*MEENAL WA LAMEEN*
*Written 2013*
*Posted 2019*'''ZEE YABOUR'''
*Follow and vote me on wattpad @ZeeYabour*
'''IN DEDICATION TO'''
*Zakiya Musa Bala*
*Hafsat Salisu*_*Haske Writers Association*_
*20*
"Ina ka samu wannan mara tarbiyar Al'ameen?" Aunty ta tambaya, "Aunty wlh ba budurwa ta bace, tun a 9ja take bina tana sona na gaya mata ta kyale ni tak'i", " To kayi hankali da irin matan nan", "In shaa Allah"
Layla ke ta faman zirga zirga a d'aki, tana tunani me zata ma Al'ameen yayi dana sanin marin ta, Ya dawo yana sonta, Kusan 30mins tana abu d'aya, idea ta fad'o mata tayi murmushi, A fili ta furta "Ka kusa zuwa hannu na Al'ameen".
Sati ya zagayo an yanka rago, Twins sunci suna Muhammad da Mahmoud, Ba'a yi taron suna ba kasancewar yan' 9ja basu zo ba, Daddy yace ba sai sunzo ba, wahala ce, Al'ameen yaso suzo ko dan Meenal.
A school Farda ta masa barka da taji labarin haihuwar, Ya amsa mata da sakin fuska, Taji dad'i sosai, Har Fahad ta fad'awa jin dad'in ta.
Ya rage d'aurewa Farda fuska, ya lura tana da hankali, Yau ma ya fito class zata shiga, suka yi kaura, wayar sa ta fad'i, Da Sauri ta duk'a tana mik'o masa " Kayi hak'u..." , Bakin ta ne ya sark'e ta kasa k'arasawa sakamakon had'a ido da suka yi, Duk wata jijiya ta jikinta ji tayi ta daina aiki, For the first time yaji gabansa ya fad'i dan ya had'a ido da mace, Karb'ar wayar yayi ya rab'a ta gefe, ya wuce, Ta mik'e jiki a sanyaye tana addu'ar Allah yasa bata yi laifi a wurin sa ba, Tuna hoton yarinyar dake kan screen na wayar sa, Yasa zuciyarta bugawa "Kada dai yana da budurwa", Tacewa kanta, Kanta taji ya wani sara, zuciyarta na cigaba da bugawa, Wayarta ta jawo ta kira Fahad, ta tambaye shi Yana " Ina?", "Gani cafeteria", " OK am coming"
Cike da damuwa take tambayar sa "Wacce akan screen na wayar Al'ameen?", Yayi murmushi yace " K'anwar shi, yana k'aunarta fiye da komai, yana ji da ita, idan kinga yana fad'a, hirar ta ake masa ko kuwa waya yake da ita", Ta sauke ajiyar zuciya tare da sakin fuska tace "Allah sarki, Ya sunanta?", " Meenal", Tayi nodding kai, a ranta tace "Ta samu wata hanya da zata k'ara kusanta dashi".
Al'ameen ke video call da Meenal, yana nuna mata twins, " Wow they are so cute, I feel like flying to London", "Idan anyi hutu kice Bappa ya kawo ki", " Toh", "Who is Muhammad?", Ya nuna mata, "And who is Mahmoud", Ya nuna mata, " They are identical twins, but kana gane su", "Yes kema dan bakya tare dasu ne", " I will soon be with them", "Allah ya yarda", " Amin", Sun dad'e suna waya kafin suka kashe.
Zaune suke, Al'ameen, Fahad da Farda, kowannen su da littafi a gaban sa, "Naga wata yarinya mai kyau a wallpaper na wayarka", Farda ta fad'a ba tare da ta kalleshi ba, Ya d'ago yana kallon ta, Ta cigaba da cewa "I like her, Ya sunanta?", Murmushi ya sub'uce ma Al'ameen yace " Meenal, my only and sis", Sai a lokacin ta juyo ta kalleshi, ta yarda ba k'aramin so yake ma Meenal ba, ganin yadda yake far'a, Tace "Anan garin take?", " Nop, tana 9ja", "Ayyah, Please idan kunyi waya ina gaisheta", " Zata ji", Ta juya ta cigaba da kallon littafin kamar mai karatu, zuciyarta cunkushe da tsananin son shi.
Al'ameen yaji Farda ta shiga ran sa, saboda ta nuna tana son Meenal, Wayar shi ya jawo ya kira Ummi, Meenal ce kuwa ta d'auki wayar, Suka gaisa yace "Ga wata yayar ki zaku gaisa", " who is she?", "Gata dai"
Ya mik'a ma Farda, Suka gaisa tare da introducing juna, suka d'an tab'a hira, Farda taji Meenal ta shiga ran ta sosai, Haka Meenal taji Farda ta shiga ran ta.
Tun daga ranar kullum Farda sai ta tambayi Meenal, Ya amsa tana Lafiya, Itama Meenal idan suka yi waya tana tambaya ina Ya Farda (haka take kiranta), Har Ummi tasan labarin Farda a wurin Meenal.
Damuwar Farda ta rage, dan yanzu Al'ameen na kula ta, ya sakar mata fuska unlike before.
Layla na bin duk wani movement na Al'ameen, Ta fuskanci yadda yake sakewa da Farda, har ta fara zargin son ta yake, A ranta ta k'uduri aniyar raba su.
