*🌺🍒AJALIN SO🍒🌺*
*WATTPAD@ SURAYYAHMS*
BRILLIANT WRITERS ASSO🖊dedicated to umherny nesarllah
_Babu wani lokaci so im going to roundup agurguje_
54
_Infidelity_
Hankali kwance ta kunna motar ta kamar xata bar wajen Anma bata tafi ba,ganin jamian tsaro na rike rike da jamila yasa tayi wani munafukin Dariya sannan ta sauko ta dawo building din
Meya faru whats going on?
Ta shiga sahun wailing da panicking a jikin jamila tana jefo tambaya a taron jimamin kamar bata san komai ba
Ba karamin shiga wani hali jamila tayi ba dan kuwa hanifa Ita ce Mata guda daya a duniya gaba da baya
Hakan nimrah tayi zaman kukan mutuwar hanifa da jinyar jamila daga gefe tana bada oders kar asake aga evidence din mutuwar ko da kuwa fake ne.
Nan banagaren su banafsha kuwa bayan fitowar tA daga daki nemanshi ta shiga yi har dakinshi babu shi cos tunda hjya mahnoor ta fita dama bai biyo ta ba
Jin shiru yyi yawa agidan yasa ta shiga duba wayar ta a bugun farko ya dauka
Sassanyar
Muryanshi ya fara dokan kunnen ta sai da taji faduwn gaba
Tace where are you?yana murmushi ya fada mata
Aje wayar tayi cike da mamaki ta dawo daki ta shirya ziciyan ta
Ya kasa dena bugun shi.
"yaushe rabon hjy mahnoor da mishi tas tas a gidan nan shine har ya warware yaje wani wajen kamar ba abun da ke damun sa?
Kodai sun shirya ne da suka fita?..dan shafe shafen ta ta dda gyarawa ta sauya
Kaya ta dan suprise din da ta hada mishi ta tarkato dama ita chan wancan gidan yafi kwanciya mata arai fiye da nan.
Tana kaiwa nan taga ba kowa a haraban hatta masu ban ruwa da suka saba gaishe su in sunzo,wajen sai yayi shiru daya dauka yasa wajen yyi calm.
Shikuwa A babban sitting room din gidan ya baje kolin sa
Har Ya sauya kayan sa xuwa white naked cashmir shirt da bakin wando wanda yayi masa daas daas ajikin shi, Akan katoton chinese capert mai laushi ya yi xaman diris yana dada kawata flickering candles dinsa guda shida da ya kunnah gaban red driping icecream cake.
Komai daga cikin abin da ya girka ya tsara shi agefe,
Yana jin sautin shigowar ta yayi saurin kashe wutar falon,banda qamshin turare da abincin ba abunda ya bule waje.
Tayi sallamah shiru,gashi hancin ta ya dago qamshin abinci mai shegen dadi
Cahn tace bby where are you?
Meyasa ko ina duhu tana fada tana matsowa lusa sai da ya tabbata ta raba hankalin ta kadan sannan ya kunna candle din hannun shi
Yace here"aje babyn..
Tayi saurin juyi ta dafe kirji irin Woah tayi gsping ta juyo cikin mamakin ganin shi zaune comportbly gaban sa dauke da dates flickers masu dauke idanu,
Kafin ta gama aje maysam hasken six candles din sun kawata wajen yana rflecting dinsu duka daga inda suke.
Jakar ta bude ta fito da 12red roses daya ta riko shi daban ahannu tana tahowa inda yake xaune hasken candle din na dada carving masa kyaun jikin ta dake sakaya cikin red velvet blouse da pencil skirt
Sweetly smiling back ya dago gira yace mata hi"
Aje 11roses din tayi symetrically kamar an jere su agaban candles din ta mika mishi na hannnun ta tace
"for the one i luv"
Ya mika hannu ya karba sai Ya kai hancin shi yana shakar qamshin yana murmushi baice komai ba
Abubuwan dake gaban shi ta gama kallo tana murmushi izuwa kan plate din abincin tace what...what is this?
Zaunar da ita kusa da shi yayi kafin yace
"abinci nayi...
Whith help of google and phoning my gees...tayi dariya bata ce komai ba ta bude abincin tagani its a freshly made delicious streak da mushroom sauce ba abunda yake sai qamshi mai dadi"
Dan kadan ta ja pencil skirt din ta
Ta dale kan cinyar shi ya tallafo ta da duka hannun shi suna kallon juna kamar wanda xasu hadiye kansu slowly ta furta
"Happy birthday yaya mohan"
Lips din ta ya kama ya ciza kadan kafin yace too late...
Is my day sabida haka nii xanyi komai ....here is our lunch"..
Spoon ta dauko ta debo ta kai mishi abaki shima ya karba ya sa mata carefully uana furta i aprciate the way you love me"....tana hdiyan abincin slowly nunfashin ta bisa lips dinta tace you dont know how much i love you,inason kullum ace ina gwada maka hakan i want to do something very cute that all this ur girly friends will wishhh...dariyar shi ya dakatar da ita..cikin zumburowar baki tace am serious..yace but u had me
Ta girgixa kai tace ki ma kasan crushes dinka a duniyan nan sunfi karfi na yana murmushi
Yace ko?amma sunji kunya since thy let you melt my heart first...yana fada ya dago ta gaba daya suka mike tsaye,
Matso ta jikin shi yayi sosai ya rungume ta sai da duka suka dulmuye a duniyan sa basu tunanin fita acikin shi,...lumui yayi da idanun shi kansa akan kafadun ta yana jin tana tambayar sa abubuwan da suka wakana a lokacin da ta yo cikin maysam zuwa yanzu yna amsa ta suna hirar samun cikakken fahimtar juna.
