*🍒🌺AJALIN SO🌺🍒*
_XPLICIT ROMANCE_*WHATPAD SURAYYAHMS*
Dedicated to umherny nersallahPAGE9....
Fitowar ta ke da wuya ta tsaya tana duban dakin cikin wani yanayi,duk yadda akayi ta san karfe 1yayi in ma bai wuce ba
Yanzu kam ta najin kanta normal Sai dai fargaban abubuwa dayawa ke dawainiya da zuciyar ta.Tana mugun son ta bar nan wajen,gani take idan tana kusa da shi bakin ciki zai iya kashe ta...gashi an yi limiting movemnts din ta kullum dakin sa ko wayar ta ma anki a kawo mata...
Gashi kowa na shakkar zuwa site din saLokaci guda haushi ya fara tohowa aranta sai ta koma kan soft long couch dake wajen tayi kwanciyar ta...ta kai kusan minti arbain tana shiru wasu silent hawaye ne suka sauko tayi saurin tarewa..
Ita sam bata san ya ake tsana ba,Shyasa take ganin shan wahalan tankwara zuciyar ta datake kan yi ga tsoro duk ya dame ta..
Shin har zata iya maganin wannan mugu marar tausayin ne acikin sauki.. he took he happines away,ga kuma matar sa masifaffiya.. Tuno hakan ya sa ta sake tsaki mai rauni..
Surely, I will definatly find a way ..sai na nuna masa ba tsoron sa nake ji ba..
A hakan bacci mai nauyi ya dauke ta.Bangaren nimrah kuwa yau ma tare da anisa suka kusan raba daren so bata damu ba
Shikam sai Cahn asubahi ya tashi,
Sallah ya fita bai dawo ba sai wajen karfe 6 saura.Da shike bai ko daga ta ba wani Baccin mai dadi take"gashi tasa abubuwa da dama aranta so cikin baccin take kallon fuskan mahaifiyar ta dr arjumand cikin wani farin haske tana mata murmushi tana tafiiya,
Sai kiran take amma bata tsayawa sai da sukayi nisa sannan taga mahaifin ta ma ya fito sun kama hannu suna mata murmushi kan tace kobo suka bace mata bat...wani irin kara ta sake ta furta mamah..papa"Ke!!!Taji an tapping din ta da karfi...shine a tsaye akanta ya dake sanye da jallabiyar sa
A hargitse ta mike tana mutsu mutsu ganin sa agaban ta yasa ta ji wani irin turirin bakin cikin mafarkin da ta yi yanzu..
Daba dan shi ba da yanzu tana tare da iyayen ta hakan kawai yasa ta fushi da fusata a fusace ta mike zata bar masa wajen..Yace ke, wai baki da hankali ne zaki na mana ihu meke damun ki...
Cant you atleast behave urself.Sosai mafarkin yasa take jin wani yanayi,
Bushe idanun tayi tace ni ka kyale ni,..ai bani nace ka zauna dani ba kai kaga daman haka..so dont distub me ta rabe zata wuceYa dawo da ita Abun ya basa mamaki..first time da karamar yarinya kamar ta ta budi baki tayi masa tsiwa kenan..
Yace iyeh...wai shin ance miki ni sarar ki ne..ko ce miki da aka lika min ke ne na dawo sa'ar ki.
Adan tsorace ta bude baki zatayi magana yace
Quiettt...
Ko da wasa bana son raini i wll slap you right away if u try me..urr in my room so u will behave kinaji na? ya daka mata tsawa..Wani rudadden Kuka ta fashe masa da shi,
Cikin razana da rudani tace'ni dai im not ur slave dan haka ka kyale ni..ai ka riga kaci darajar igiyan aure da aka cusa min da kai.. ni bazan taba zama da kai ba.. i hate you.. i dont even want to see you.. idan har rainin ne bakaso then set me free Mana ..mugu..... cikin sheeshheka ta karashe
Fuskan sa babu alaman rahma Sai Yayi shiru yana binta da ido he was actually shocked,bai taba kawo wa har zaiyi biyyyar da zai jawo masa raini ba.
.
Haka kawai ya soma jin haushin kula ta da yayi duk laifin hjy mamah ne shi kwata kwata he wished he was not that lenient on her..
gashi ansa karamar yarinya tafara daukar kanta kamar wata sa'ar shi har tana fetsa masa zance.Dama ance da wasa da yaro gwara kwana da yunwa itako wannan yarinyar haka take?..yace lallai baki san waye mohan ba..
Dama shi daurewa yake a duk wannan hidiman don baisan me ma zaiyi da ita a matsayin mata ba tukun..