*🍒🌺AJALIN SO🍒🌺*
35
Bai sake taba ba sanda yaji ta fara krkacewa tana shirin zubewa kasa.
Da Hannun sa daya ya riko waist din ta dayn kuma ya riko kanta yana dada aika mata sakon kisses din sa.
"chilly breeze din dake hurawa akan su yasa su lumshe idanun su sosai ya manne ta jikin sa"lets go home"its raining.
...ya kalle trembling lips dinta ayayin da ya zare harshen sa slowly har yanzu bata bude idanun ta ba.Hannun sa ya maida kan wuyar ta yana dada matsowa da ita kusa dashi sosai
lumshesun idanun ta bude ta sauke akan sa "shima nan ya fada wani salon yana kallon ta while admiring her beauty nan ya sake daura mata wani kiss din....
Ruwa ke sauka akn su amma basu ji tsayawa ba sai da yaji nishin ta ya fara sauya salo,
Slowly ya hade forehead din ta da nashi,strange feeling ke debr sa sai ya shiga brushing fingers din sa akan face din ta,
Jin numfashin ta y fara daukewa yasa ta dan juya gefe kadan cikin sauri ya taro fuskan ta ahnnun sa urging her to look at him amma sai taki.."Did i need any permision to look at my wife ya fada cikin rada..hannun sa akan waist din ta
Kalmar my wife din nan ba karamin tasiri yake kara ma zuciyan ta ba
Wani makallalen blush ne ya kufce mata tuni ta fada arms dinsa tana shirin boye fuskan ta.
Rungumota ya dadayi yana cewa lets go ruwan na dada yawa Tace ok...dokin sa ya nufa ya haura ya miko mata hnnu...tsayawa tayi tan kallan sa yace comn dont be scared mace ce yar uwan ki duka sukayi dariya ta mika masa hnnu yajawo ta jikim sa tana cewa me sunan ta toh,leaning close to her ears yace blue...tayi smirking cikin karmin sautin murya tace nice name yce yeah
Daga nan,zaratan hannuwan sa ya mata kara da su ya sata a tsakiyan sa yce ready?
cikin fagaba ta gyada kai...slowly ya fara tafiyar da dokin dan ya san bata saba ba ....
Ruwan ke dada saukowa ga closseness din su dake jefata wani yanayi bata san sanda ta koma daf jikin sa ta lafe ba,...did we need to go fast ya tmbaye ta '!?...Cikin saibi ta kalle sa tayi murmushi tana jin dadin shaking voice din sa
...here ya mika mata riders control guda ta gwalo ido irin what..
Ban iya ba fa...yace kedin?nasan baki bukatan wani horse riding back lessons I know ure an advanced horse ryder probably at some point nima haka...Sai Tayi dariya wanda sautin sa ya kusa rikita sa,kafar sa ne ya dan zame daga cikin dokin..su ka fara tfiya adan karkace,tsoro tadn ji sai ta dda kankame sa ta sake nishi 'yace whoa blue...irin ba laifin Sa bane din nan..itako blue dago kanta da kunnen ta tayi ta,..kfin nan ya gyara zaman sa
Nan,ta karkada kai tana splashing ruwa banafsha ta dafa ta slowly tace easyy girl'
Kallon su yayi duka desperatly rhinking of what to say,sai akayi wani Walkiya wanda ya taho da tsawa mai karfi"bata san sanda ta sake shi ta rufe kunnuwan ta ba driya yayi yana kara gudun dokin yace hey that was too close yakamata mu bar nan wajen ....
Ta juyo kadn ta kankame sa tace emm suka cigaba da tafiya.Nan Sai ya sake mata control din tare da hannun sa,ba laifi she rides prety well.
Wani runbles ne daga sama Yayi ruri alaman ruwan naakn shirin kara saukowa,within seconds thy r neck to neck
...gaban su duhu ne cikin tsoro ta dan juyo tace yayah its stormy down there.
..shoul we be worried? Ya tambayeta ayayin da suka hada ido cikin na juna sai da aka sake walkiya sannan suka farga '...muje chan ya nuna mata kofar dayabi site din su ta bayan cikin range din dake gabn su..

VOUS LISEZ
AJALIN SO
Roman d'amourMeet DR MOHAN...and his two weird wives. #Banafsha #mohan #nimrah