page14

6.7K 516 29
                                    

*🍒🌺AJALIN SO🌺🍒*
      _XPLICIT ROMANCE_

*WHATPAD SURAYYAHMS*
Dedicated to umherny nersallah

PAGE14..

Site dinsa ya wuce straight ya shiga setting abubuwan sa yadda zai bukace su aduk lokacin daya dawo daga aiki kamar yadda yayi achan gidan sa da nimrah

Kwance take akan gado sanye da wando deep pink mai laushi da white tank top  tana faman juyi babu abunda take tunawa sai shirmen ta da  kawayen ta na schl..

Ita yanzu ma mohan bai dame ta ba as long as bazata gansa ba shikenan yayi mata..

Turo kofar hjy tayi ta dan mike zaune tana kokarin boye dangling breast din ta da trow pillown dake hannun ta
duk dama bata jin kunyar hjy mamah sosai amma duk randa bata sa bra ba sam bata so ta sake jikin ta gani take za'aga ne mata girman nonon ta..

Hjya ta tabe baki ..ta zauna daf al da ita cike sa hikima irin na tsoffi tace
Mohan fa yazo kinje kin gaishe sa kuwa?

Ta dan daure fuska ta sunkuyar da kai...dake nake magana banafsha
A hankali ta girgiza kai

Tace toh tashi kije ki gaishe shi nasan ya dawo yana daki ..
.ta ce to zanje hjy mamah amma zan iya dawowa ko?
Dan Allah kr kice na kwana wajen sa ni bana jin dadin kwana acahn ta dan marairace..

Murya ba yabo ba fallasa hajy Tace kaji min maganan banza,ke da zaki dawo zama dashi na har bada ai gwara ma ki saba..
Maza tashi kije abunki ai gaisuwa zakiyi ko kar ki manta ki dauki ruwa  dazu yace min Zaisha ruwa
Tana turo baki amma haka ta mike tare da sakaya hijabin ta tace toh..sannan tayi waje.

Ruwan ta dauka ta daura akan tray da white water glass ta yo kofar dakin sa ta buga sallama
Babu make up a face din ta don haka ya sa looks din ta quiet innocent and calm..
Kasan wuyar sa ya amsa don Tun da ya kalle ta sau daya ya maida kansa gaban project din sa dake laptop din gaban sa.
Ba yabo ba fallasa ta ajiye ruwan akan table ...wani karamin ajiyan zuciya ta dauke tunanin yadda zata fara gaishe sa take yi...who the hell did hw think he os da sai an takura ta ta gaishe sa...

Gashi tamkar bai san da mutum adakin ba haka ya cigaba da abunda yake bayan sa kawai tabi da boyayyen murkuda baki..
Nan ta cije ta dawo gefe a hankali ta furta "sannu"

Bai wani dube ta amma Aransa Abun ya bashi dariya da takaici ..
Sai ya dada shan toka minti biyar yana shiru bai amsa ba at same time yana lura da yadda hakan da yayi ya matukar bata haushi..

Tuni ta kumbura fuska he can almost spot that zagin sa take yi aranta amma bai damu ba..
Unxpectly yayi gyaran murya mildly yace, wani yace miki banda lpya ne da zaki ce min sannu.?
Kafin ta dago ta amsa ya tsare ta da wasu irin mahaukatan kallo...
"Get up and go"..ya hade rai..ta ma kasa magana don tuni idanun ta suke cike da ruwa...
A dan fusace ta mike tsaye zata bar wajen ya dubi ruwan data kawo yace"thanks anyway.. bance zan sha ruwa ba, so take it along with you bana son tarkace...
Sosai yake bata haushi Lokaci guda ta tsinci kanta da Makale wiya cike da shagwaba tace nifa bance kasha dole ba hjy mamah ta ce na kawo,..

Bai bari ta gama maganan ba yace ok... take it back ki mayar mata..

Tace i can't,ai cewa tayi kar na koma wajen ta na zauna anan ta toru baki har cikin ranta bata jin dadi..

Yayi shiru ya kau da kansa kamar ma baiji ta ba daga bisani yace"im busy..irin taje kawai shi baya bukatan ta anan ma ..'batare da ya dago ba yace "kiyi kokari kiyi facing studies dinki  kawai and tell her i dont need ol this.
tayi masa shiru..bai damu ba.. Cahn anjima ya dago ya kalle ta

Leaning back a bit Ya dago forensic eye balls dinsa ya kure ta directly
"jeki mana"ya furta tare da sauke karamin numfashi

Wani yarrr taji tsigar jikin ta na tashi Tuni ta dada kau da kanta har ma bata so ta dube sa".she's battling with her self esteem wai shin wani irin tsana ne take masa har yau bata gane ba,ohh god he's controlling her heart

AJALIN SODove le storie prendono vita. Scoprilo ora