka nan ta yi karamin smilez tace ok..

Yau kam yasan yayi latti dan haka  da sauri yaje tafiya Har yakai bakin mota yaji sautin takun ta..
Ohh Allah she's just a pest' i hate babies they are messy! Ya furta a ransa..

Ta rasa sunan da zata kira sa da shi dan haka take faman tare numfashin ta...ganin bazai kulata ba tayi saurin isa gaban car din ta riko hannun sa dake shirin rufe kofa..

Wani harara ya daka ta mata wanda ya sata sake shi da wuri yace wai meye ne kam"
Are you...da sauri ta malkaye wuya tace nifa bana son makrantar nan
Ka maida ni makarantar mu....kuka ne ya sake subuce mata amma yadda ya daure rai sosai ya sata bata sake sautin sa ba..

A nitse ya galla mata harara Yace so what?
Mene acan din da babu anan din sai ki gaya min..

Muryan ta har na rawa Tace aji na daya ne ba biyu ba kuma ya zaayi na fara exams anan ai duk angama term ni gaskiya i cant cope kamaida ni chan
Ai bazamu sake fadan ba...
Yayi mata kallo irin damuwar ki ce ai so baice komai ba ya jawo kofar car din sa zai rufe.

Wani irin u turn tayi ta juya masa baya kadan tana wasa d ayatsun hannun ta cike da haushi alaman tayi fushi
Nan ta dakata bata motsa ba tana kukkuni mai ban dariya but har cikin ranta take fada kuma tanajin haushin abun,

AJALIN SOOù les histoires vivent. Découvrez maintenant