*🍒🌺AJALIN SO🌺🍒*
_XPLICIT ROMANCE_*WHATPAD SURAYYAHMS*
Dedicated to umherny nersallah
18A gurguje ya bi bayan wajen ko sauraran bin takan securityn baiyi ba
Yana isa suna kaiwa bakin wani hanya kan wani karamin tsaunin dutsi suka tsaya gaba daya wajen babu kyan gani bayan anguwan ne ga broken bottles da dattin kayan bola duk sun cike nan..kana gani kasan deen ne na yan shayaye..
Ya fito bai gansu ba amma su suna kallon sa da shike a samaa suke..sunn kuma toshe mata bakiCewar karamin cikin su ka karo mana oga mana..dama yace bamu da amfani gashi yau mun samu masa arziki..
Kaga wancan garan yayi nuni da mohan..daga gani zamu karbe mai nauyi a hannun sa suka dan kwashe da dariya..Bin keyar sa da mari babban yayi yace da Allah chan ware..kazami
Ba kiran ogan da zamuyi wannan namar dawan ta muce....mu zamu karbe fararshin ta mu yi dana shan mu ehhh..sukayi dan elen sun na cikakkun yan daba..
Cikin jin dadi Karamin Yace sai oga amma idan babban oga suka ji labari fa muna ruwa...yace da Allah cahn ware..wazai fada musu in ba kai ba..
Suka fefefdde ni kaima haka zan feffede uwar ka a lahira....
Yace tuba nake oga..Duk suna ta surutun su ne basu san mohan yana bin sound din ba..
Gashi ya bar wayar sa a mota...sai ya rasa yadda zaiyi ya kira security baya son ya bar nan batare daya san ina suka yi da ita ba..Ita kuwa Zuciyan ta cike da tsoro don haka Kuka take yi sosai tana kicin kicin ko da zasu su bar ta tasha iska..
Haka suka tsaya suna ta surutun banzan har ta dan kufce hannun sa ta danna ihu tana kiran sunan mohan..Har dayan yana shirin wanka mata mari baban yace kyale ta,
Ta kirawo mana shi...ehhh ai sai da mai siya ake siyarwa..Shikuwa yana jinkarar ta ya taho wajen da gudu
Bai da tsoro don haka ko diff gaban sa bai fadi a idanun su ba..Suna hade ido ta miko hannu A birkice Tace senioree mohan..pls help me im scared...
Gaba daya ta bashi tausayi...Yace shhhhh kiyi shiru abunki im coming for you ok....bai jira ko second daya ba
Gaban sa gadi ya fara karasowa daf inda take
Babba yace lallai wannan gara ne..
Sai na faffede shi anan wllhy..
Karamin yace barshi zan gwada masa tashan shi..
Kwalaban dake wajen ya wawuso kusan guda uku ya gwara su da juna ya fasa suka tatwatse agaban ta sai da ta kuma sake tsala ihun tana rawan jiki..
Aciki kwalaben suka bar ta'gashi sun mata katanga gefe gefe tana tsukune a tsakiyan su sun san karya tace zata taka briken bottle din ta sauka wajen sa.
Shikuwa ko ajikin sa burin sa baifi yaga ya iso wajen ya dauko ta ba .
don wayannan thugs din ma damu ba su dame sa ba tukun
Yana daf da zai sa kafar sa ogan ya ce kai karamin dan iska ina zakaje ne wai..ehhh..ya zarovwata shakikiyar wuka cikin sabulallen wandon sa..
Sai ya tsaya idon sa na kanta duk ta raube tana jan shessheka..
Inya ganta hakan sai yaji zimman isowa gare ta yana motsi babban ua daka masa tsawa
Ka iso na zan fefffeda ka wllhy ..
Yace me tayi muku da zaka na tsorata haka ...
Suka kwashe da dariya.. Oga kaji
Wai tambaya yake dayan
Yace kashe ta zamuyi .
Sounding very pissed mohan yace baku isa ba ni zan karbe ta kuma na tafi da ita ..wawaye marasa aikin yi.Toh Idan ka isa ka sai hana mu..ko kula su baiyi ba
Yace comn banafsha come kiyi tsalle kar ki taka wannan abun..comn get up zaki iyaHaka kawai taji muryan nasa ya bata karfin gwiwa amma tana mike wa sai taji tsoron taka gwalaben..
Yana ganin haka ya hauro not minding that wuka ne a gaban sa..kuma idan adoke ne yasan zasu iya mas a illah amma shi haka kawai yake ji baiya tsoron kowa..sukam mamakin sa suke sha..
Yana haurowa kuwa
Babban ya ciro gun...yayi firing da wani irin fargaba ta sake zubewa kasa ta fasa ihu...tana karakrwa

ANDA SEDANG MEMBACA
AJALIN SO
RomantikaMeet DR MOHAN...and his two weird wives. #Banafsha #mohan #nimrah