*🍒🌺AJALIN SO🌺🍒*
_XPLICIT ROMANCE_*WHATPAD SURAYYAHMS*
Dedicated to umherny nersallahPAGE28
Tunda ta tashi taganta ita daya a dakin Washe gari da safe tsoro da fargaba ne ya cika ta
Da kyar tayi sallah,tana dar dar kar taji an banko kofa an shigo,
Haka ta kasa tabuka komai,zaune take a gefen gadon ta tana latsa wayar ta hankalin ta duk baiya jikin ta.Sai yau take ganin girman abun da tayi jiyan,tasan me rabata da fushin nimrah sai Allah.
Da misalin karfe 7 saura sai ga motsi a kofar dakin A hujajn ta dake wayar a bakin gado ta mike
Qamshin turaren nasa ne ya soma sanar mata da shi ne,yana shigowa suka hade ido,yasha kyau as usual.. yau bakaken suits yasa na valentino garavani,fuskan sa yayi fresh sosai yana wasa da wayar sa a hannun sa da ya dauki agogon gold chain na phatek philip and co.tsadadden neck tie din Nautica daya hade da shi ne ya dada burge ta..a sace tayi boyayyan ajiyan zuciya...ta amsa sallamar sa
Shikuwa Yana kallon yanayin ta,ya gwalo ido da muryan zolaya mai ban tsoro yace toh gata nan...gata nan..
A rude tayi wani juyi zata haura kan gado aguje don ta buya sai tim ta fada akasa war was..
Wani irin dariya ya fashe da shi shi dama da su ya kwana aransa,..amma baiyi nisa ba musamman daya ga ta rike kafar tana wasshhh wassshh jikin ta har na rawa..
A take ya sauya mood dinsa ya iso gare ta,yace mugani..hawaye ta sake masa mai sanyi ta lumshe idanu
jin rudadden qamshin dake tashi ajikin sa na turaren daya koma shafawa yanzun wato jasmine...mai mugun mugun daga mata hankali ,nan ya sa ta shiga wani zautaccen yanayi mai saurin tayar da hankalin duk mai kallo....Sai Ya bita da kallo da shanyayun idanun sa har wani oily grey eyeballs dinsa suke yi...da wani irin sanyin murya tace yaya kafaa na...ya shafa kafar slowly.. yana kallon pitch delicious lips din ta yace sorry..lemme see.
Sai ta dan mike kafar kadan wandon nitien nata ya daga,amma haka kawai yake jin wani azaban bugun zuciiya na taso masa,itama hakan ne,ganin bai fara gane makansa ba sai ya shafa kadan kawai ya mike tsaye kamar an tsakure shi..baice komai baIta kuwa tunanin kar ya tafi aiki nimrahn ta shigo ya sa ta mike ta same shi..kallon dan karamin dingishin datayi yayi yace ,toh sannu.. Gwara ma ki warware shi ki samu na gudu..ni tafiya zanyi aiki.
Kamar ya tsokaneta tuni ta shasahnce fuska tace yaya,dan Allah tafiya zakayi? Wallhy inajin tsoro,ni zan bika.
Bai amsa ba ya kalle ta ya tabe baki,a shagwabe ta karaso kusa da shi
wani irin yauki da saibi ta sa a muryan nata tana wasa da hannun ta tana pouting gwanin shaawa..
Haka kawai yaji ta burge sa,and of cos she looks beautiful a duk yadda yake samun ta...amma bai fasa ba sai da ya sata ji tsoro sosai duk dama hawayen da take zubar masa ba so yake yi ba.
Cikin salo,ya jawo ta jikin sa yace idan kina son kanki da lpya kiyi abunda nace miki..
Ta gyada kai still wondering how on earth zatayi coping,duk da yace nimrahn ta fita da safe kuma bazata dawo da wuri ba,.amma haka taki firrr ta sa shi dole ya mata alkawarin zai dawo before time.Bayan tafiyar sa ko ina shiru ta firto ta kimtsa gidan tayi breakfast.
Dama yace mata idan nimrah ta dawo bazata taje dakin sa ta buya,ba abunda zai same ta anan.
Haka ta dinga dar dar agidan, tana jin motsi sai ta gudu taje site dinsa,da hakan har ta samu ta gyara masa dakin sa tsafff ta lalaiya ko ina da qamshi.Dama ita bata cika magana da masu aikin gidan ba,da shike am duk maza ne kuma sun fi karban oders direct daga wajen sa.
Amma da faisal ya kawo mata aikan fruits din da mohan ya aiko, aanan take jin labarin cewa ai mahaifiyar nimrahn ne ta zo,sabida harkokin siyasa dake gabatowa sun shiga hidima.

KAMU SEDANG MEMBACA
AJALIN SO
RomansaMeet DR MOHAN...and his two weird wives. #Banafsha #mohan #nimrah