*🍒🌺 AJALIN SO🌺🍒*
_XPLICIT ROMANCE_*WHATPAD SURAYYAHMS*
Dedicated to umherny nersallah_PAGE5_ ..
Da sallamar su suka shigo ayayin da mohan ya dauke kansa da sauri jin muryan hjy mamah a bayan sa
He's very happy on the inside daya ganta anan amma miskilanci da jan aji bazai barsa ya nuna ba,
yau fa kusan shekaru 10 kenan rabuwan sa da ya ganta a fili haka sai dai a waya idan sunyi video callSai yanzu ne ma yake tunawa ashe ance bayan auren sa da nimrah da shekara guda ta dawo nigeria tana zama da su
" no wonder take wasan boya da shi kenan don awajen ta wanda za'a aura masa take zama shine zata yarda shi
Atake ya hade rai kamar wanda aka zagar shi ..
ita kam hjy mamah tuni ta ruda wajen da surutu da tambaye tambayen ganin alhj muamar akan gado ta ma dauka ko wani abu ne ya same sa .
Da kyar dai aka samu aka gaisa tayi kyam tsaye kan mohan tace ya tashi ya bata waje zata zauna. .a hakan sai da tasa ya bata wajen zama akan kujeran dayake ita a dole sai ta maye wajen zaman sa..
alhj da hjy mahnoor ido kawai suke binsu da shi suna murmushi sai wani jan qamshi suke wa juna bayan sun san aransu ba haka bane..
Tsantsar kewa ne da shakuwa amma kowa na ganin idon kowaDama chan hjy mamah fushin ta bai wice da har yau bataji ance matar mohan tayi batan wata ba ..
tayi masa gori har ta gaji shima sam baya son kulata akan maganan cos nimrah ta riga ta ce haihuwar ta ba yanzu ba..Yana komawa gefe da mahaifiyar sa yace hjya mamah dan Allah ki kyale sa haka da wayannan tambayoyin naki dazu fa ya dawo daga asibiti..
Aikuwa kamar jira take ta juyo ta tsiime tayi masa kalon iyyeeeeh?kaji min iya shige "toh ina ruwan ka da ni ..ko raba ni da dana zakayi?in kaji zafi ai sai ka haifo naka..ta murguda masa baki
Yayi saurin dauke kai ya tabe nasa..
murmushi ammyn sa ta bisu da shi itakam ba karamin son danta take ba duk abunda yake yi burgeta yake.
Alhj yace hjy mamah ya hanya? Ya hidiman yara mun barki da damuwa fatan basu gajiyar min dake ba
Tace ah'ah lpy lau muke,nima gashi na barku da hidima.. ai bakai ma zaka min wannan gaisuwan ba
Amma tunda shi baiyi ba na yafe sa.Wani kallo mohan ya bita dashi amma ko ajikin ta tace
"turaki, kace ma danka dai ya dena yimin shishhigi fa ta dada watsa masa harara..
Anan Duka aka yi dariya mohan kuwa ransa ya dada hardewa ya tsime
yasan idan suna inuwa daya da hjy mamah bata wanda tafi so ta kular a duniya inba shi ba..
Cikin kula da nitsuwa alhj ya soma gabatar da maganan auren yayi musu tuni akan muhimmncin sa tare da mika godiyan sa ma mohan da hjy mamahn wajen tayasa rikon nauyin sa.
Anan ne hjy mahnoor ta sake dago maganan kankantar banafsha
Cewar ta why not a dage maganan tarewar banafsha sai nan da inta cika 18years ..
Charab hjy mamah tace ah ahhhhh..... ke mahnooratu,akan me zakice haka? yar shekara sha hudun za'a hana ta zama dakin ta akan me?
Wato zaki dauko maganan dabiun nasara ki sa ma ranki ko?Toh Ina Allahn Aisha RA tun tana shekara 9 ta auri ma'aiki,ce miki akayi sai da takai sha takwas kafin suka zauna lumui?.....ni gaskiya bana son sugudidi da neman bata zance...tunda anyi auren nan yarinya zata zauna da mijin ta ehe
"wait,14years?.. .muryan Slangs din sa ya fitar da shock din daya ji azancen nasu.
Duka suka juyo suka kalle sa cikin karfin hali hjy mamah tace eh 14years fa ...ai itace dai dai kai ma..ta harde rai
