*🌺🍒AJALIN SO🍒🌺*
*WATTPAD@ SURAYYAHMS*
BRILLIANT WRITERS ASSO
dedicated to umherny nesarllah*Masoya abun alfahari im giving this page to all fans who messge to pray,call and show concern for me.nagode muku na musamman!*
_53.... FIFTY SHADES_
A cikin sati guda daya wakana wani babban al'mari ne ya faru tsakanin nusaiba da banafsha Wanda Tunanin hakan ya hana nusaiban sakat.
Most times sai tayi zugum tayi shiru zaune a bakin gadon ta tana tuno dabbancin da ta dinga aikatawa da cahn baya.
Lallai babu wata riba acikin tsanar dan adammusamman ma wanda bai taba zamtowa cutarwa ga lamuran da ya shafi rayuwar ka
'..ashe har wanda kaki jinin shi zai taimaka kuma ya rufa maka asiri?ita kanta tasan badon rufin asirin banafsha ba a yau da bazata iya kallon kowa cikin idanun sa ba.Wani nannauyan ajiyan zuciya ta sake ta kuma lumshe idanun ta tana tuno da yadda saurayin ta fahad ya so ya keta mutuncin afilin Allah kuma a wulakance,ga kalmomin sa masu zafi da suka kasa dena zagawa cikin kwakwalwar ta".
A daya bangaren yadda ta kasa kare kanta ya bata mamaki "those that mean i deserve all what he said?bantaba sanin matsayi na a duniya ba sai yanzu..lallai ni ba komai bace kuma bani da abun tinkaho na zahiri inban gyara halaye na ba ..
kafadunta da aka dafa yasa ta dan farga ta dago,..kallon 3scnd sukayi ma juna kafin nafia ta zauna
Nusaiba Wai meye kike tsame kanki kwana biyu sai shiru shiru kike kamar wanda tayi gamo?
Dan karamin murmushi tayi tace Hmm Uhmm lpya lau kawai banjin nayin magana ne
har an fara shirin komawa gidan ne
Realy wanna go home ta sauke ajiyan xUciya tana shirin mikewaNafia tace Ina zakije ?
tace wayata zan karba wajen maman maysam,Tare da wani yatsinannen kallo Nafia tace,What?wacece wannan kuma?hmm har wata mamam maysam kika samu ko
...ke kuma mai yakai wayar ki wajen ta neman raini da zubad da class ko me?
Rau da ido Nusaiban tayi cikin juyi tace Kai Anty nafia
..bawani raini she's just helping
Fix things.Nafia tace fix?wannan din meta iya inba iyeyi ba,wanxan me ji itace favourite din kowa agidan nan? i hate her..
Nusaiba na shiru bata ce komai ba sai ma tsinin baji da ta dada yi,cikin mamaki nafia tace ikon Allah,
nusaiba ko kema ta tsafe kine kamar yadda ta tsafe yayahn ki?wato kema kin fara bin ta kamar su mufida ko?chab ai nikam ina nan wallhy nafi karfin kambon datake murxawa
,insha Allah sai naga yadda na hura cikin nimrah ta gyara mata zama,me akayi akayi ta?Enough is enough ai ba ita kadai ya auro agidan nan ba.Cikin rashin son tsawaita maganan Nusaiba ta zumburo baki cikin ranta taba kukkkuni "just check out on yadda muke daga ma kanmu hankali wai muna hating,ga banafshan na chan bata san damu ba,i cant do this anymore i have My own life to take care of
tace ohhh nidai babu ruwana da kowa yanzu anty nafia...
hanyar waje ta nufa tana furta bari na karbi wayata im coming.Aka bar nafia tsaye durus tana mamakin nusaiba.dan kuwa tasan ko ita bata kau nusaiba cakki da fadin bakin banafsha ba
Site dinsu ta nufa strght Ganin wulgawar sa waje,yasa ta sake Jikin ta tayi sallama ta shigo
Tare Da kallon mamaki banafsha ta kalle ta"nusaiba ashe kece ai nasha ko yaya ne yayi mantuwa"
Tace ah 'h..naxo na tambaye ki ne ko kin samu wani labari..game da quduri fahad ?take idanun ta suka ciko ruwa Muryan ta ya sauya