💫🌼ThiryFour🌼💫

4K 219 11
                                    

Written by khaair

Rayuwa ta cigaba da tafiya. Watanni sukaja sosai. Aliyu da fatima amarya da ango sak, dan kuwa amarcin da basu  ciba tun farko sukayi kara'i. Aliyu sam rayuwarshi baiso ace yauba girkin fatima bane. Wani sa'in sai yayi ta dana sanin samun mata biyu. Danshi in za'a bi tashi wallahi fatima ta fiye mishi irinsu Asiya ashirin. Dan baya samun nutsuwar dayake samu a wajen fatima kamar in yana wajen Asiya. 

Idan ranar girkin fatima ne, shiru zakaji Aliyu. Amma ranar girkin asiya, shine zarya cikin gida.
Ko kuwa ya dauka waya yayita chatting da fatima.
Sai a yanzu Asiya ta raina kanta, yanzu ta kara tabbatar da ita ba komai bace a idon Aliyu, wanda hakan ya kara rura wutar tsanar fatima a ranta. Gashi batada wata hanyar da zata bi ta kauda fatima.
Dan sam fatima bata fitowa, inta fito kuwa itada Aliyu ne. Kuma Aliyu na fita zata rufe sashenta. Hakan na mugun bata mata rai.
Aliyu kam shi ganinshi yana kokari wajen kyautatawa.
Inhar zaya biyewa zuciyarshi,  bazai taba kula Asiya ba. Dan kuwa koda tsinke zaya siyawa fatima, zaya siyawa Asiya shi.

Haka rayuwa tayita tafiya har birthday din fatima yazo july. Zata shiga 21. Ita shak ta mance.
Saidai taga cakes da gifts da Aliyu yayi surprising dinta dasu. Har kuka saida tayi dan ba karamin dadi taji ba. Rabonda tayi celebrating birthday dinta tun a gidan kabir. Dan kuwa ranar shima kabir ya nuna mata gata ba kadan ba.
Suka yanka cakes sukayi pictures, harda Asiya dukda kuwa zuciyarta tayi baki kirin, ta cika tayi pam dan bakin ciki. Ta tabbata Aliyu baima san wanne wata aka haifeta ba ballantana ya rike date din. A hankali ta goge hawayen bakin ciki suka cigaba da ciye ciye da shaye shaye. Itakam cusawa kawai takeyi dan gab take da fashewa.
Washe gari Aliyu ya dauki matansa duka suka je shopping. Kowa ya kwashi abinda yakeso. Ya biya suka dawo gida. Godiya kam sun zabgata.
Fatima data san irin godiyar daya fiso.

Ranar da dare  yana kwance parlour dagashi sai boxer kasancewar hadarin daya hade gari, amma ruwa yaki sauka. Zafi yakeji sosai. Gashi yanason kallon film dinda akeyi. Dan haka ya kunna Ac yayi kwanciyarsa  kasa.
Kamshin turarenta ya rigata isowa tsakiyar parlour din. Cikin wata arniyar night gown take. Aliyu ya kasa dauke idonshi a kanta. Gefenshi ta kwanta suka cigaba da kallon. Dukda Aliyu shi yama daburce. Dan yama mance me akeyi a film din. Kamshin fatima ya daga mashi hankali kololuwa.
Ashe film dinta suke kallo cike yake da batsa. Tuni actor din da budurwarsa suka fara fatali da kayan jikinsu suna wasu irin abubuwa. Haihuwar uwarsu zir suke. Aliyu ya kurawa tv din ido kamar wanda ya warke daga makanta. Fatima ma jikinta kyarma ya farayi. Hannu tasa tana neman remote danta kashe. Amma saita ganshi a nesa. Aliyu mikew yayi ya kashe fitilar parlour din. Amma tv din nanan. Kallo daya zakawa Aliyu kasan hankalinsa a tashe yake.

Ta bayan fatima ya kwanta ya rungumota. Hannunsa ya zira ta cikin rigarta amma bakinsa na bisa wuyanta yana tsutsa. Hannunsa kuwa daga kirjinta zuwa kasan mararta haka ya dinga zagaye dasu yana shafata yana fitar da numfashi da sauri-sauri.

Itama ba shiri ta juyo ta fara taimaka masa. A tare suka biyawa junansu bukata anan wurin. Aliyu kam yau ihu ya dingawa fatima. Tunani yakeyi ko a ina ta koyi wannan abin. Har hannu tasa ta toshe bakinshi dan karya tara mata jama'a. Dakyar suka sararawa juna amma Aliyu sambatu kawai yajeyi yana shima fatima albarka. Wajen kunnenshi tazo tace

"Mun gode sosai yallabai, Allah kara arziki"

Jiki a kasalance ya kalleta idanunsa a lumshe yace

"You're welcome sweetheart. Gaskia na yaba da wannan godiyar taki, daya yau irinta za'a dinga yimun. I love you so much zarah"

💫🌼FatimaBintuZarah (Binafa)🌼💫Where stories live. Discover now