the rainfall

12.1K 783 52
                                        

34.
_The Rainfall_

"Bata wani jima wajen wankan ba ta fito amma sai taga wayam babu kowa dakin.

Tabe baki tayi ta jawo prayer mat ta tada sallah

Hoping that kafin ta idar zai shigo amma har ta gama shafe shafen ta da duk abunda zatayi bata ji qamshin shigowar sa ba.

Agogon dake wall ne yayi kara ta daga kai sai taga 7.00am.

Straight up ta mike ta dada gyara zaman hadadden maroon top din ta wanda bai kai hips din ta fully ba

gashi ta sha kwalliya this time around har su eye liner mascara eye shadows ta saka tayi lining bakin ta da pepper red lipstick tayi kyau sosai...
  Kalar mayafin ta irin kalar lallausan straight skirt din da ta sa dan haka flat shoes ta Sakaya shima maroon ta fara takowa a hankali sai qamshin dake bin ta.

Har ta kawo falon babu kowa gashi ta bar wayan ta a daki...
da kamar zata basar tayi zaman ta amma sai taki yin hakan

rounds wall dake bin bayan dakin su ta waje ta zaga tana leke a karo na farko Ta hango su cikin pool yana zaune a pool step yarinyar tana wasa da ruwa ta kan shi.

Karamin Sauke ajiyan zuciya tayi ta dan dafe kai cikin mamakin fitina irin na wannan yar yarinya....
haka kawai taji ta sauko wajen su itama ta same su.

'Sai dai tana isowa daff taji an wuce ta feeee daga idon da zatayi sai ga shantelle,

Good mrning raider ta fada tana dariya hannu ya mika mata yace morning my cutie.. hada ido sukayi da sis din ta alaman sun san me suke aikatawa

Lokaci guda suka shiga surutu kamar basu san da tahowar ta ba Suga shiga sa floating band a kugun su zasu fada cikin ruwa"wani ball din wasa sharon din ta dauka...u will be the catcher sexy uncle.."bai amsa ta ba cos hankalin sa da idanun sa na kan matar sa da tayi one step majestic walk a hankali   tana kallon su"...

Kallon juna yaran sukayi sai su kayi shiru suka kalle ta irin wato kin dauke masa hankali da kwalliya ko

Har ta iso gaban su ba wanda yayi magana,"duk dama bata sake fuska ba she looks stunning hakan kuma ya bata musu rai'

Kansu ta iso ta tsaya batace musu komai ba itama..ya kalle ta ya kalle su kowa yayi shiru tabe baki yayi aransa yana jin jina musu sai yace comn girls lets play,..

Wani dadi suka ji da bai mata magana ba,da exciteness suka jefa kwallon cikin ruwa ya cafke"suka fara dariya.

Cikin neman tsokana shantelle tace ma banafshan join us?

Haushi abun ya bata tayi mata yake amma tunda tasan basu jin hausa sai ta make wuya  A shagwabe Tace yayah mohan...,ya mata kallon what?
ihun ban haushi da yaran ke yi sai ta rasa me zata ce kawai Tace ni yunwa nake ji..

Yacee,ok jeki ci abinci akwai a kitchen.

wani lumshe ido tayi ta sake budewa cikin shagwaba ta daure fuskan ta,yana lura ya basar da ita ,batare da kulawa ba yace jeki mana ko sai nazo ne?

Tace ehmmm?..ni kazo mu tafi'ya juyo suna hade ido ta kau da kai tana turo baki.

Nan hankalin yaran ya koma kan su,murmushi yayi ya jefa musu ball din
Zai fito charaf sharon ta rike hannun sa'"the game is not over' ...yay yar dariya don shikan sa mamaki take basa

sai yace i know princess but u see i have to go now.. my wife is hungry ya nuna musu banafshan atakaice...so u will feed her?... shantelle ta fada tana kallon banafshan sama da kasa.

Ya gyada musu kai yace cmon have fun girls..,

yana sa kafar sa waje sharon tace but raider,i asked mumy to prepare your favorite food won't u eat with us anymore? Kamar zatayi kuka ta fada alaman tanajin haushi.

AJALIN SOOù les histoires vivent. Découvrez maintenant