*🍒🌺AJALIN SO🌺🍒*
_XPLICIT ROMANCE_*WHATPAD SURAYYAHMS*
Dedicated to umherny nersallahPAGE10..
Da shike ma fitinan hjy mamah yasa banafsha dole ta soma sabawa sa zaman dakin nasa sai ya koma zama a home office din sa idan ya dawo ...
Anan zai debe makan sa lokaci to a daren yau din a masallaci yayi zaman sa yana dan duba bita around 10 ya shigo yayi wanka nan ya kira ta a waya don ya tabbatar mata da zuwn saTasha mamaki matuka amma bata yi reacting ba don ita kada] tasan me ta shirya masa akan wannan
Sanye yake da body hug sky blue amma vest ce mai kauri na woodies akan plain yadin dogon wando na Gucci write my paper wanda ya dan sake shi
Daga nan zaka iya gane cewa bai sa wani abu aciki ba bayan panties....Ajiyan zuciyan yayi as usual baiya ko murmusa numfashin sa sai ya murda kofar amma kyam yaki budewa..
Itako tana jin an yi haka na biyu ta tsorata ta tashi a tsaye ta iso bakin door din a hankali..
Chan tajiyo voice dinsa "Nimrah?!!! Yake jiira
Amma Bata amsa ba Ta wani waro ido waje she cant belive that ya biyo tan dagaske ta tabe bKi tace so soon huhn,murna zatayi ko fargaban ta ajiye anisa abayin ta...A gaggauce tayi gyaran murya ta shiga bathrum din ta samu anisahn ta sanar mata...
Haka suka harhada ta fito ta shirya wasu kaya ta mika mata aleda kamar dama dubawa suke yi tare shikam har yagaji da tsayuwa ma zai komai sai yaji an bude dooor.
Sauke kai anisa tayi kasa bata so su hade ido da shi..yace dama kuna ji ina magana kukayi min shiru
Itakam nimrah tana daga gefe,
Anisa Tayi saurin cewa noo noo yaya mohan,dama antyn tana wanka ne nikuma banji ba nadan sa earpice sai data fito tace min ana knocking....
yayi dan siririn tsaki baice komai ba har ta wuce tana sai da safe baiko amsa ba.
A tsanake ya shigo dakin ya turo kofar yana duban ta ayayin da tuni ta basa baya tana neman kawo makanta confidents
Anya ma zanyi iya kuwa i really misssed him tafada makanta tana jawo tureren asirin ta daga drawer wanda aka sakaya mata shi a wani haddadiyar kwalba so bawanda ma zai gane me take shafawa
..Yana shiru yana binta da ido,ta shafe jikin ta slowly ta jawo nityn ta pure white dan guntu mai shegen kyau ta sakaya
Nan ta juyo "Tace ..hmmm dan ganin dama lpya dai ko?
Ko yau din ma Har ka gaji da kwailar taka ce kazo nan ko kuma wani abun nayi maka again..Yayi scoof,yasan dama dole zai fuskance irin wayannan amma ba abunda ya dame sa ba kenan..
Sai ya dawo ya zauna kusa da bakin inda take zaune ya kwanta da baya yace whateva babe.... Ta juya ta dube sa"sai yayi mata hannu a kasalance irin come here..."he's cute..kuma Tana mugun kaunar sa don haka zuciyan ta ke bata kunya agaban sa wata rana..
Don haka ta taho ta same sa,..rungumo ta jikin sa yayiTare da jan imanin ta da wasu irin mahaukatan kallon sha'awa".
Tana haurowa saman sa ta wani lumshe ido jin saukar hannayen sa akan laushin jikin nityn ta daya dan rufe girman mazaunan ta....
A gurguje ta kawo saitin kansa zata hade bakin su waje guda "kau da kansa yayi da sauri sakamkon zuko qamshin turaren sihiirin dake cikin nata da yayi,da wani irin speed kirjin sa ya buga duk tana lura da shi ..a take ya sake dawo da idon sa kanta kamar wanda aka buge sa ya jawo ta ya maida ta kasan shi ya shiga kissing din ta roughly for a while ..
Yana dawowa gefen neck nible din ta ta sake nishi mai kara
Gaba daya taji ta dauke fire,..ta lumshe ido bata bude ba sai data ji ya dan sassauta kisses din...

STAI LEGGENDO
AJALIN SO
Storie d'amoreMeet DR MOHAN...and his two weird wives. #Banafsha #mohan #nimrah