*🌺🍒AJALIN SO🌺🍒*
_WATTPAD SURAYYAHMS_
_Shafin ta real Me dambu Ce_
48.
_the Rift_Nimrah tace to bude idon ki da kyau yarinya mohan tuni ya dauki yarsa ya tafi
Shiru Banafsha tayi,dan jikin ta baida karfi sosai,
Musamman ma da ciwon ciki ke Dan damun ta..Ba kunya ko tsoron Allah nimrah tayi xaman diris akan ta sai Fade fade take tana cusa mata ra'ayin cewa time din Ta ne ya kare Wajen mohan,dama duk abunda yakeyi na kulawa akanta don abunda ke cikin ta ne....
"Duk dama maganan bai dara Banafsha sosai ba amma taji tsoron yuwuwar hakan Aranta...
Koda hjyn birni da su mufida suka shigo Dakin already lokacin Banafshan ta sa kanta baccin dole",Ga nonuwar ta sun dan ciko da ruwa suna mata xugi sai ya sa mata ciwon kai,hade da maganganun nimrah sai ta qwammaci tayi ta baccin ta kawai don ko amsa ta bata iyayi.
Da kyar surutun su hjyn birni ya dagota...yet,ta bude ido ne with hope that Zata ga Mohan da abunda ta haifa agaban ta amma sai taga su hjyn ne kawai da nimrah agefe.
Murmushi kawai takeyi da kyar
,suna mata san barka Cikin tarairaya amma hankalin ta Sam baya nan,gashi irin abun kunya kunyar su na fulani yasa hajyn birni bata fito direct tace mata gashi inda mohan yaje da jariri ba."Agaban hjyn birnin Haka nimrahn ta sa fuska biyu,ta nuna farin cikin abunda aka haifa sabida ta cusa ma banafahsan wani abu aranta na musammman
Sai ta rika kawo magana cikin salo cikin kisisina musamman idan aka ce Allah ya baki kema" cikin fara'a sai tana cewa ita idan zata haifa magajin uba Xata Haifo Tunda Banafsha ta haifi Musu kishiya ita kuma ango zata haifo musu wato da namiji kenan.
"sai binta da Ido bana ke takeyi Cikin tunani tace" Ashe ma mace na haifa?Toh ina Yah Mohan yaje...Don't i have right to See my baby?Tun daga nan banafshan ta shiga wani halin damuwa Sosai take so tagan su,
Cikin wannan hali...da kyar hjy ta samu ta kimtsa ta,Anan ta sake mata wanka da Dik wani dawainiyar dafa jiki,farida ke kula da duk medicals dinta kamar yadda Mohan ya tsara
Shikuwa Mohan Zuciyar sa ta dade da sa shi a tunanin mahaifiyar sa zata sauko idan taji cewa banafshan ta haihu lpya kuma ta samu jika da ga wajen danta.
Amma sai aka samu akasin haka,Yana shiga yaji muryan zaynab Nacewa"wanga da naki baijin magana....Ba dole sadika su raina ni ba?Ki duba yadda Daxu Tayi min gaisuwar Yar tasha Wai tsaban tana xumudin sanar dake matar mohan ta haihu..
Hmmmm ummah ba dole ba?ai gani take Itace boss agidan nan bani ba'
Irin naji cewa mohan ya sanar da ita Kafin ni"
Ire iren hirar aun knan abun Sai ya daga masa hankali matukaDa sallamar sa ya Shigo Kamar baisan mw suke tataunawa akai ba ya rusuna gaban su yayi gaisuwa,
A wuya suka amsa Shi, Sai
daya kai mata jaririn Kuma sai taki sam ta kula sa,Wani cold treatment din da suka hadu suke bashi Yasa jikin Shi ya mutu..'gaisuwar sa ma Yaga da harara suka amsa
Yace mum ashe kindawo?dama jiya cikin dare nakaita asibiti da safen nan ta haihu.
Ta tabe baki tace yayi kyau Allah ya sawwaka
:"Cewar ta ai ya faru ya kare Ko?, kayi abunda ranka yake so tare da yardan wanda suka fini muhimmanci a rayuwar ka."
Ni Yanzu mexan maka da jariri?ai tana chan site tana shirye shirye sai kaje Kasame ta Allah ya bada Sa'a,a raunane yadago ya kalle ta idanun shi kamar xasu yi ruwa,yace mum Me kike nufi?... yanzu Har akwai laifin da xan miki har ya kai kiki taba abunda na haifa?Its not fair mum Kiyi min adalci plsShiru hjy mahnoor tayi har cikin ranta takejin jimamin sa"
Ya kuma cewa Mum Please kar kiyi min haka,its a girl' U
see?,.look At her she's beautiful kamar ke"..mum u need to take this baby To ur arms kisaka mata albarkan ki..yana kokarin mika mata
