*🍒🌺AJALIN SO🌺🍒*
_XPLICIT ROMANCE_*WHATPAD SURAYYAHMS*
Dedicated to umherny nersallah*after reading this page i know many will curiosly asked if am spanish 😄am NOT*
:PAGE 16...
Ta iso gidan da mugun fargaba aranta,..'tasan yau kam nata ya kare idan yace zai mata wani abu Ita kanta taga yadda ya daure fuskan sa fiye da ko wani lokaci she can only imagine how sad she made him feel.
Indai da gaske abinda dr aliyu ya fada mata akan muhimmancin project din awajen sa toh fa tasan tayi masa expensive joke. .
So that was his future?.. Aranta ta danji wani iri
But wani zuciyan yana ziga ta irin to sai me"dalilin sa ya kika rasa iyayen ki..ai dai dai ma kenan Allah ya kara..
Tana shiga ta nufi daki ta yau hjy mamah bata nan
Haka tayi zaman fargaba bata samu wani kyakwan sukuni a zuciyar ta ba sai chan dare nan ma tana jin muryan sa ya dawo ta gudu ta koma dakin hjy mamah ta sa kanta baccin doleToh bata san meya faru the next day ba ko da ta fito kafin ta shirya ya bar gidan gashi friday ne kuma wknd za'a shiga..
Ko da bataji hjy mamah tayi mata fada ba sai ta dada jin wani iri aranta.
Kenan shi zaiyi hukuncin dakan sa tunda bai fada bama kowa ba..
Ita dai tasan bazata sha awajen sa ba..Haka taje schl anan take jin labari ashe makarantar su ana samun case din kidnappers kuma su sukayi abducting meenat suka kashe ta..
Abun ya bata tsoro da mamaki so maryam ta saving din ta sabida gani take kamar kidnaping din ta za'ayi ranar..
Jikin ta duk sai yabi ya mutu a sanyaye ta dawo gida da fargaban me zai biyo baya tsakanin ta da mohan....
Shikuwa ganin abokan sa sun sa ido suna expecting suga reaction din sa su haura masa dadin karawa ma da ita kanta banafshan ba sai ya shirya suprising dinsu
Lokaci guda ya dauke kansa akan maganan kamar ba'ayi baAbin kam yaci masa rai sosai amma haka ya daure iya dauriya ya rufe bakin sa akan magana
Yaki yama daga kai ya dube ta agidan sai ya share ta sau dubu inta gaishe sa bazai daga ido ba bare ya masa shidai yana harkokin gaban sa.Tuni attitude din nasa ya soma damin zuciyar ta why isnt he saying or doing anything..
Cikin satin har dr aliyu sun kawo musu ziyara amma sukan su basuga alaman hakan ba sunsha mamaki kam amma dama su haka suke so sai basu damu ba.
Haka ya rika tafasa ta da quilty conseince din abunda tayi masan kamar baisan yanayi ba..
Ko tace zata daure bata iyawa tasan abun nada muhimmaci sosai don saima daga baya taji labarin yadda ya rike abun aransa sosai.Duk ta damu aranta amma taki sakewa ya gane sai ta shiga kame kanta daga dik inda taga yana abubuwan sa don sosai ya shiga shirin next meeting din su da dr damien..
Haka suka din ga yi har rana ta zago tana ji tana gani yaki yayi bacci yana aikin sa sabida ayau din ma da yake shirin ta nace anan wajen sa zata kwana..
bawai baiji fargaba a ransa bane data shigo amma sai ya fuske.Don ya san idan ta sake aikata masa wani abu this time bazaiyi hakuri ba sai dai ace baida tausayi..
"Da safe da ya tashi sallah ya dawo shikan sa yasan Ya gaji amma haka ya kasa hutuwa he was watching over her moves...kuma tana sane duk dama bata da niyyar damun sa
Tana idar da sallah ta dawo ta dan kwanta akan couch din tayi shiru tana duban sa....'
Shima zama yayi yana so ya duba lpyan abubuwan sa this time arond bai yasan yayi garaje irin na wancahn time dinTana lura da da yadda yasa duka mind dinsa ta tashi a tsanake da niyyar barin masa dakin baima lura ba Hannu yakai zai dauko goran ruwa dake kan table next to him yayi missing step goran ya gangaro kusa da kafan ta da sauri ta tsuguna ta dago masa ruwan wani irin kallo daya bita da shi ya sa ta ajiye masa da dan karfi cike da borin kunya tayi pouting lips Kafin su hankara goran ya karkace ya gangara kan keypads gashi dama an dan sha rabi sai tall murfi ya budu ya fara tsiyaya kadan kadan zai zubda ruwa kan system din...
Sosai taji fargaba Da sauri ta kai hannu ta dago sai ya dage nasa hannun da sauri tana daga goran ta karkace ta fada kasa ruwan ya facalu mata a fuska...."
