page15

8.5K 618 15
                                    

*🍒🌺AJALIN SO🌺🍒*
      _XPLICIT ROMANCE_

*WHATPAD SURAYYAHMS*
Dedicated to umherny nersallah

[PAGE15..

Bakaramin dadi Ade driver yaji ba duk dama bai isa ya nuna hakan a face din sa ba,shi dama baida matsala wajen kaita amma dawowa da ita ne abun ya fara fin karfin sa.

Haka ya ajiye ta a schl,
Ko daman zama suyi magana da su fazika batayi ba security suka zo suka dauke ta tun daga aji sai cikin motar mohan..
Taji haushi sosai toh meyasa zaizo ya dauke ta ita driver take si ba shi ba,..gashi ko magana bai mata ba straight ya ajiye ta agida kuma ya fice abun sa.

Tayi banbami hae ta gaji..gashi babu waya bare ta fada musu an dauke ta yai da wuri.
Haka tayi zaman kunci washe gari ganin driver ne ya ajiye ta sai bata damu ba..sai ta dauka hala maybe jiyan mistake aka samu.

yau kam ba irin tsokanan da su maryam basu mata akan ameer ba amma haka taki sam ta furta komai..
Ita dai cewa takeyi bazata yi soyayya ba..fazila tace kai banafsha akan dan uwana baiyi miki ba ne ko dai jan aji?hmmm yarinya kar fi naga kinzo kina fallen.. Don nasan bazaki ce bai hadu ba ko ni nan nasan yayi so wlcome to our family.. su kayi dariya..banafshan tace hey am seriius guys ki bashi hakuri i can't date him da gaske nake.
Maryam tace like seriously,?..habawa banafsha ko baki so muce miki sister inlaw ne..so young huh"kkk bazamu neme ki da tsokana ba shikenan? Kin yarda u shud see how crazy yaya ameerr is going abt you cewa fa yayi zai na zuwa dauko mu da fazila don kawai yana ganin face dinki..ita kanta sai da ta bisu tayi dariya..
Yana daya daga cikin tactis din su maganan serious ne amma acikin wasa suke yin sa.

Minti 5 kawai suka dauka Suna cikin haka da shike sun saba dadewan su anan basu damu ba
Cikin haka saiga security ya dosu so
Kirjin ta ya buga kam amma sai ta fuske sukam ma basu kura ba...yace mrs banafsha?
Tace yes.!!
Yace an zo daukar ki..
Juya kanta tayi ta schl park bata ji dadi ba Kafin tace wani abu ta hango motar mohan..
Hahhhh.. ta furta a gajiye da wani rin fuskan haushi..
Kamar zatayi kuka Tace kaje ina zuwa..ya juya abunsa.

Are you alright? Fazila ta fada da fuskan damuwa ganin yadda mood din banfshan ya sauya wani ri..
Maryam tace banafsha ko dai wani abu ya faru ne ranar mun saki kin dade awaje ko?.naga jiy ma da wuri kika tafi gida..tace nooo nooo ba abunda ya faru
Kawai bana son nabi wannan din ne.shegen takuri ne da shi

Tare da sauke ajiyan zuviya fazilat tace ok,
Ba driver bane sai  ya jira ki ai ko..
Da kamr zata ce ah a ba driver bane, sai tayi tunanin me zatace musu to?mijin ta? Noo tasan bazata taba fadan haka bare ta dauke sa hakan
And she can't say yayan ta ne ko wani abun ta"
Kawai sai ta fuske ta amsa da driver ne suka cigaba da sha'anin su.

10 more minutes bata tashi ba,kuma tasan yana kallon ta tunda security yakai masa aikan tana zuwa..
Tsoro ne fall ranta mama ta daure..
Cahn Bata hankara ba sai taji wani irin mutsini a hannun ta fazila ce ta mike tsaye kamar zata sume in amusement...
Wani irin kallo take binsa da shi maryam ma haka shes calm amma nata amusement din yazo har da bugun zuciya..

Nan ne ta gan sa ya sauko ashe ma ya zago ta inda suke bata gansa ba.

Kamar zata sake hawayen dake cike a idanun ta ya sauko

Yana tahowa wajen mu..fazila tayi giggle
Maryam tadan jawo ta tana cewa zauna zauna..
Sake baki banafsha tayi tana kallon sa a dame.

Tafiyan sa yake a nitse yana dosu su.. Cool enough ya dan sake fuskan sa tho ba sosai ba..
Sanye yake da plain t shirt wanda ya tafi da coperate look dinsa da cavani coat fari kat da matured jeans blue..
Ba karya he's an Alpha male,komin sa abun na burgewa ne.
Sun gama rikicewa kowacce tana jinkamr wajen ta zaioz banda banafshan dake cikin wani hali.
Yana isowa ya kare musu kallo in a quick glance..

AJALIN SOWhere stories live. Discover now