💫🌼ThirtyEight🌼💫

3.1K 149 4
                                    

Written by khaair

A airport na hango su Aliyu suna shiga jirgi.
Tunda suka lula a cikin sararin samaniya. Nima saina ce bara na huta kafin su isa.

Karfe uku na rana nagansu a egypt sunyi transiting. Fatima da junior sai bacci suke. Aliyu kuwa yana aikin daukar su hoto.

Karfe biyar daidai suka kara boarding plane suka wuce straight to amsterdam.
Sai tala-talan dare sukayi landing.

Kasancewar Aliyu nada information da address din gidan da aka bashi yasa basu bata lokaci ba suka samu taxi.
Har kofar gidan taxi driver din ya kaisu.
Key Aliyu ya fiddo daga aljihu ya bude gidan.

Karamin gida ne, amma yasha kayan Aljannar duniya. Ya birgesu sosai matuka.
Babu bata lokaci kowa ya duba dakin da yafi so ya shiga.
Fatima ko kimtsa kaya bata tsaya yi ba.
Sallolinta kawai tayi tayi wa junior wanka. Kafin kace me.
Duk sunyi bacci. Koda Aliyu ya leko yaga sunyi bacci. Ba karamar dariya yayi ba.
Yasan fatima bata saba doguwar tafia ba. Zaya iya alakanta wannan tafiyar da doguwar tafiyarta ta farko.

Shima a dakinta yayi wanka ya shirya cikin kayan baccin da fatima ta fiddo mashi. Ya haye gadon ya rungume su. Shima sai bacci.

A tare sukayi sallar asuba.

Kuma suka koma aikin bacci.
Sai sha biyu fatima ta bude ido.
Aliyu ta gani tsaye saman kanta da tray a hannunta with a smirk on his face.

"Morning sunshine, mind having breakfast on bed?"

Wide smile fatima tayi tace

"Oh, what a cute and caring husband one can have. I would love to"

Daganan ta dire daga bisan gadon ta shiga toilet. Minti biyu ta fito ta bude wani side zip dake jikin luggage dinta ta dauki brush da toothpaste.
Ta koma bathroom din, ta wanke bakinta, sannan ta wanke face dinta ta fito. Inda take ta koma ta zauna.
Ta bude plate dinda ta gani a rufe. Kamshin daya daki hancinta saida ta lumshe ido.

"It smells delicious sweetheart"

"I know babe, kinsan the last time dana miki sandwich bakice bakya ci ba, amma sai kika ci kadan, i know you love lasagna, thats why i prepared it with apple juice"

Rungume shi tayi tace

"Even after the years we've spent together, you still manage to give me butterflies, i love you so much ya Aliyu. I dont know if i can live without you. But i know you're a part of my life i dont want to ever lose. My happiness"

Tareda kissing dinshi passionately

"Baby, i can never get tired of telling you this. I love you. Morethan my own self. You're the only happiness i can rely on. Amd you know what? you're so beautiful"

Blushing tayi dan tanajin dadi inya ce tanada kyau.
Spoon ta dauka tana cin delicious lasagna dinda ya hada mata.

"Mmm! It tastes delicious, yayana."

"Just like how you taste baby"

Rufe fuskarta tayi tana dariya. Shima dariyar yayi. Tare sukaci sunata hira. Sai to 1 suka tashi. Junior har lokacin yana baccinsa.

💫🌼FatimaBintuZarah (Binafa)🌼💫Where stories live. Discover now