Farda bata da k'awaye ita kad'ai ke yawo a school, bata son hayaniya, Tafiya take rik'e da littafai, Layla tasha gaban ta, Tana mata kallon sama da k'asa, "Baiwar Allah Lafiya?", " Kema kinsan lafiya ba zata tab'a kawoni wurin ki ba", Layla ta fad'a cike da tsiwa, Murmushi Farda tayi, "Zuwa nayi na baki concrete warning, ki fita hanyar Al'ameen, idan ba haka ba wallahi ki kuka da kanki", " Ki fara samun matsayi a wurin shi, kafin kizo kina hargagin banza akan wanda bai san kina yi ba", Tana fad'ar haka tayi gaba, Murmushi Layla tayi duk da maganar ta mata ciwo, tasan abunda ta tsara.
Wurin shak'atawar da Al'ameen ke zuwa kullum da Yamma, Layla ta je daidai lokacin zuwar sa, Mutumin dake had'a masa milkshake tayi bribing da kud'i, ta bashi wata k'waya tace yasa masa a ciki.
Al'ameen kuwa yazo, Yana zama mutumin ya kawo masa, Layla na gefe tana kallo, tana murmushi, son shi na k'ara shigar ta, Ya d'auka ya fara sha, Minti 5 da ya sha, Yanayin sa ya fara canzawa, Wata irin desire ta taso masa, Ba abunda yake son ji kusa dashi kamar mace, Layla na ganin idon shi ya fara lumshewa, Ta taso tana yanga, ta zauna kusa dashi, "Sannu da hutawa Al'ameen", Kai kad'ai ya iya d'aga mata, Hannun shi ta kama, ta had'a da nata, Ya hau k'ok'arin rungumeta, Jan hannun shi tayi, ta nufi wani d'aki dashi a nan wurin, Bakinta ta had'a da nashi, Ya shiga kissing d'in ta, yana shafa jikin ta, Romancing d'in ta tayi sosai, ba tare da yasan yana yi ba, ita kuwa tana biye masa dama abunda take so ne.
Kayanta take k'ok'arin cirewa, taji ana knocking, da saurin ta gyara, Ta raba jikinta da nashi, Ta bud'e k'ofar, Wata baturiya ce tace " What are u doing in my room?", "Am sorry" shine abunda ta fad'a, Ta jawo hannun Al'ameen suka fito, Baturiyar taja tsaki.
Al'ameen sake jawo Layla yake jikin sa, Zasu shiga motar sa sai ga Fahad, Gani yanayin Al'ameen ya tabbatar masa ba lafiya ba, Kallon tuhum yama Layla, sai yan' harare harare take, Karb'ar mukullin mota yayi, Yasa shi ciki, Shima ya shiga, Yaja motar, Ya bar Layla tana cizon yatsa, taso sunyi having sex, amma ko a haka ta cimma burinta, Tayi smiling.
Gidan shi ya wuce da Al'ameen, Wani irin numfashi yake, yana cafko Fahad, Tausayi sosai ya bashi, Yasan sharrin Layla ne, Maganin bacci ya d'auko ya bashi, in less than 3mins bacci ya d'auke shi.
Ya dad'e yana bacci, Ya farka da sunan Allah a baki, "Me ya kawoni nan?", Shine tambayar da ya fara ma Fahad, Ya labarta masa abunda ya faru, "Ya Salam, ina fatan baka ga na mata wani abu", " Ban gani ba, dan kayan ka lafiya suke", "Alhamdulillah, I have to deal with Layla, sai na mata abunda har ta mutu ba zata manta dani ba", Ya numfasa yace " Thank you Fahad", "Shh what are friends for", " Zan tafi gida" , "OK Allah ya tsare gaba", " Ameen"
Kiran ta yayi yace "Su had'u bakin school", Ba tare da tsoro ko fargaba ba tazo, Ya taso zai mare ta, Ta rik'e hannun shi tace " Kada ka k'ara ma kan ka laifi, ka bari kaji da wanda kayi", Kafin yayi magana, Ta nuna mishi video a wayarta yana kissing da romancing d'in ta, Wani ihu ya saki, tare da fad'in "Innalillahi wa inna ilaihir raji'un", Ya dafe kansa, jikinsa na rawa, Dariya ta saki tace " Dama na fad'a maka sai kayi dana sanin mari na, ko shaid'an na tsoron kaidin mata", "Ki goge video nan ko na tattaki a wurin nan", Wata dariyar ta saki, Ya kai hannu zai fisge wayar tayi saurin ja da baya tace "Idan kana so na goge video nan sai ka amince da soyayyata, ko na watsa shi duniya ta gani", Kasa magana yayi jikinsa na cigaba da rawa, yana jin muguwar tsana da haushinta na k'aruwa a ran sa,
Bata ankara ba sai ji tayi ya kwashe ta kai k'asa, Ya fisge wayar ya faffasa ta, Ya hau dukanta kamar ya samu jaki, tana ta ihu, sai da ya mata ligis, Wata irin dariya ta saki tace " Kayi aikin banza, ina dashi a system, ina da copies a CD plate sun kai biyar, dukan da kamun ya k'ara maka laifi, sai na yad'a shi duniya ta gani muddin baka amince da soyayyata ba", Wani tashin hankali yake ji wanda bai tab'a riskar kansa a ciki ba, "Amsar ka nake jira ko ka bani dama na yad'a?", Ta jefo masa tambayar da ta k'ara hargitsa tunanin sa.*Follow*
*Vote*
*Like**ZEELISH*💕
YOU ARE READING
MEENAL WA LAMEEN
Romance"A da ina son ka ina k'aunarka ina ganin girman ka , k'imar ka mutuncin ka darajar ka, A yanzu na tsane ka tsana mafi muni, ba wanda na tsani gani kamar ka, ka aikata abunda ko kafiri yayi sai al'umma tayi Allah wadarai dashi, Wallahi Wallahi Wallah...