*🍒🌺AJALIN SO🌺🍒*
_XPLICIT ROMANCE_*WHATPAD SURAYYAHMS*
Dedicated to umherny nersallahPAGE26
Suna kaiwa dakin suka zube tare akan gado,shessheka mai zafii take sakewa tana neman fauce jikin ta ana shi da karfi,duk yadda ya so ya rarrashe ta suyi wankan tare taki..duvet din ya jawo ya rufe ta da shi sannan ya mike ya cire sauran suturar jikin sa ya dauro towel ya shiga wanka..
Da kyar ta yi shiru,tayi calming kanta saidai tana lumshe idanu image din abun da sukayi yanzun kawai ke dawo mata...ita anya ma zata iya daurewa kuwa'
Tsoro ne ya shiga damun zuciyar ta,tana jin motsin fitowar sa tayi sauri ta lume cikin bargon ta buya kamar bacci ne ya dauke ta...shikuwa Ko ruwan jikin sa bai tsame ba yana daga tsaye wani sassanyar kallo ya bita da shi,jikin sa ya bashi idanun ta biyu sai ya karaso
Gefen gadon yayi tapping yace Tashi,kiyi wanka..zanje sallah.Tayi shiru,..sai ya ja duvet din ayayin da itama ta kama tana turo baki,yace hey ,you need to take ur bath ko sai namiki shi ma?..ta dada pouting lips kwata kwata ta rasa yadda zata fara masa magana ita kunyar sa take ji..ya kyabe baki yace hmm,ya mike tare da goge jikin sa bai shafa komai ba ya daura
Jallabiya akan wata neat ck sweatpants ya fice ya barta anan.Yana fita Ba bata lokaci ta jawo towel din ta daura ta shiga toilet har wani nishi take saukewa gaba daya jikin ta babu karfi.."nan ta tabe baki da taga komai ya shirya mata
yadda ya cika full sized jacuzzi da kayan qamshi ya bata sha'awa,amma kuma ajike take jin kanta sosai ta dauka ma ko period din ne ya zubo sosai ga wani tsininannen ciwon baya dake ta so mata.Ta dauki lokaci wajen wanka still jini bai zo dayawa ba hasali ma kara ragewa yayi badon ta taba tagani ba da har zata yi wankan tayi sallah kawai amma baiyu ba,nan ta kimtsa kanta tsaf ta dawo ta zauna abakin gado da towel..
Agogon wayaar ta duba taga karfe 1.da kusan rabi yayi,sauke ajiyan zuciya tayi ta jawo bottle water ta sha sannan ta ajiye kanta akan pillow.
Ko minti biyar da yin haka batayi ba ya turo kofar da sallah a hujajan ta mike tsaye ta koma gefe ta juya baya tsaban yadda take jin nauyi da kunyar sa ta kasa hana hannunwan ta karkrwa.
Tsaf ya gama karance ta,sai ya taho 'ta sake matsawa tana turo baki cike da shagwaba ..yace meye hakan zaki zauna min da towel neman fittina ko me? Ta juyo a dan sakalce tace yaya ni gida zanje na gaji da nan,sai hawaye tsirrr suka sauko ta sa hannu tana tare wa a sanyaye...kallo yabita da shi yace babu inda zakije dress up if u want,idan kuma zaki zauna min haka shikenan dama ni bacci nake ji.
Tace,ahhh...nifa bazan zauna hakan ba... babu kayan sawa kuma fa na fada maka ciki na namin ciwooo....yace ohhh ya kalle ta tayi saurin sunkuyar da kai..bai karasa maganan ba dan ya gano ta sarai shes not comportable witout panties probably ta wanke na jikin ta ne kuma bata son tayi stain..
Sai Yace dama kinsan zaki bukace abu kike bari agida,maganin ki kenan, next time ma ki sake.
Sai ya bude wardrobe yana dubawa agurguje yana cewa shegen son sa mutum wahala,nan ko da akwai kayan ma ai ba naki bane na matata ce..Cewar hakan da yace din ma yasa ta harzuka ta sake hawayen da kyau suka zubo sharbe sharbe
Ya dube ta da kyau yace ai gaskiya dai nafada
Idan zaki bini ahankali kibi niBubbugga kafar ta tayi cikin wani zautaccen shagwaba irin ya dame ta da surutun nan ta sake masa kuka mai sauti sai da abun ya kusa bashi dariya...
Sai yaji ya kasa samun karfin gwiwar teasing din ta,nan ya dago yace,mmm kina da aiki kuwa,wata sabuwar d&g pants mai roba belts a kugu ya wurga mata ya wuce ya shiga hada drink ma kansa
Sai da tagama borin nata ta jawo wandon ta rike a hannun ta tana turo baki aranta tana surutu,sosai ya tsime yaki ya kula ta abakin gado ya zauna yana shan drink din ko ya kalle ta.
Bayan nan jallabiyr sa ya zare ya bar kansa da sweat pants din turare mai taken jasmine ya fetsa dan kadan ajikin sa sannan ya haura gadon ya matso pillow ajikin sa