page23

9.6K 605 27
                                    

*🌺🍒AJALIN SO🍒🌺*
         _XPLICIT ROMANCE_

*WATTPAD SURAYYAHMS*
Dedicated to umherny nesrllah

PAGE23

For my fans all over the media apreciate ur spirits
Yana fita kusan minti 1o bata iya tashi ba sabida yadda taji flow din ta na dada sauka har yana neman soaking  ta panties.

Hakan bai dame ta sosai da shike ciwon cikin ya dauke lokaci guda
Tabe baki tayi slowly,ai kuwa bazan iya jurewa ba indai mudin sai an min allura ta raya a zuciyan ta tana kokarin meikewa daga gadon

Its arond 5.56 to 6pm Bathrum ta shiga ta dade tana wanke jikin ta da warm shower gel masu tafiyar da tunani da qamshin su.

Idanun ta a lumshe suke. Babu abunda take yi sai tunanin sa hat ta fito

Nan ma ta bata lokaci sosai tana shirya kanta turarruukan humran da traditional scent na colaccha (kulaccha) ta dulmuya a jikin ta ta tsala simple make up wanda da shi da babu wanda kuma yayi mata bala'in kyau

Haka ma ta saka material sea green dinkin fitted gown ta daura dankwalin ta tsaf,bisa tsarin hour glass shape din ta a ko yaushe dirin ta na nuna tsarin sa a fili.

Wajen karfe 7 da rabi Daf ta mike zata dauko perf ta bi jikin ta taci karo da leda a gefe da gadon "jikin ta ne ya bata cewa shi ya ajiye it maybe lokacin tana wanka.

Qamshin dake tashi  aciki kawai ya isar basai ta duba ba tasan kayan ciye ciye ne na abinci

Dama bawani cin abinci yau tayi ba nan ta zauna ta bude ledar,hotel packaging ce dan haka kan tagama budewa gaba daya yawo ya tsinke,nan take taji sha'awar cin koma miye ne anan din sosai gamshin ya bata appetite abakin ta...chicken zuccini ne da plaintain chips sai katon rubber na diary queen icecream.

Zama tayi tana ci a tsanake dama ita sam bata son ta fice ta hadu da masifan nimrah
amma Duk yadda taso cin abincin dayawa baiyuwa ba haka ta gaji ta kyale ...shi ya ja mata lokaci don kuwa ayanxun karfe takwas yayi har ya qauce.

Nan Ta mike Ta fito  ganin ko ina shiru babu kowa yasa ta samu karfin gwiwar hawa sama inda taga yabi ranar

Ko nisa batayi taga door ba tantama tadan nan din ne dai dakin sa
Wani gajiyayan ajiyan zuciya tayi sannan ta isa daf a hankali tayi knocking sannan tamurda hadden silver door handle tare da sake sassanyar sallama

Yana tsaye ne agaban wardrob Bai amsa ba ya Juyo suka hade ido..

Shiru ne ya ratsa wajen ayayun da yake kallon kyaun surar ta ita kuma gaba daya kirjin ta ne ke racing ganin daga shi sai gajeran wando ne babu riga akan kirjin sa.sai ta ja gefe ta sunkuyar da kan ta tayi shiru

Ganin yanayin ta yasa yayi gyaran murya ya bata izinin karasowa ciki sannan ya juya ya cigaba da dauko kayan da yayi niyya zai sa 'pure white t shirt da shorts mai kyau na calvin klein
Dama ya saba sosai mostly inners dinsa ma gaba daya na calvin din yake sawa sama sama ya fetsa turaren sa ya tashe kansa da soft baby brush

Daga nan...In Not less than 5minutes ya dawo ya zauna kan gado sama da ita  inda ta rakube a kasa daf tana sunkuyar da kanta cike da  nagartaccen kunya.
Da kyar ta iya budan baki ta gaishe sa.

Shikam bai damu ba Sai ya jawo computer sa batare da ya kalle ta da kyau ba yace ciwon cikin ya tafi ko
Ta gyada kai
A hankali ta sauuke numfashi
Dama ita Tun da ya tsaya goge jikin san bata dago ba
Kirjin ta ne ke bugu tarasa yadda zata ajiye numfashin ta 

Dada matsowa yayi yana Kallon ta musamman yadda take wasa da slim  fingers din ta,wasu mahaukatan zanen jan kunshi kawai akayi musu gashi sunyi ja sosai tamkar wacce bata taba ruwa da su. .

AJALIN SOWhere stories live. Discover now