trip

12.5K 794 74
                                    

*🌺🍒AJALIN SO🌺🍒*
         _Xpilicit romance_

_WATTPAD SURAYYAHMS_

33
_trip to S.A part2_ .

Vote before reading

Suna isowa cikin birnin johannesburg basu nufi wanii waje mai nisa ba

a Cikin the aviator wanda ke kusa da airpot na kempton park suka sauka,
anan kuma basu fi wani 30 minutes ba don kayan sa kawai ya sauya zuwa normal Giorgio armani collection of suits suka dauki hanyar constitution hill.

Anan ya shiga meeting ita kuma bacci ne mai nauyi ya dauke ta a dakin shakatawa daya kama masu.

Bayan ya dawo ko wani hutawa basuyi ba suka kama hanyar durban city,the city with the safest and high standard of living' A kasar tamkar abuja ce a nigeria..

Dr mohan Yana da resort mai shegen kyau anan dan haka kai tsaye suka shige inda suka sauka a 3rd floor na private apartment dinsa

Wani babban Ruwan blue beach ne a kasa mai dauke da Jacuzzi of different size da relaxing chairs.

The whole view is amazing ko ina ya cika da mutane ana hulda wasu na fita wasu suna shigowa

badon masu aikin wajen sunsa ta fahimci wajen nashi bane da bazata kawo hakan aranta har ta sake jikin ta sosai ba.

Bayan isar su da awa 5 a Gefen gado ta zauna daure da towel ta kasa tabuka komai sai tayi tagumi.

A hakan ma magana ta wayar da sukayi da mufida da su ahmad ne ya sata tayi cheering don tun da sukayi sallah suka ci abinci ya fita bai dawo ba.
Ganin bazai shigo ba ya sa ta kashe tvn dake magana shika dai ,

jakar gifts din da sukayo a amani spa ta bude ta fitar da kayan kwalliyar ta zuba su akan mirror ta dauki Moroccan rasul bath din dake ciki ta nufi bayi abun ta..

'hanging towel tayi acikin cliff hangers immidietly ta sake warm shower mai dadi ma sassan jikin ta lumshe ido tayi tana tare ruwan da hannayen ta..,bata hankara ba taji hannu mai sanyi yayi tapping butts din ta gently da wani irin naugthy slap,

Gaban ta ne yayi mummunan faduwa ta juyo a dan razane suka hade ido da shi,..wani kunya ne ya rufe ta kamar zata nitse babu riga ajikin sa amma akwai dogon wando har kasa,
Baice koma ba ta mtsa gefe kadan kan shower ya kama ya maida shi kan sa yana zubowa kan faffadan kirjin sa yana kallon reaction din ta,.

kan tace zata sauke idanun ta kasa ya dage mata gira yace"wanka zakiyi shine bazaki jira ni ba?
A takure tace ai baka dawo bane..kuma ni ina jin bacci..
Matsowa kusa da ita yayi ta koma da baya tana sauke numfashi'tace yaya..i tot u said ...ya rufe mata bakin ta da cewa i know..

Ai bance ban da wanka ba ko nafada?ta kafe sa da ido kamar zatayi kuka....oya bath ur own and i will use the water on my self too kowa yayi na shi..wanin hadiyan yawo tayi kafin tace ok cikin sanyin jiki.

Gaba daya sai taji ta razana da structurn sa dake gaban ta,saura kiris ya rage ya jike shataf inda komai nashi dake boye a trousers din  sa zai nuna.

Ganin ya lumshe ido yana wasa da ruwan gaban ta ya sa itama ta cije ta jawo bath din ta mulmula a hannun ta

Gel bath din ta goga ma ilahin jikin ta gaba daya,wani tsafataccen kumfa mai qamshin dadi ne ya maye ta wanda yaja hankalin sa..

nice ..ya fada yana lakatowa shima,shafewa yayi akan kirjin sa ,tayi kifi kifi tana kallon ikon Allah..

Cire wandon sa ya fara yi tayi saurin juya masa baya,sai jinshi tayi kusa da ita bai rungume ta ba ya shiga shafe bayan ta dake dauke da tsantsin gel din kamar mai yi mata massage.

Wani zutt zutt take ji har kwakwalwar ta,turn around...ya fada mata a kunne cikin nishi mai rikitarwa..

Sauyayyun idanun ta Ne suka fara juyi ayayin da taga abinda yake shirin yi,"kissing lips in ta yayi first sannan ya matse ruwan gel din a hannun sa ya shafe kan nonuwar ta da shi ya shiga mulumlawa..'..like this?ya tambaye ta cikin rada..,nishi mai sauti ta sake tana turo kirjin ta gaba involuntarily tana matse labban ta..

AJALIN SOWhere stories live. Discover now