page25

12.7K 808 80
                                    

*🌺🍒AJALIN SO🍒🌺*
      _XPLICIT ROMANCE_

Watpad SURAYYAHMS
dedicted to umhny

PAGE25

A firgice banafshan ta mike daga zauna tana zare ido dan harga Allah tsoron ta take ji.

Itako nimrah Tana lura da ita sai ta sauke wani boyayyen ajiyan zuciyan na munafurci tana isowa kusa da sauri banafshan ta mike tsaye zata koma gefe nesa da ita..tace'ni ba wani abu na zo nayi miki,magana kawai zamuyi ...ok? Ta daure dai ta fada adan saukake

Yadda tafada ba yabo ba fallasa yasa banafshan juyawa ta kalle ta cike da shakku batace uffan ba

Sai ta matso kusa kadan tace,ni rashiin kunyar ki dama yake hada ni dake amma ya kamata ki cire komai aranki yanzu kiyi hakuri da abunda nayi miki.. Kowa ya zauna akan matsayin sa
Kina ji na?...mamaki yasa banafshan tabe baki tana kallon ta irin anya ba mafarki nake ba.

Tace ina miki magana kinyi shiru,ni fa ba sa'ar ki bane da dan kin ga nazo ina baki hakuri zaki raina min wayo

Anan tace ohh ai ni ban san hakuri kike bani ba fa.

Aranta tace what? Take ta danne bacin ranta Tayi murmushi mai ciwo tace toh nafada miki yanzu.
Let's be cool ..bana son kuma ki kawo min wani raini ,nan gida nane ..miji ma nawa ne. .ure just like a little sister to us don haka ki kama kanki ai kingane me nake nufi ko.

Wani kallon kasan ido banafshn tayi Kasan makoshi Tace ok.

Da kyar nimrah ta wearing fake smile tace toh sai da safe ta fice.
Ta juya har da jawo mata kofa

Durus banafshan tayi har tana leken ta don kuwa bata gama yarda da nimrahn ce take fadan haka ba..
Ashe ta san ta girma ni kuma karama ce take wannann haukar?...ta tabe baki.

Gadon ta haura ta jawo system din ta. . Series din into the badlands ta fara sakawa tana kallo

Nimrahn ke tahowa zuwa dakin sa don Kafin  ta zo sai da ta dade tana shan ruwan sanyi tana huci..ba al'adan ta bane sallama don haka
Tana turo kofar ta hange sa akan gado ,daga shi sai sweatpants yayi luff luff kamar mai bacci.

Ganin sa hakan ma Wani dadi taji aranta,only god knows how much she loved him amma ta kasa gane me takee ciki yanzu..

Wani fuskan shagwaba tasa wanda ko karban surar ta baiyi ba dama kuwa gashi ta tsani saka atamfa amma dan tasan yafi son tana saka irin su
Yasa ta saka yau.

Jikin sa ta karaso direct ,ta dan lafe abayan sa tace mohan baby...ta sako bakin ta ramin kunnen sa tace nasa kanaji na..im sorry baby....dan Allah kayi hakuri..

Ko motsi baiyi ba bare ya juya ya kalle ta..

Haka tayi ta maimiatawa tana murkususu ajikin sa amma shiru..
Sanda ya ja mata tsaki ma tasan yana jin ta,gaba daya sai taji ta damu kenan yarinya zata raba ta da shi kenan ko me?

Ta gama mancewa yasan halin ta na sa fuska biyu, tun akan aysha ya gane cewa nimrah bazata taba yin gaskiya arayuwan ta ba

Nan ta rikice Har da dan fake tears din ta Tace i promise mohan alkawari nayi maka yadda kace hakan zamu zauna..pls don't turn ur back on me hubby,..yana shiru..tace am sorry ...nice bani da gaskiyan but you know i cannot leave witou you jiya fa ko nema ta bakayi ba kenan ka dena damuwa dani? Hannun ta ya ture ajikin sa...ta fashe masa da kuka nan ya tashi ya mike kamar wanda zai bar mata dakin ko alaman wasa babu a face dinsa..

Da sauri ta taro sa suka tsaya tare duk sai tabi ta rude musamman ma daya dage kansa sama irin bayason ma ya kalle ta bare yaji tausayin ta,yana motsawa tayi sauri ta fada a bare chest dinsa tana wani numfashin kuka mai rikitrwa tana shafa sa cikin wani yanayi...

AJALIN SODonde viven las historias. Descúbrelo ahora