*🌺🍒AJALIN SO🍒🌺*
*WATTPAD@ SURAYYAHMS*
BRILLIANT WRITERS ASSO🖊dedicated to umherny nesarllah
_51 DRUNK IN LOVE_
Nusaiba ce ta shigo ganin shi yasa ta dan ja da baya tana sum sum tana sosan gefen kunne tace ina wuni yaya..
Wani miskilin yatsinannan kallon yayi mata upandan kafin yace "Lpya..dama kece kike buga kofa irin taku na mahaukata
Ko? Haushi yasa ta turo baki tayi kasa sa kanta
.....idon shi ya tsura mata daga bisani ya dauke kai.Sai ta Tayi shiruu.,a sanyaye tace sorry,bansam kana ciki bane, dama mumy ne tace banafsh..oh
..sai ta kame baki tace umm...anty Banafsha wai taje ta karbo MM tana kuka,ko kallon ta baiyi ba..sai ta dan leko fuskn Banafshan tace....kinji ko?to mum na kiran kiyace uhmm to anji mana.. just get lost,..nan ta sudade ta fita da wuri.
Idanun shi ya mayar kan Banafshan dake kokarin mikewa itama yace im leaving kije ki same ta din anjima zan duba jikin naki
..ta kalle shi"ba yabo ba fallasa tace toh,tana saukowa ta dauki hijab ta zura shikuma yay waje.
Tun da ya dawo gidan Bai fita yaje ko ina ba,Chan anjima bayan ya dan huta sai ya nufi site din mum dinsan suka sha hira,don lokacin da nimrah ta samu ciki adan cikin kwanakin hjy mahnoor ta sauko sosai ta fara masa kamar da chan.
To yau yake fada mata cikin ya samu matsala amma bai gaya mata zubar da shi akayi ba bare ya gaya mata meya faru.
Tayi bakinciki kam but never theless bai wani daga mata hankali ba,she tot ko irin complications na mata ne..,tunda shi likita ne tasan everything will be taking care of.
Hirar tafiyar da zasuyi gaba dayan take mishi,a cewar ta tana matikar kaunar wannan family function din sabida yana sata nishadi
Shi ana yin shi ne a kauye kauyen ma mai niima mai albarkatattun halittun Allah..
Tace "I want to relax my mind in natural environment with all the pure relaxing scents kaga daga mun dawo zanjini a dai dai sai na fuskanci upcoming show weeks dina
Murmushi mohan yayi yace mum kinsa abun nan aranki so whats so special?
Tace masa hollywood my dear,idan har da zan samu endorsement a nan wannan shekaran,
mohan"i will be the happiest creature in the whole world
Yace insha Allah zaki samu
I Wll keep praying for you,sai tayi murmushi
tace Ameen but is highly competitive my boy har tsoro nake ji,and i promise you a jigsaw puzzle in har na samu.Dan ware ido yayi Yana murmushi Yace what?mum"
tare sukayi dariya yana cewa am still a little boy now ko...kin dawo dani yaro.Shafa kanshin tayi tana murmushi Tace of cous
...mohan murmushin yake kanyi sai bai sake cewa komai ba don kuwa baya son hirar tayi nisa bare ya tuno da chan yadda intazo duba shi awajen hjya mama a sydney in yana kuka zai bita,sai taki tafiya da shi,toh da wannan jigsaw puzzle din take rudan shi kullum har ya saba da rashin ta arayuwar sa.
Mikewa yayi Yace zan iya tafiya?
Tace ok gudnite
..dan kadan ya dora mata light peg a gefen kuncin ta yayi waje.A chan fannin Nimrah kuwa ta sake baki cewa mohan yana conference a kano kuma Banafsha ta bar mata gida.
dan haka ta saka mai aiki agaba da iko da mulki Jin kanta take kamar ta karkade kura,
hatta kayan da Banafsha ke yawan amfanin girkin ta dasu tasa an kawar gefe.