*🍒🌺AJALIN SO🌺🍒*
_XPLICIT ROMANCE_*WHATPAD SURAYYAHMS*
Dedicated to umherny nersallahPAGE20...
Tin kafin jirgin sa ya tashi yake waya da dr aliyu
Da shike yau baya cikin mood din daure fuskan sai ya yi masa wayo yana tanbayar sa a ina ya koyi yaren spanish ai yaji su sunayi da banafshan rananDr Aliyun yasha mamakin tambayar amma da shike yasan mohan da wiya yayi tambaya a banza ko cikin wasa sai yace masa shima bai iya ba kawai bai wice few words din dai dayayi grabing wajen kallon football ba cos most of the big teams are from spain..
yace ok shikenan"kasan makoshii yace makansa i will find another way "sabida shi baiya kallon football a rayuwan sa kwata kwata.
Jirgin 9.45am ya daga da shi zuwa dubai daganan zai sake kafa hanyaar sa zuwa russia.
Da yamma kowa ya dawo gidan but The house feels so empty witout him musamman wajen baby wife din sa
Barin ma yanzu da take
Kan fighting da tunanin sa musamman last moment din da sukayi sharing jiya.Yayi mata murmushi har sau biyu har da dariya shock of all his lips againts hers..
Amma hakan bai hanata rike maganan da yadafa mata nacewa an like masa ita ba..
tana cikin wannnan yanayin its arnnd 10.30 in the night sai ga hjy mamah da waya tana zuwa ta makel mata a kunne..
Tace yi magana mohan ne..
Sai yanzu ta tuno ashe dazun tace ya bayar da acct na kudin schll fees din ta da duk abunda take bukata gashi hjy ta nace lallai sai tayi masa godiya..Dan shiru tayi daga bisani tace asalam
Ina wuni...jin bai amsa ba tayi saurin cike gaisuwar da yaya mohan..Kamar yana jira ta cika kuwa Yace lpya..
Ance zaki min magana oya quick go on..bana so a sake kirana aji busy mata ta tana jira"...ko da ba ace ba tasan fuskan sa daure yayi maganan..amma ba hakan bane
Sai ta dan turo baki irin to ni ina ruwa na..
Tace dama ..uhmmm cewa zanyi nagode..Sai da ya lumshe ido yana jiwo uneseness dake tafiya da nufashin ta
Yace ok bazaki tambaye ni na isa lpya ba?
Nace idan baki son auren nan fa gwara ki san yadda zakiyi da shi kafin na dawota dan shagwabe kamar zatayi kuka tace kayi hakuri..sai ta kasa cewa komai tana pouting lips
dadi yaji aransa..tayi shiru kadan cahn tace
ka isa lpya?Yace uhmm..ina shikenan kin gama?
Ta gyada kai tare da cewa uhmmm itama..
Yace toh kashe wayar ki..Ta dan dago tace ba waya ta bane zan kai mata ..yace ok bye..
Tayi shiru yace me nace tace "ok,bye...dama abunda yake jira tace masa kenan yay karamin murmushi
Ya katse wayar sa..Haka rayuwar ta cigaba yau dadi a zuciyan ta gobe babu
Tana dada girma Wani abu daban take ji a zuciyar ta game da kanta..Wani bin gani take kamar bazata iya soyayya da mohan ba soyayya ya riga ya wuce a rywar ta an yi ajalin so a duniyar ta tun anar da iyayen ta suka tafi
But with the way she thinks about him musamman duk ranar da taji hjy mamah na hirar matar sa nimrah sai taji wani irin azuciyan ta sosai..ai taji sarai ana cewa tana zuwa wajen sa a inda yake tana masa hutu.
Sometimes Haka zata wuni tana tuno sa a makrnta ma aikin kenan har su fazila sun soma gane wa amma sai tace musu ita auren ne ya takura ta sukuwa tausayin ta suke ji tunda tace musu tana da kishiya..

ŞİMDİ OKUDUĞUN
AJALIN SO
RomantizmMeet DR MOHAN...and his two weird wives. #Banafsha #mohan #nimrah