*💥💥AUREN FARI...💥💥*
*SLIMZY✍🏼*
_Wattpad@slimzy33_*SADAUKAR WA:*
*HAUWAU MU'AZU AMIR RUMA...*WANAN SHAFIN KACOKAN NAKI NE ANTYNA,
*AYUSHER* *MUH'D....* KAINUWA DASHEN ALLAH BA NA MUTUM BA...MAMAN *HUSNAH* DA *HANAN* ALLAH YA RAYA MIKI ZURI'A.....👏🏼❤️SON SO FISABILILLAHI
*27*
D'aki ramlah ta shige ta fada kan gado ta fashe da kuka,tsaye yayi a bakin kofa yana kallon yadda take kuka gabaki daya ya kasa ko motsi irin wanan kukan jiddah take yawan yi dik lokacin da suka samu matsala....shasshekar kukan jiddah ce ta fado masa lokacin da ya mareta a daren da ta kwana a parlor.... runtse idonsa yayi yana jin wani abu na sauka a kansa tamkat tsawa,dafe kirjinsa yayi dakyar ya taka ya haye gadon ya janyota jikinsa ya rungumeta yana shafa bayanta,cije bakin sa yayi yanajin wani abu mai kama da tuhuma a cikin zuciyarsa,anya zai iya jure zuciyarsa batare daya tuhumi ramlah ba?....lamo tayi a jikinsa ta dago fuskarsa tanayi masa wani kallo "kana son matarka ko?kana son ka dawo da ita ne?"tayi tambayar hade da tsaresa da ido,
Shima tsareta yayi da ido hannunsa na bubbuga bayanta ya daga mata gira daya cikin sanyin jiki yace "Ramly...ina son jiddah har gobe,kuma ban taba jin tsanarta ba tun abinda tayimun abun na bani mamaki sosai saboda nafara tunanin tafini gaskiya"..
Wata zabura Ramlah tayi ta shiga ja da baya akan gadon tana kada kai cikin tashin hankali "kana sonta? kace baka taba jin tsanarta ba?kuma kana ganin tafika gaskiya?"
Gyada mata kai yayi "tafini gaskiya ramlah...nine silar lalacewar rayuwar jiddah har ta fada aikata zunubi itada aminina nasamu wanan cikakken bayanin ne wajen kanwar mahaifina hajiya gwaggo,tabbas dik namijin daya kasance da irin halayena to tabbas yanada babban kaso wajen lalacewar macen aure da zataje bin wani namijin a waje,a halin yanzun ina yawan tsintar kaina cikin faduwar gaba dik lokacin da sunan jiddah ya fado min,a yanzun kema zan rinka baki hakkin aure da kulawa"
Hawaye ne ya wanke fuskar ramlah wani irin kishi ne ya taso mata a wuya wanda yasa takai hannunta wuyanta ta shake tana kakari cikin zafin nama Abdallah ya fuzge hannunta ya rungumeta ya hade bakinsu waje daya tana kuka tana kici kicin kwacewa yayi nasarar cafkar harshenta yana tsotso hannuwansa biyu kan breast dinta yana matsawa a hankali,lifffffff ramly tayi tana sauke numfashi a hankali ya cire bakinsa ya sauko wuyanta yasa harshensa yana lasar wuyanta da makogwaronta. Hannu tasa tana shafa sumar kansa tana bankaro masa kirjinta....har ya sauko kan boobs dinta ya dora bakinta nan ramly ta soma sauke numfashi tana shafashi cikin kasan zuciyarta bakin kirin kamar hadari....
*****
Wani kallo jiddah tayiwa bilal da ya hada hannuwansa "bana son inji komi bilal....kasan cewar zuciyata tanada rauni akanka ko?kasan yadda nakeji a dik lokacin daka kusanceni maana inda nake? banida kuzari banida karfin da zan iyayi maka hukunci bilal saboda zuciyata bazata iya jure hakan ba,nagano hakan ne lokacin da muka nisanci juna na wata shida....nayi kokarin in kofar da zuciyata hakura da kai amma sammm bugun zuciyata da numfashina kullum kici kicin fada sukeyi da juna akan soyayyarka.....soyayyarka itace numfashina itace bugun xucuyata dikda kasan zuciyata inajin radadin amanata da kaci ka kasa sanarmun da kai din waye, meyasa kaki sanar mun da kaidin aminin mijina ne saida ka shayar dani soyayyarka ta hanyar bani kulawa da kusanci bilal"hawaye ke zuba a idanuwanta,Jikin bilal yayi sanyi "banci amanarki ba nayi hakan ne in ceto ki daga fadawa halaka da tarkon kawarki don na dade da fahimtar ramlah tsundumaki takeson yi a halaka jiddah".. dago manyan idonta tayi ta dora masa ko kiftawa batayi maana tana son karin bayani,
Gyada kai yayi "ehh jiddah, abinda yasa na kusanceki a lokacin zuciyata da ruhina da idanuwana sun rufe akan kaunarki domin nadade da sanin hotonki a instagram da Abdallah yayi posting....naso inyi yaki da shedan a lokacin amma kururuwar shedan data iblishiyar kawarki yasa idona ya rufe na fada soyayya da matar aure, tabbas nayi laifi na shiga hurumin aure amma kuma nayi hakan ne gudun karta hadaki da wani bayan ni matukar kikasan ni aminin mijinki ne bazaki saki jiki dani ba,a halin da kike ciki na bukatar namiji da soyayya da wanine ba nidin ba tabbas zaiyi nasara akanki zai iya kaiku da aikata masha'a wa iyazubillah....don haka nayi kokarin ni in ginaki akan soyayyata yadda zan kautar miki da hankali akan kula wani bayan ni jiddah..... sanan ina miki albishir da ko kinsan ramlah video tayi mana lokacinda..."nan ya kwashe komi ya fada mata da yadda sukayi da jiddah da wayaun da yayi mata a wajen black....
YOU ARE READING
AUREN FARI....
General Fictionwayace miki ana bawa namiji dama?babu abinda yake canja namiji sai ikon allah idan kince zaki iya canja Abdallah to kin yaudari kanki mazaasu hali irin na Abdallah wadanda basu da lokacin matansu saina aikinsu daban suke basa taba canjawa don haka k...