*🍒🌺 AJALIN SO🍒🌺*
_XPLICIT ROMANCE_*WATPAD SURAYYAHMS*
Dedicated to umhny nersallhJust so how special u mean to me, for you I ll wll cross all bodears to rite a page my durling *FATIMAH TIJANI*
a very Big happy bufday tp you Allah ya albrkci ryuwanki jannah is my wish for you babe"'
belatedmywc'PAGE22
Gaba daya jikin nimrahn yayi sanyi ya sauya kama daga an asalin mutum mai hankali sai hushi take tana gurnani..
She's deeply hurting fiye da yadda idanun kowa yake gani...
Tunani take aranta cewa how cud she even control her temper bare aje ga mummunan kishin abunda taga ni wajen banafshan yanzu
Shi kansa shiru yayi yana jin impulse din ta duk jikin ta yayi zafi sai tafasa take..
Sai yau ta tabbata da cewa darajar mahaifiyar ta ne kawai yayi ma banafsha katanga da mutuwa a daren yau don ji take
kamar bazata iya baYana jefa ta agado ta kife Kuka ta sake takeyi baice uffan ba ya juya zai tafi tayi saurin tasowa ta kamo hannun sa...tace wai
Ina zakaje?Zaka ce mata ta fita min agida na ne? Idan ba hakan zakayi ba ni zanje da kaina...tayi fizga cikin masifa cikin kukan take cewa i cant take this.Sosai ya gane lamarin ta don haka ya nitsu sosai Bazata ya jawo ta ya kuma harde ransa...
Sit down here and wait..ya zare mata ido da kakkausan murya yayi waje atake..
Bata iya yin komai ba Kallon kofar take da ido tana bambami deeply"
Regreting why she dint hurt banafsha badly aiko da fasa mata kai da tayi.
Wato gani yake kamar wasa nake masa ko?
Babu wanda zai xauna lapya agidan nan kuwa..
Yar iskan yarinya karuwa
Duk gidan nasu karuwai ne..yan bura uba...ai kuwa duk da Sexual arousing perfumes din da kuka kumtso mata sai na ci uban ta..karuwan banza tsoffin bariki Marasa imani..
Ta dada jan kuka ta kife kan gado kamar mahaukaciya..Its been 5mints da suka shige daki amma banafsha tana tsaye anan tana share kwalla bata ma san me zatayi ba.
Shin ta tattara kayanta ta shiga ciki ne ko ta bar maata gidan ta kamar yadda tace
She just got more scared da mohan yayi shiru baice komai ba. .
While ita gani take kamar yaji duk abunda ya faru..Duk dama ita karama ce amma sam tasan bazata iya jure munanan kalamai akan iyayen ta da wnda suka raine ta ba Musamman idan na zubda mutunci ne
Tun Kafin yayi gyaran murya qamshin sa ta soma shakowa a iska tayi saurin kau dakanta ..har ya iso gaban ta tana mutsu mutsu
yace"ohh jira na kike na zo na tattara miki
Me kike yi anan ?Ta dan dago ta kalle sa..zatayi magana yace...
Pack ur things and take them in my freind bana da son lalaci..
Comn fast...ya dada hada rai da wuri ta shiga parking tana shiryawa tana kaiwa ciki
Haka kawai taji ta takura sai ta fara kukaDan kadan sautin kukan nata ke fitowa amma yana ji sai ya harde hannu yana duban ta har ta kammala shigarwa tass kamar ba ataba ba..
Aransa Haka kawai ta bashi tausayi..he knws that nimrah bazata fita sha'aniin ta ba sabida da kishin ta take kwana take tashi he knows that tun bayau ba,come to think of that she's just a girl me ta sani..idan ya bari hakan na faruwa yasan yaci amana"
Tana jiyowa suka ci karo da idanun juna atake ya sa hannu ya dan finciko ta jikin sa
Dauke kanta tayi yayin da take shirin juyi Ya dan nannande ta da hannun wansa tayi ruff gaba daya ajikin sa.
Ta najin ta a kirjinsa ta dada sake hawayen slowly ta lumshe idanun ta sosai.. yace kukan me kiye ne wai bake kika ce kinji kin gani ba?this is exctly what im telling you amma kinki ji kice zaki zauna dani da matata..yanzun sai yaya kuma?
DU LIEST GERADE
AJALIN SO
RomantikMeet DR MOHAN...and his two weird wives. #Banafsha #mohan #nimrah